CHAPTER 71: MISCARRIAGE 😭

1.8K 174 10
                                    

Suna zaune sojoji suka fara shigowa ciki kuwa hadda captain samir. Ba jimawa Jay ya shigo general Josh na bayanshi.

Smiling tayi tace harka karasa? Nodding kawai yayi kamin yayiwa mijin shamsiyya dake zaune sallama sannan yaja kujerar dake kusada ita ya zauna.

Kallo daya tayi masa tasan he was angry. Hannunsa ta kama ta rike kamin tace my love this is my long lost friend shamsiyya and besides her I her husband Jibril.

Nodding yayi kamin su gaisa still hannunta na rikeda nashi tana drawing invincible patterns tace what would you like to have?

Tsareta yayi da ido yace the jet is ready we need to go. Bata fuska tayi kamin tace okay exchanging number tayi da shamsiyya sannan sukayi sallama suka wuce.

Suna cikin tafiya taja birki ta tsaya kallanta yayi yace what's wrong ganin dayayi tafarayi baya yasashi tarota. Babe are you okay? Smiling tayi tace I am fine now let's go I think Abdul and hadeeza have already reached.

Da shigarsu jirgin bayan sun zauna jirgin yayi taking off. Kwantarda kanta tayi kan kafadarsa tace you seem off about something.

Did something happen at the meeting? Girgiza kansa yayi. Ganin ba magana zaiyi ba yasata mikewa da nufin barin kusa dashi.

Hannunta ya kama yace Ina Zaki? Anywhere tafada tana kokarin kwacewa. No yafada hadeda janyota tafada kan kafafuwansa.

Hugging dinta yayi yace I am angry at you. You are the reason why I am angry me yasa Ina raye zakiyi Abu baki fadamun ba?

I don't understand please explain. I was hurt when I found out you bought some jewelry. And you paid for it Ina Kika samu almost 12M din siyansu?

So this is what it is about. Babe Allah ba boyema nayi niyyar yi ba but I thought you will feel hurt that I was going to buy accessories after wadanda ka sanya mun a lefe.

Since har yanzu a closet dita akwai accessories dayawa na zinari da ban sanya ba. And idan ka yadda dani ban tafi da niyyar siyan sarkoki ba.

I saw it ne naji ta birgeni na siya. And about kudin dana sa na siya after our marriage I received two accounts one from my dad one from big daddy and the rest of the family.

I used some of the money from my dad's account. Nafisa ni yakamata in siya Miki as long as I am alive and well you are not allowed to buy anything for your self. Is that understood?

Amsawa tayi da yes. I would have talked about another matter but not now. I am asking you nafisa behave your self I told you I am telling you and I will always tell you that I am a possessive man.

Ina kishin ki because Ina sanki karkiyi abinda zaisa wani ya rasa ransa. I love you babe and I want you to be mine alone.

Your smile belongs to me everything about you belongs to me because you belong to me. I don't want to lose you. Cupping face dinsa tayi tace where's this coming from?

Kallanta yayi yace nothing I just feel like saying it. Hugging dinsa tayi tace okay but why do I feel like you are not you. Did someone change you for me?

Yar dariya yayi kamin yace you look cute when you pout plus ni din ne dai ba chanja miki ni akayi ba.

Immediately after the plane landed they got out. A bakin jirgin motace pake tana jiran isowarsu. Shiga sukayi driver din ta tambaya to the house?

Eh but not the house in banana island let's go to the other house. Da isarsu yajata yace let me show you the best view of the house. Bayan gidan  ya kaita yace what do you think?

Why is the back door so small? He smiled and said because it's a back door

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Why is the back door so small? He smiled and said because it's a back door.

Kallansa tayi tace do we really have to leave the old house? Why? Wannan gidan be miki bane? Girgiza kanta tayi tace Allah ba haka bane kawai dai Ina San wanchan gidan har cikin Raina.

Hugging dinta yayi yace don't worry zakiso wannan gidan shima Kamar yadda kika so wanchan.

It's not the house that matters it's the memories that we make in it that matters. Let's go yace gaba tayi yabita baya.

Slow down hajiya I almost can keep up with you ya fada Dan ya tsokaneta harararsa tayi tace you ba. Dariya yayi kamin yayi sliding hannunsa to her waist.

Kwantarda kanta tayi a kafadarsa suka nufi cikin gidan. Da shigarsu wayarsa tafara ringing hannunsa na hagu yasa ya fidda wayar daga cikin pocket dinsa ya dauka Kiran.

Shiru yayi yana sauraren abinda ake fada kamin ya kashe wayar. Idansa ya maida kanta yace sorry babe I can't help you unpack duty calls. Pecking dinsa tayi race okay Allah ya Kai lafiya.

Juyawa yayi ya fita a bakin kofar tayi Masa sallama ta koma ciki. A palan na kasa ta zauna.

Dr shareefa ta kira bayan sun gaisa take fada Mata she has been sick for a while

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Dr shareefa ta kira bayan sun gaisa take fada Mata she has been sick for a while. Why don't you go to the hospital nafisa? I don't feel like it plus yau muka sauka a Lagos I don't know anywhere.

Okay to from you symptoms Ina tinanin cewa maleria ce I will send you some drugs to treat it but please find a good hospital as soon as possible and do a full check up.

Godiya tayi Mata kamin ta mike jakkarta ta dauka sannan ta duba cikin backpack dinsa. Ta kuwa taki sa'a taga makullan motocin gidan. Daya ta dauka ta fita bayan ta fadawa masu aikin zata fita ta dawo.

Mota ta shiga sannan ta duba Google map looking for a pharmacy. Closest one da gidan ta nufa cikin sa'a kuwa batayi ten minutes ba ta Isa gurin.

Maganin da Dr shareefa tayi Mata text a waya ta gwada musu. Dubawa matar tayi ta fidda maganin sannan ta fada mata yadda zata shasu. Kudin ta biya sannan ta koma gida.

Ko sama bata hau ba ta kira blessing ta sanyata dauko mata ruwa. Koda ta kawo ruwan harta balls maganukan.

Tana bata ruwan tasha sannan tasha magungunan. Tana Sha ta kwanta bacci, chan cikin baccin taji cikinta na juyawa and the last time something like that happened was when she had that miscarriage.

Tana hawaye ta dannawa Jay kira. That time Jay na xaune yana sauraren presentation dinda wani general keyi tareda sauran sojoji.

Jin vibration din wayarsa dayayi yasahi kallan screen din. Ganin Babygirl a rubuce yasashi dagawa.

Jin alamar Kamar kuka take yasashi cewa what's wrong. Can you pl-ple-ase c-co-m-me and ge-t me i-i thi-nk i- am going to ha-ve a mi-scarr-iage.

What? Listen hold on am on my way I'll be there in ten.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️♥️
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐⭐⭐
SORRY BUT FOR THE MEAN TIME I CAN ONLY TYPE NOT MORE THAN 1200 WORDS. BEAR WITH ME

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now