CHAPTER 39: AUSTRALIA

2.9K 207 20
                                    

Anti Mimi taja hannunta suka kara speed suka nufi motocin sojojin suna cikin gudun ne nafisa tasaki wata karar da saida dajin yadauka.

Ta durkushe a kasa anti mimin ma tabita a kasan tana lafiya nafisa mea yafaru, tace anti kafana ciwo nataka wani abun please help me. Koda anti mimi ta kalla kafar taga Jini na zuba kamar ruwa duk ya bata kafar.

Su Jay kuwa jalal na nuna musu suna cikin tafiya a dajin ya tsinkayo mutane daga nesa. Kamin yayi magana sukaji ihun maida idansa yayi ya hango itace. Kamin kace tak ya balla gambun motar ya fita a guje

Anti Mimi ta kamata da niyyar dagata tasaki kara ta koma tace sis try and get up I can see them look ta kalla taga Jay da Abdul tafe a guje tareda wasu daga cikin sojojin a bayansu. Take idanta suka fara rufewa, anti Mimi tace no keep your eyes open.

Sister ki buda idanki don't sleep jikinta yasaki tasa hannunta a wuyanta taji jijiyar wuyanta na bugawa. Su Jay ma a lokacin suka karaso ya karbeta ya juya da sauri yana cewa Abdulshakur a kama mutanen.

Tsayawar wata bakar mota kusadashi yasashi saurin shiga bakar SUV din da sauri ya rufe motar Yace hurry up. driver din yaja motar da karfi ya fita daga cikin dajin Jay yace kaimu assibiti.

Da isarsu asibiti sukayi A&E  yayi jira harsu daddy da Abba suka iso likitan bai fito ba. Saida suka kara zaman minti 30 sannan ya fito yace ina wadanda suka kawo patient din da sauri Jay yace nine doctor din yace muje office.

Da isarsu office din doctor din yace am ya kake da patient din in an impatient tone yace she my wife now get to the point. Doctor din yace very good then I want you to sign this papers zaayi mata aiki a kafar because the wound appears to be very deep.

Sannan ta zubar da jini sosai am afraid tayi damaging wasu vein not just that she needs blood transfusion cause according to tests dinda akayi running lokacinda aka kawota batada Jini sosai.

Jay yace must she have the surgery if yes how sure are you cewa zaku iyayinsa a nan. That you won't create more damage cause I don't trust any of the doctors here with myself ma let alone my wife.

Likitan with full confidence yace  with all due respect sir I know you people look down on us but you don't have to rub that on our faces seriously we are trying here and  yes she must have the surgery and I am 57% sure zan iya samun nasara a aikin.

This is not my first time doing this Jay yace this is why everyone looks down on this nation, you people don't know your job's. Do everything necessary for her comfort and we'll go to Australia for the surgery and blood transfusion cause I don't trust people like you.

Ya fita tarda buga kofar office din da karfi ya koma gurin su daddy suke tambayarsa mea yafaru yafada musu Abba yace daka bari anyi mata aikin a nan daddy yace aa abari sutafi chan.

Bayan kwana ukku suka dauketa daga Nan asibiti suka sata a jirgi suka kama hanyar Australia after a couple of hours sukayi landing. Koda sukayi landing motar asibitin na jiransu a bakin kofar jirgin.

Sata sukayi a ciki dayake she was induced in a coma suka kama hanyar asibiti saida ya tabbatar anyi settling din komai sannan ya shiga mota yatafi gidansu dake a nan garin
Sim dinsa ya chanja.

Sata sukayi a ciki dayake she was induced in a coma suka kama hanyar asibiti saida ya tabbatar anyi settling din komai sannan ya shiga mota yatafi gidansu dake a nan garinSim dinsa ya chanja

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sannan yayi freshing up yafito yayi drying up ya Sanya boxers and singlet ya zauna daga nan bacci ya daukesa. Ba tareda ya so ba stress yayi meeting up with him sabida cikin kwana ukkun da tayi asibiti bai bar asibitin ba sannan yana ta planning tahowarsu.

Awarsa hudu yana bacci sannan ya farka yana salati ya dauka wayarsa yaga 5 missed calls sai alokacin ya tina cewa tare sukazo da anti Mimi, Hadiza, Abdulshakur da kuma jalilah.

Yayi sauri yayi brush yasanya white suits pants  da farar dress shirt with white suit and gloves farare yayi pairing dinsu da white dress shoes ya fice daga closet din ya dauka wayoyinsa da keys din mota tareda na gidan sannan ya fito ya sanya shades dinsa sannan ya shiga motar ya takata

Yayi sauri yayi brush yasanya white suits pants  da farar dress shirt with white suit and gloves farare yayi pairing dinsu da white dress shoes ya fice daga closet din ya dauka wayoyinsa da keys din mota tareda na gidan sannan ya fito ya sanya sha...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Asibitin ya tafi Rush hospital

A 7th floor ya haduda nurses sun turo gadon nafisa tareda su jalilah a baya ya tsaida su ya tambaya where they were going dayarsu tace who are you sir

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

A 7th floor ya haduda nurses sun turo gadon nafisa tareda su jalilah a baya ya tsaida su ya tambaya where they were going dayarsu tace who are you sir. Yace I am her husband tace sorry I didn't know we're prepping her up for surgery because she'll be in OR in the next twenty minutes.

Also we need you to sign some papers yayi nodding ya bisu saida yayi signing sannan aka fara operation din sannan suka zauna zaman jira.

Sunyi awa daya a zaune sannan sukaga nurses biyu sunfito a guje sun wuce suka dawo da wani katon machine after three minutes wasu doctors biyu suka shige da sauri wata nurse ta fito suka tambayeta but ko kallan su batayi ba cause she was in a hurry.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️ ♥️
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now