CHAPTER 61: POSSESSIVE WIFE

2.6K 211 14
                                    

Washegari bayan sun karasa sallar subahin anti Mimi ta kalleta nafisa what you did back there yesterday night was wrong and you not only wronged your husband kinsa kanki cikin hadari. Allah ya soki maigidanki could control him self kokin manta cewa you never threaten a solider  who served for more than three years in the army.

Because any act of violence from you will make their body react without their permission in layman's terms I mean reflexes. If you weren't ready to receive scolding or get a cold shoulder from your husband idan kuka samu sabani me yasa kikayi auran.

Think about this kisan me zakiyi ki gyara zamanki tsakaninki da maigidanki tinani ta zaunayi chan wata idea ta fado mata tashi tayi ta shiga kitchen. Breakfast Mai rai da lafiya ta hada masa ta sanya cikin basket.

Blessing ta kira tace please take this outside and give it to Captain Sadiq or General Josh tell him immediately his boss settles at the office he should serve this food to him.

Bottled water ta dauko a kitchen ta fito suka hadu a parlor yadda ta saba tayi masa dukawa tayi har kasa ta gaidashi chan ciki yace lafiya ya wucewarsa tashi tayi ta kalla main door dariyar mugunta tayi ta kira anti Mimi sukayi breakfast.

Nafisa by one thirty zan tafi nan maitama inaso zan duba aikin daya rage cause we will be here permanently by the end of the month okay kawai nafisa tace. Kamin su karasa tace am anti why not ki bari idan na kai mishi saimu biya chan I really want to see the house kinji anti.

No Nafisa munyi dashi I will go there by 1:30 bana San inyi latti but you can meet me there daga nanma saimuyi furniture shopping smiling tayi tace okay. Sha biyu na rana ta dora girki.

Me zan kama miki dashi cewar anti mimi chuckling nafisa tayi face we are going to England today so am making Beef Wellington with cauliflower cheese and yorkshire pudding oh and am making a strawberry shortcake.

Ok to I'll do the yorkshire pudding and the strawberry shortcake for you idan mukayi haka aikin zaiyi sauri ok kawai tace suna aikin suna Yar fira. Chan anti Mimi tace Anya wannan abincin baiyi yawa ba?

Nafisa tace no sai five yake dawowa sometimes ma baya chin dinner sannan wasu daga cikin abokansa abincin suke ci shiyasa nakesa fiyeda Wanda zai iya chinyewa.

Koda one thirty tayi har anti Mimi ta shirya sukayi sallama ta wuce ita kuma hajiyar sama ta hau bayan tayi wanka ta shirya cikin super skinny black pants paired with matching black long sleeve Gucci shirt matched with black Adidas shoes sannan ta sanya golden bracelet and a long white coat.

Packing gashinta tayi sannan tayi rolling kanta da farin R&S veil kallan kanta tayi sannan ta shafa dark colored lipstick ta dauka farar Fendi bag dinta with matching cat eye mirror sunglasses.

Kayan tasanya aka Kai mota sannan ta fito Captain jabir tagani tsaye bakin kofar gaisawa sukayi tace BMW i8 baa jima ba sai gashi da motar ya paka mata shiga tayi ya kulle mata kofar glass ta jidda tace try to keep up with the speed.

Jan motar tayi basu jima ba suka isa tun suna nesa aka Buda gate din daga bakin gate har kofar shiga building din Sara musu akeyi sabida plate din motar dake da five stars a jiki fitowa jabir yayi ya bude Maya motar ta fito kallan building din tayi an gyarashi dan ba haka yakeba lokacinda tazo.

Kallan jabir tayi tace have some of your men take the food yes ma kawai yace yasanya wasu daga cikin sojojin daukar baskets din shiga tayi suka bita a baya.

Receptionist dinda ke gurin kallo tabisu dashi har suka isa gurin elevator tayi pressing button din ta shiga su kuwa suka shiga dayar elevation din.

Kofar na budewa ta fito left hand side of the place tabi chan ta tsinkayi reception Isa tayi tace please do remind me where is the Field Marshall's office?

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now