CHAPTER 32: AUDACITY

3.2K 226 21
                                    

Jay dinma bai jimaba bacci yadaukesa basu suka tashi ba sai bayan sallar laasar Jay ne ya fara farkawa ya kalla yadda ta sake shigewa jikinsa tana baccinta hankali kwance yaita kallanta ganin kamar tadan fara motsi yasa shi pecking dinta sannan yayi detaching dinta daga jikinsa ya shiga toilet.

Yana shiga toilet tana tashi daga baccin bata kara spending second biyar masu kyau cikin dakin  nasaba ta ware zuwa dakinta itama tai alwala tayi sallah bayan ta gama ta koma parlor dinta ta kunna TV takamo tashar zee world dantayi missing dayawa a dramas dinda take kallo.

Tayi setting up remainder sannan ta maida zuwa universal studios inda suke film din Rush hour taga yanzuma aka fara sai tayi pressing record sannan ta fara kallo. Sai da akafara Kiran sallar Magrib sannan tayi pausing ta shiga daki zuwa sallah.

Jay kuwa yana fitowa daga bandaki yaga bata saman gadon shimfida carpet ya tada sallah sabida a masallaci har sun karasa bayan ya gama ya mike ya shiga office dinsa saidai yau gabaya TV's din suna showing visual display na CCTV cameras din gidan.

Yafara kallo chan idansa yasauka Kan nafisa dake a falor tana kallo ya Danna wani button murya takawo ya zauna yana kallanta saida wayarsa ta fara fitar da sautin Adhan sannan ya tashi ya fita zuwa masallaci saida akayi sallar Isha sannan ya dawo gida.

Nafisa kuwa bayan ta gama sallar Magrib da azkar dinta ta shiga cikin closet dinta ta rasa mea zatasa chan tayi deciding kan wani kahirin material silver colour da touch of white daganinsa kasan naira tayi kuka ta  dauka gyale da jakka da takalma duk white colour ta ajiye tareda accessoriescessories ta fito ta ajiye kan gado.

Tashiga toilet tayi wanka tadan Jima kamin ta fito sanye da bathrobe tayi drying jikinta tashafa lotion harzata sa kayanta sai kuma tayi make up simple sannan tasa kayan tasaka hijab ta tada sallah saida tagama azkar dinta sannan ta cire hijab din ta daura dankwalin ta.

Tashiga toilet tayi wanka tadan Jima kamin ta fito sanye da bathrobe tayi drying jikinta tashafa lotion harzata sa kayanta sai kuma tayi make up simple sannan tasa kayan tasaka hijab ta tada sallah saida tagama azkar dinta sannan ta cire hijab din...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Tana gama daura dankwalin taji wani kamshi ya bugo hancinta ta juya kallan kofa as of on que kofar ta bude to show an already dressed Jay

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Tana gama daura dankwalin taji wani kamshi ya bugo hancinta ta juya kallan kofa as of on que kofar ta bude to show an already dressed Jay. Sanye yakeda wata kahirar shadda getzna supreme grey colour har walkiya take Tasha aiki da darker grey da hula itama dark grey.

Dinkin riga da wando sai doguwar riga mai dogon hannu sannan da babbar riga yasaka cufflinks black ya kawo takalma half cover Suma black da agogonsa ga zabbansa jere a hannun sa yayi mata million dollar smile dinsa ya kalleta up and down yace you look beautiful ya karasa inda take tace Ina wuni yace lafiya kalau shine dazun kika gudu kika barni ta dukar dakai kasa.

Yayi murmushi sannan ya dauka box din sarkar data fidda ya koma closet ya chanja sarkar ya dawo ya Sanya mata sarkar a wuya sannan yasanya mata yan kunnen da agogonsa a hannu ya duka ya sumbaci gefen wuyanta sannan yace meet me downstairs ya fice.

Takarasa shiryawa sannan tashafa tirare ta dauka wayarta da jakka ta sauko kamshinta yayi Masa sallama ya dago Yana kallanta saiyaga tama kara kyau fiyeda lokacin da akayi aurensu yayi murmushi yace let's go Amma bana hanaki sa tirare mai karfi ba...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Takarasa shiryawa sannan tashafa tirare ta dauka wayarta da jakka ta sauko kamshinta yayi Masa sallama ya dago Yana kallanta saiyaga tama kara kyau fiyeda lokacin da akayi aurensu yayi murmushi yace let's go Amma bana hanaki sa tirare mai karfi ba tace yi hakuri yayi smiling.

Yasaka hannunsa ya dago kanta sama jin bakinsa kawai tayi cikin nata saidaga baya mind dinta ke  bata cewa kissing dinta yake ta zare ido daga baya kuma ta kulle idan tana embracing feeling dinda she never felt before.

Jay kuwa yana daga kanta ya kalla lips dinta wata zuciya tace masa kiss her without thinking twice yayi kissing dinta da niyar short kiss abun yayi taking longer than expected shima ya kulle idan nasa ganin tayi accepting she did not reject him hankalinsa yayi nisa ya fara sakin layi Jin ana turashi baya ya kula ashefa she needs air sannan ya jaye.

Yana sakinta ta juya zata gudu yarika hannunta yace no don't run from me ya gyara Mata zaman mayafinta sannan yayi kissing din forehead dinta tareda bata peck a lips ya gyara mata lipstick sannan ya karba handbag dinta yaja hannun ta suka jera they screamed money ya buda kofar yayi gesturing ta fara fita sannan ya kulle suka jera har mota Yana rikeda hannunta.

Wrist watch dinsa ya cire daga tsintsiyar hannunsa ya bata yace keep it safe for me

Wrist watch dinsa ya cire daga tsintsiyar hannunsa ya bata yace keep it safe for me

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.











Sorry for the short typing nayi Mai yawa ya goge. kuyi mun afuwa kunjini shiru kwana biyu Allah  I was busy ne. I love you all.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now