CHAPTER 30: DANCING WIFE

3.2K 234 2
                                    

Yau Friday ce dayake kowa yasan gutun lokacine Jay ya dawo daga office early sabida yau yana san yatafi masallaci daga gida motar na packing a gaban kofar shiga saida yayi kusan minti goma a ciki kamin yayi knocking daga waje aka bude Masa ya kara daure fuska.

Saima ya karayin wani kyau daure fuskar dayayi ya saka hannunsa yayi scanning yayi na eye scan sannan kofar ta bude kamin ya shiga ya juya ya karbi backpack dinsa dake hannun captain jabir kamar baya san magana yace I'll be out soon ya shiga kofar ta kulle.

Ya fara tafiya a natse ko bayansa ka kalla zakasa ya amsa sunan sa namiji saida yakai main parlor sannan ya kula da music dinda ke tashi cikin gidan kamar sautin ya fasa gidan sai kuma kamshin dayayi Masa sallama ya kalla speakers dinda yasaka cikin store lake da waya wakar bend down pause na tashi yasake Jin motsi a kitchen ya nufi kitchen din abinda yagani yasakashi mutuwar tsaye.

Tsaye yayi yana kallanta kamar ya hadiyeta nafisace ke rawa kamar ba gobe sanye takeda short shorts light blue sai grey hand knitted long sleeve sweater

tayi packing gashinta da ribbon fari kwasar rawa kawai take da kitchen spoon a hannu tana rawa tana motsa Abu kan wuta jikinta na motsawa idan kaga fuskarta zaka rantse da Allah batada wata da muwa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

tayi packing gashinta da ribbon fari kwasar rawa kawai take da kitchen spoon a hannu tana rawa tana motsa Abu kan wuta jikinta na motsawa idan kaga fuskarta zaka rantse da Allah batada wata da muwa.

Jikinsa bai sake saki ba saida akazo gunda yake cewa baby girl bend down bend down pause baby girl bend bend pause baby girl ben ben ben ben bend down pause sabida idan yace ben daya zaita duka kasa kadan harta kai kasa sannan ta sake tasowa dukawar dayaga tana shirinyi yasakashi yin tari bai tashi ba.

Nafisa kuwa tunda safe bayan Jay ya fita ta koma sama ta kwanta ba ita ta tashi ba sai shadaya na rana ta tashi daga bacci tashiga wanka bayan ta fito tasaka kayanta har ta dauka kimono sai kuma ya ajiye tace kai bama yanzu zai dawo ba ta sauka kasa ta fara hada abincin Rana.

Saida ta aza abincin kan gas sannan ta buda store zata fidda kayan miya ta Dan zatayi pepper soup din farin kifi harta dauka kayan sai ta lura da kwalaye guda hudu a ciki ta ajiye kayan ta dauka taji nauyi ta buda taga speakers ta kira Fatima tace su fitar dasu sukai parlor suka buda tayi musu godiya ta laka sannan tayi connecting da wayarta takai volume 30 sannan ta koma kitchen.

Tana cikin rawar ta taji anyi tari yasata juyowa da karfi tasaki kara ganin Jay a tsaye yana kallanta yasa ta zuba a guje da gudu ta hau stairs saura kadan tasha kasa ta shiga bedroom dinta ta kulle har yanzu ji take kaman kasa ta bude ta shige tafi thirty minutes a daki kamin ta tuna tabar abinci kan wuta ta saka abaya Jah.

Ta sauka downstairs ta shiga kitchen din har tafara tinanin abincin ya kone sai taga an kashe gas din ta kunna ta cigaba da girki tana ajiye food flask akan dinning taji kamshin tirarensa na tashi ta juya ganinsa tayi yana saukowa daga kan stairs sanye yakeda shadda getzna supreme fara tas har sheki take.

Dinkin riga mai dogon hannu da wando hadda babbar riga yasaka cufflinks silver ya sanya bakar hula da takama bakake sai wani silver agogo dake daure kan tsintsiyar hannun sa yana saukowa daya daga cikin wayoyinsa lake a kunnen sa ya kara haske da kwargini fiyeda da sannan ga yar kuba kuba daya fara alamun kwanciyar hankali a ranta tace Masha Allah.

Tun lokacin dayake saukowa ya kula kallansa take harya karaso kusada ita bata luraba saida taji kamshin tirarensa ya cika mata haci sannan ta kula da cewa har ya karaso  tana chan tana aikin kallansa tayi saurin soke kanta kasa yayi smirking ya Sanya hannunsa na dama ya dago fuskarta ya sanya na Daman Kan waist dinta yace take a picture it lasts longer.

Ya sauke dayan hannunsa ya maida bayan wuyanta yayi hugging dinta tafara kokarin jada baya yace stop moving one more minute I need one more minute yaja sheda mai tsawo chan kasan makoshinsa yace I like you ya saketa ya shiga toilet dinda ke falo bayan ya cire hularsa da agogo da cufflinks.

Nafisa kuwa mutuwar tsaye tayi Dan sarai taji abinda yace duk da she wasn't meant to tace ya zaayi yayi liking dina bayan shima dole aka aura masa ni tana tinani ta kula bai fito da carpet ba ta shiga dakin dake hannun damanta ta fito da wata sallaya fara mai laushi ta iskesa yana saka cufflinks dinsa yana karasa sakawa yayi hanyar fita tace wait.

Jay kuwa yana shiga toilet alwala yayi ya fito ganin bata cikin falan yaji ransa yadan baci amma ya danne ya saka cufflinks dinsa ya kama hanyar fita yaji muryarta na fadin wait ya juyo ya kalleta ta mika masa carpet tace kamanta ya kalleta ya saki murmushi ya karbi carpet din yace thanks har zai tafi tace kamanta hularka da wristwatch ya mika mata hannunsa ta kallesa ya kalla agogon sannan ya kalla hannunsa.

Tasaka masa a hannu sannan ta mika masa hula yadan duko kasa ta saka masa hular yace thanks baby girl I'll be back in an hour or two take care of yourself for me.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️♥️
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE MORE ⭐⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now