CHAPTER 53: FURIOUS SIBLING

2.7K 216 29
                                    

Yau takama ranarda za'ayi wa Jay operation dinsa har gaban first doors din OR din suka rakasa sannan suka nemi guri suka zauna. Awa ukku sukayi zaune suna zaman jiran tsammani. After forty more minutes doctor din ya fito, suna ganinsa suka mike.

Smiling yayi yace I have good news for you. The operation went well it was clean and didn't take as long as we anticipated. There isn't anymore swelling in the brain, he will be up either late tonight or early tomorrow morning. So all in all it was a very clean and successful operation.

Alhamdulillah kawai suke fada kamin anti Salma tace mishi thank you. Yana wucewa aka fito da Jay da kallansa zakasan cewa yayi rashin lafiya na wani lokaci. He was still under anesthesia kanshi sanyeda wata grey hula. Hancinsa lakeda oxygen mask.

ICU suka nufa dashi inda zai kwana for monitoring for a day idan ba matsala they will move him to his room. Ranar nafisa da jalila kawai aka bari a assibitin su umma gida suka nufa tamkar wadanda akayiwa bushara da gidan aljannah.

Jalila tace sister since Yana ICU we can't do much why don't we book a room for two in this hospitals hotel. Then we will be close and they have our numbers it's better than sleeping in the lounge room that's for the nurses. Head nurse din neurology ICU suka gayawa sun tafi but they aren't far.

Sannan suka shiga hotel din sukayi booking daki. Time nafisa ta duba tace see how time flies it was past ten dan kodaya shiga operating room it was around five to six. Jalila ce tafara yin bacci nafisa kuwa she was online reading articles gameda hadarin da Jay yayi.

She was seeing headlines like
The Senator's Eldest Son Had Been Into An Accident. The Field Marshall In An Accident Current Condition Unknown. Wani article tayi clicking tafara dubawa it was written by Da guards newspaper.

According to inside information the Field Marshall Umar Abdullahi Abdulkarim Abdullah had been in an accident coming from his father's house Senator Abdullahi Abdulkarim Abdullah to his house. The accident is said to have left a bad and serious injury to the Marshall which resulted to his family taking him out.

Wani short video tayi playing wata yarinya ce sanye da wata arniyar fitted gown tayi daurin ture kaga tsiya fuskarta Tasha make up tana wani chin chewing gum ta.sanya.kafa daya kan daya ana interview da ita. Do you know the reason behind the Marshall's disappearance.

It is said that the Marshall was sick even before the accident. Wani murmushi tasaki kamin tace eh to Koda rashin lafiya ce bazata wuce rashin kwanciyar hankali da bayada ba.  Kwanciyar hankali? Kamarya? Sai a lokacin tagane yarinyar cousin din Jay ce she saw her once or twice.

Auren dayayi na farko bayada kwanciyar hankali masifaffiyar azababbiyar Mata ya aura. Shiyasa ma kamin wannan kaddarar ta rutsa dashi har ana maganar auren mu dashi. Aure? Amma dama chan soyayya kuke kome? Aa ba soyayya muke ba shike mutuwar Sona yasha zuwa yana confessing his love Amma ban taba kulashi ba.

Ranarma dayayi accident din ya kiranine muka Dan samu sabani na kashe wayar the next thing ji kawai nayi yayi accident. Gabadaya reporters din shiru sukayi chan daya tace to meya hanaki zuwa dubashi?

Banasan ganin wannan matar tasa mai idanun kaji tana Gama fada tace please karku bata mun lokaci inada appointment. Mikewa tayi tayi tafiyarta. Lokacin tinani ba irin wanda nafisa batayi ba ba kalar tinaninda baizo mata ba. Take hawaye suka fara mata zuba.

Dama gata da shegen saurin kuka, kukanta ne ya tada jalila. Jin motisin jalila yasata saurin kulle idanta tayi Kama bacci take. Tanajin jalila na Kiran anti anti kece ke kuka. Jin Nafisan Bata ansaba yasata tinanin kila mafarkine tayi. Ta koma kwana.

Har safiya tawaye ba abinda take inba kuka ba. A Nigeria kuwa lokacin Abu ya gama riki cewa Jamal na ganin interview dinda akayi da Zara yaji Kamar ya hadiye zuciya ya mutu sauran kannen nasama were the same. Saukowar daddy yasasu dauke kansu gabadaya.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now