CHAPTER 24: MR&MRS

3.5K 236 8
                                    

Basu sukabar gurin sword crossing dinba sai 12:30. Bayan sun shiga mota suka kama hanya saida ya tsaya sau biyu sannan suka wuce zuwa gidan. Ko kamin su karasa gidan nafisa tayi bacci saida yayi parking motar sannan ya kula.

      Zagayawa yayi ya dauketa a hankali gudun kar ya tasheta ya Sanya fingerprint dinsa gefen kofar sannan yasaka password kofar ta bude ya shiga ya kulle.

      Saida ya danna wasu codes kamin ya hau sama da ita ya ajiyeta dakinta ya kunna mata AC kamin ya fice zuwa dakinsa. Da shigarsa dakin toilet ya shiga ya rage kayan jikinsa yayi wanka yadan jima kamin ya fito.

      ya Sanya singlet da boxers sannan ya Sanya jallabiya ya kabbarta sallah. Saida yagama gabadaya abinda yake kamin ya kwanta sannan sannan ya cire jallabiyar hadeda ya Sanya kayan bacci na maza wando har kasa sannan ya Sanya silk robe ya fice daga dakin.

    Ya sauka downstairs yayi cross checking ya kulle ko Ina sannan ya shiga kitchen ya dauko plates da cup ya biyo ta main parlor ya dauki wata ledar ya koma sama ya ajiye kayan a dakinsa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

    Ya sauka downstairs yayi cross checking ya kulle ko Ina sannan ya shiga kitchen ya dauko plates da cup ya biyo ta main parlor ya dauki wata ledar ya koma sama ya ajiye kayan a dakinsa.

      Ya koma dakinta tana nan yadda ya barta ya zauna gefen gadon ya Kira sunan ta ta juya ta koma karshen gadon ya sake Kiran sunanta ya bubbuga bayanta.

      A hankali ta buda idonta ganinsa yasa ta mike zaune hadeda sunne kai kasa yace ki tafi kiyi alwala ina jiranki ta amsa da to tana jiran ya fice daga dakin ta tashi ganin yaki fita yasata sauka daga dayan gefen ta shiga kofar data fara gani takuwa yi saa Dan toilet ne mai girma yanada hot tub a ciki ta kulle kofar saida tayi wanka sannan tayi alwala ta dauro bathrobe ta fito.

       Shikuwa Jay Jin kamar ta fara wanka ya sauke ajiyar zuciya ya nufi  dayar kofar dake dakin wacce ke kallon toilet dinta ya budata OMG  closet ce cikeda kaya ta kala daban daban  am sure closet din tafi shaguna dayawa girma.

       Closet din cike takeda Kaya masu kyau da tsada wasu na cikin lefentane wasu kuma basa ciki komai gefensa daban yake first abinda yaja hankalina takalma ne kala daban daban wato high hills, canvers, trainers, slittoes, flats da sauransu.

      Handbags ma da purses gefen su daban tsakiyar dakin wani katoton abune mai drawers a juki sai daga gefe wall daya aka ware ma tufafi atampha ce leaces ne material ne boyels ne, anyi hanging tops, body hugs,bumshorts,pencil trousers, crazy, t-shirts, sweatpants, ripped jeans, sweatshirt, oversized sweaters,kimonos, Kai koma menene ka lissafo to akwaisa am sure kayan dake gurin zasu buda shago.

     Ya nufi gefen dama gurin kujerar dake dakin ya danna wani abu saiga moving stairs sun sauko ya hau ya Isa gurin wow Nan ma nighties ne kala daban daban da abayas ba Mata tsakiyar kuwa transparent glass ne daukeda sarkoki kala kala ya dauki nightwear din wasu fararen riga mai hannun shimi da wando da wandonta iyakarsa drumstick ya sauka ya dannan inda ya Danna dazu stairs suka bace.

      Ya ajiye kayan Kam table din ya buda wata drawer ya duka perfumes ce ya fidda guda hudu ya ajiye nan sanan table din ya sake Jan wata drawer ya fidda bedroom slippers ya ajiye. Ya zauna kan couch dinda ke cikin wurin yana danna wayarsa sai bayan 10 minutes sannan ya fito fitowarsa tayi daidai da fitiwarta daga bandakin.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now