CHAPTER 47: TROUBLE

3.1K 226 8
                                    

.....Sara Masa suka sake Kamewa tamkar bishiyoyin da aka dasa. Each step he took sojojin became more and more scared and nervous. Da shigarsa sojojin cikin suka fara sarewa.

Harya Isa inda Samuel da sauran suke. Sara masa sukayi gabadayansu. Kallansu yayi kamin ya maida idansa kan dayan matashin da suka bawa kashi.

Iyakarsa 24 chocolate color me mai matsakaicin tsayi kansa nade da bandeji hakama kafarda da alama karyashi sukayi. Maida idansa yayi kan sojojin yace apologise sincerely.

Take dukansu jiki na rawa all except Samuel suka bawa yaron hakuri why? Cause they know what the Field Marshall was capable of doing.

Master Warrant Officer Samuel Idris Emanuel disobeyed direct orders from a senior officer. I Field Marshall Umar Abdullahi Abdulkarim Abdullah, hereby strip Master Warrant Officer Samuel Idris Emanuel off his tittle as Master Warrant Officer.

As punishment for disobeying a direct order he is to be taken to Marshall School for discipline and teaching for twelve months. After serving in the school for twelve months he is to face a dishonourable discharge.

And his father General Emanuel Idris is suspended from work without pay for six months. Carry out my orders with immediate effect. At ease sukayi kamin su koma standing at attention suka sara masa.

His crime mates will be sent to the Chief of Staff for proper evaluation and discipline. Abdul yayi stepping forward ya cire bindigar dake jikin Samuel.

Gaba ya sake matsawa ya cire igiyar dake jikin uniform din Emanuel kamin ya cire insignia din uniform dinsa ya mikawa Hakeem. Kallan yaron yayi kamin ya kalla baban yaron dake tareda shi da mamansa.

Yace I sincerely apologise for what happened, I will make sure they get punished by the book. I promise you they will recieve what they deserve. Gyada Kai baban yaron yayi kamin yace thank you.

Harya juya yafara tafiya all of a sudden ya tsaya at the same time bindigarsa dake a waist hostler dinsa ya fitar da ita ya juya ya hakawa Samuel a kai. Da sauri ya tsaya daga attacking dinsa dayayi niyyar yi.

You shouldn't sneak up on me like that if I didn't stop my self you would have been dead by now. You did Injustice to me and my father you can't discharge me because I hit someone who deserved it.

Daukesa yayi da mari saida ya ja baya kamin in a low voice yace accept that punishment because it's the only better option for you why? Because you get to live if you choose that.

Be grateful because others who crossed the line didn't get an option which had entailed their lives as a reward. General Wole he should be taken to receive his punishment right now the rest will go up and apologize before being sent to the Chiefs office.

Juyawar dayayi sukayi ido hudu da nafisa dake saukowa bayan deexa. Kallan gurin tayi kamin ta maida idanta kansa. Hannunsa dake rikeda bindigar ta kalla, da sauri ya maida bindigar a gurinta kamin ya nufesu.

Me kike a nan? Bana gayama zanzo duba deexa ba ai a wannan assibitin take anmayi discharging nata gidan zan maida ta kamin na koma gida. But what are you doing here?

Smirking yayi kamin yace work now do me a favor and go home straight after you drop her off kinji ? Daga mishi kai tayi kamin tayi magana ya juya ya fara tafiya.

Itama kabe kanta tayi tace deexa let's go tsayawa tayi ta juya tace Jabir please na manta earpiece dina a dakin deexa can you help me with it. Yes madam kawai yace kamin ya juya ya koma ciki.

Gaba tasa deexa suka kama hanya next thing ji kawai tayi ana Nafisa careful. Juyowar da zatayi taga wani katon mutum sanyeda kayan sojoji ya nufota a guje da katuwar wuka a hannunsa.

Zare idanta tayi ganin kiris ya rage ya soketa ta duke da sauri ta kare jikinta da hannuwanta hadeda rufe idanta.

✳️✳️✳️ FLASHBACK✳️✳️✳️

Suna parking gaban hanyar shiga ta fito. Kallan Captain Jabir tayi hadeda cewa am the rest of the can go back as you can see wannan assibiti ce idan zan koma they can come back. Why don't just you and the driver stay I don't want any unnecessary attention.

Okay kawai yace hadeda maida sojojin inda suka fito. Shiga tayi a gaban nurses station ta tsaya ta tambaya inda dakin da deexa take. Kwatance sukayi mata har zata tafi taji muryar Jabir.

Tsayawa tayi ya cimmata tace yes. Handbag dinta ya bata yace you left this in the car madam. Amsa tayi kamin tace thank you ta nufi dakun deexa yana bayanta. Shiga tayi ya rufo kofar sannan ya tsaya a wajen kofar yana gadi bayan sojojin dake gaban kofar sun Sara Masa.

Da shigarta ta isko ta zaune tana kallan TV girgiza kai ita Nafisan tayi kamin tace hmmm a hakan ne bakida lafiya. Dariya deexa tayi tace kinsan halin malaria batayi da sauki idan ta kamani.

Fira Suka fara, sun jima suna fira kamin doctor din ya shigo magani ya rubuta  kamin yasa mata drip. Yace idan sun kare zata iya tafiya gida. Mai aikinta ta kira tazo daga gida ta kwashe kayan komai da komai da sukazo dasu sannan ta tafi.

Suna zaune har ruwan sunyi rabi sukayi Jiniya na tashi ta balcony dinda ke dakin Suka fito suna kallo. Har lokacinda Jay ya shigo suna kallan abinda ke faruwa. Kallan ruwan nafisa tayi tace au sun kare muje a cire miki saimu tafi. Gyalenta ta dauka suka fito.

A nurses station din aka cire kannula din sukayi musu sallama sannan suka fito. Fitowarsu tayi daidai da marin daya kashe samuel dashi.

✳️✳️✳️ FLASHBACK ENDS ✳️✳️✳️

Jin babu almun matsala yasata dago kanta. Jay kuwa juyawar dayayi ya nufi Abdul da niyyar ce masa yayi handling things jin Abdul ya Kira sunan nafisa yasashi juyawa.

Ganin Samuel ya nufeta da gudu yasashi artawa a guje shima. Getting there in time ya cafke hannun Samuel kamin ya illata ta. Da sauri wasu sojoji suka damke Samuel din.

Jiki na rawa ya juya yayi squatting ya riko hannuwanta yace are you all right? Daga mishi kai tayi yace good. Juyawa yayi Yana kalle kalle kamin idansa su sauka kan General Ismail yace come.

Take them both to my house make sure nothing happened do you understand? Yes sir yace hadeda Sara mishi. Go home I will be back soon ya fada hadeda mikarda ita. Saida suka shiga mota sannan ya maida kansa gurin Samuel.

Put him in the car and take him to the school. Matsawa yayi gab da shi yace let him go turasa yayi yace I will make an example out of you that. I will mess you up so bad that no one in the army will ever make the mistake of challenging a higher rank official.

Take him to the school kawai yace kamin ya juya yace all of you go to the school.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️ ♥️
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now