CHAPTER 50: ACCIDENT

2.8K 193 21
                                    

Da shigarta gida abinci ta fara dorawa kan wuta kamin ta koma sama tayi wanka ta chanja kaya zuwa

Flip-flops dinta ta sanya maroon colour ta sauka kasa Tuwon shinkafar data aza tafara dubawa ganin da saura ya karasa yasata duba miyarta

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Flip-flops dinta ta sanya maroon colour ta sauka kasa Tuwon shinkafar data aza tafara dubawa ganin da saura ya karasa yasata duba miyarta. Seasonings ta zuba sannan ta fara yanka abarbarta.

Saida ta yanka guda ukku manya into medium pieces sannan ta zuba a blender ta nikata bayan ta kusan karasawa ta buda blender din ta zuba ice cubes masu yawa ta sanya flavor da little bit of sugar sannan ta markada.

Bayan ta gama ta juye cikin wani katon glass jug ta sanya a freezer dinta. Tuwon ta tuka sannan ta kashe gas din ta gyarashi kamin ta santa a leda ta fara sawa a warmer. Agusi soup dinda taji nama da ganda ta duba sannan ta rage karfin gas din.

Koda five tayi ta kammala komai da komai. Zee world ta zauna kallo lokaci aka fara The Promise. Kallo tafarayi Saida aka fara kiran sallar magrib sannan ya shigo gidan. Daidai lokacin ta fito daga toilet din palor da alamu alwala tayo.

Gaidashi tayi zata karbi backpack dinsa yace no ki kabbarta kawai Kar nasakiyin latti I'll take it up Sai in wuce masallaci. Sallar ta kabbarta tafara sallarta. Bayan ta gama ta fara azkar karar da wayarta tayi yasata daukar remote ta fara recording Lies of the heart.

Tana gama sallar Isha ta mike ta koma kan kujera dubawa tayi taga har an gama. Ganin iron lady za'ayi yasata dubawa cikin records din taga lies of the heart play ta Danna tafara kallanta. Shigowar Jay yasata danna pause hadeda ce mishi sannu da zuwa.

Dinning suka Isa tq zuba mishi abincin ganin batada niyyar ci yasashi tambaya won't you eat? Girgiza mishi kai tayi tace na koshi but maybe anjima inci. Kallan tuhuma ya bita dashi kamin ya koma ga abincinsa.

Dazun cewa kayi you will be back early but you came back later than usual. Did something happen? Eh I had to deal with some soliders and organize some for an important mission. I will be going to Lagos in three days daga nan zan biya ta port Harcourt.

Why do you keep saying you are okay when you are not. I know something is wrong with you why won't you tell me. Girgiza kansa yayi kamin ya shiga kitchen din ta wanko hannuwansa ya fito. Hannunta ya kama suka Isa parlon zaunawa yayi ya zaunarda ita kan laps dinsa.

It's nothing babygirl am just thinking about the slight disagreement I had with daddy which led to an argument in a way. Did you apologise to him? Kallanta yayi yana hade fuskarta da tashi yace no. Janye fuskarta tayi yace ka bashi hakuri it's not good.

But babe it's not my fault he's trying to force me to do things things that will never happen he said while roaming around with his hands all over her body. Still you can't change that he's your dad please if you can't call send a text. He released a sigh before saying okay ya mika hannunsa zai dauka wayarsa yaji ringing dinta.

Ganin sunan daddy yasashi duba agogo ganin nine thirty yasashi picking hadeda yin sallama sannan ya gaida shi. Okay ganinan zuwa kawai yace kamin ya kashe wayar ido ta zuba mishi tana kallansa. Kissing dinta yayi kamin yace daddy is looking for me I will be back before eleven Insha Allah. Okay Allah ya tsare tace kamin mike ta bisa bakin kofar.

Bayan ya fice ta dauka telephone ta kira Fatima. Gani anti uhum Fatima Dan Allah noodle Zaki dafa mun kwara daya. Film dinta ta cigaba da kallo bayan lies of the heart din ya kare ta koma universal studios tafara kallan blade.

Har past eleven ba dawo ba numbers dinsa tafara Kira Amma duk ba wacce ke shiga. Jay kuwa da fitarsu suka Kama hanyar Maitama ba abinda yake sai adduar Allah yasa ba maganar waccan Yar iskar bace.

Da sallama ya shiga cikin gidan amsa masa sukayi daddy da umma dake zaune a palan. Kasa ya zauna ya gaidasu. Dama kiranka nayi inji amsarka, namefa? Jay ya tambaya Yana kallan daddyn.

Gameda yar uwarka zara'u dauke kansa yayi kamin yace ni amsata dayace bazan iya auran ta ba. Anyone but her, Umar abinda nakeso kagane shine Yar uwarkace ko dagaske ne tana abinda kace tanayi din ai ka aureta dan ka rufa Mata asiri. Plus yarinyar nan tana chan ba abinda take sai kuka.

Idan ba'ayi auran nan ba zumuntar dake tsakanin mu zata lalace. Please daddy I didn't everything you asked me to do without complaining to you I have never said no to you. Don't force me to do something I will regret sannan idan auran take san tayi ta aura daya daga cikin abokan yinta.

Haka kawai zan daukw kanjamau inkai gidana it's not possible. I am not only refusing to marry her because she is a prostitute am refusing because she is hafsat's daughter. Me hakane daddy did you forget what they did or are the marks on my back not enough to show you that they are relatives in name only. Banida wata alaka dasu.

They are murderers daddy they tried to kill me and my mother is that not enough proof they don't love us. Still Umar hannunka baya rubewa ka yanke ka yar zumuntace banasan ta lalace you are my son so you will have to listen to me. Kagayawa ita matar taka she will understand daga gidan manya mutane ta fito she will understand you.

I hope that one day you will understand why I am marrying zarah to you. Duk Wanda ya yanke zumunta t...zumunta zumunta to HELL WITH ZUMUNTA ya karasa a tsawace yana dafe kansa. Wallahi daddy da in aura Zahra nafiso in mutu kuma in har baka janye maganar auran Zara dani ba zaa kuwa kawoma mummunan labari.

Da sauri yabar palon jikinsa har wani zazzabi yakejin yana taso masa. Lokacinda ya shiga motar yana Jin Kiran da umma da Jamal ke kwala masa Amma ko ajikinsa. Da karfi ya take motar tasa yabar gidan yana driving ko ganin gabansa bayayi. Ba abinda ke fado Masa illa daddy chose his sister over him.

Sai a lokacin fuskar nafisa ta fado masa da kalamanta "he is your father and you can't change that reconcile with him" gefensa daya kalla yaga wata katuwar daf tayo kan lane dinsa. Sitiyarinsa ya juya hadeda Jan wani wawan birki only to see another one behind the daf Ashe biyu be yayi dodging ta farko kamin yayi reverse motar tayi ramming din tasa.

Kamar daukar motar tasa akayi aka kai dayan lane din. Da sauri sojojin dake bayansa sukayi parking gabadaya titin sukayi blocking jamal ma daya biyosa ya bashi wayarsa yaci birki take yafara salati. A guje ya Isa gurin lokacin har sojojin sun cirosa duk inda jikinsa yake jinine.

Daukarsa sukayi suka sashi a motar Jamal general John ya shiga drivers seat yaja motar direct Triple A General Hospital yakai sa Saida aka amshesa sannan ya Jamal ya dannawa umma Kira da wayarsa. Ya sanarda ita abinda ya faru.

Shigowar su umma da sauran yayi daidai da shigowar Kiran nafisa it was her sixth missed call bazaka daga Kiran ba? Daddy anti nafisa ce I don't know what to say to her kamin daddyn yayi magana wayar General John din tayi kara. Dagawa yayi yace Good Evening Madam.

Nafisa kuwa ganin tayita kiran Jay ba amsa yasata kiran General John kasancewar tasan duk inda Jay yatafi yana tare dashi. Yana dagawa tace where is your boss I've been calling him but he's not picking up. Kallan daddy yayi daddy ya bashi hannu alamun ya bashi wayar.

Nafisa kuwa jin muryar daddy yasata gaidashi bayan ya amsa yace ki shirya yanzu Jamal zaizo ya daukeki I will explain when you get here. Amsa mishi tayi da toh sannan ta kashe wayar ta koma sama ta shirya cikin

Tana saukowa ana danna door bell din budewa tayi suka gaisa kamin su shiga mota su Kama hanyar assibiti

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Tana saukowa ana danna door bell din budewa tayi suka gaisa kamin su shiga mota su Kama hanyar assibiti

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now