CHAPTER 18: THE VISIT

3K 223 3
                                    

Jay yai ta kallan hotunan bashiya karasa kallanba sai Sha biyu dayan mintina ya kashe wayoyinsa ya kwanta yana murmushi. Yayi aduoin bacci daya saba harya ja blanket ya kwanta yaji knocking.

        Saida yayi tsaki sannan ya tashi yace waye Abdul yace nine ya buda kofar ya koma ya kwanta Abdul ya zauna kan kujerar dake cikin dakin yace Jay we should talk

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

        Saida yayi tsaki sannan ya tashi yace waye Abdul yace nine ya buda kofar ya koma ya kwanta Abdul ya zauna kan kujerar dake cikin dakin yace Jay we should talk.

       Jay ya tsaresa da ido shi kuwa Abdul yaki yayi magana sunfi minti ukku a haka ba wanda yayi magana.

       Abdul yace yanzu Jay har yanzun da zakayi aure wannan halin yana nan ko charging wayana zan barma sabida socket din dake dakina basa kawowa.

        Kai kawai ya daga masa yaja blanket dinsa ya kwanta Abdul yace wai bacci zakayi ka barni kamar wani maye Jay yace damafa ba mayen bane kai kaga kada ka cikani da surutun da bashida amfani.

      Gefensu nafisa kuwa suna isa gida kaya kawai ta chanja ta kwanta warta saida lokacin subahi yayi taji ana tsahinta ta buda idanta ammice tayi mata alama idan ta karasa sallar tanasan magana da ita.
     
         Bayan ta karasa sallar ta fice daga cikin dakin tayi palor mutane kwance suna bacci ta sauka tayi side din Abba da sallama ta shiga suka amsa ta gaida su suka amsa.

        Abba yace mamana inasan idan Allah ya kaimu gari ya karasa wayewa ki duba cikin mutum biyu ku shirya zaku gidansu mijinki. Daga chan gidan ummarsa ta roka Dan Allah tana san ganinki bata taba ganinki ba.

          Sabida haka ki shirya karfe tara zaku tafi tace to abba. Abba ya saka Mata albarka yasake mata nasiha sannan yace ta tashi ta tafi ta koma sama ta tashi hadiza tayi mata bayani tace ba matsala.

       Ta Kira auta itama tace zatazo da karfe takwas na safe sukayi sallama suka koma bacci takwas saura minti ukku hadiza ta tasheta tace nafisa ki shiga wanka kada mu bata lokaci kai kawai ta daga mata ta shiga toilet.

         Da shigarta ta riski madarar shanun da ruwan tiraren tayi tsaki wai ita hajja har yanxu wannan abin bai kare ba tayi wanka da soso da sabulu bayan ta wanke sabulun daga jikinta.

        Sannan tasake wanka da ruwan madarar shanun ta sake dauraye jikinta da ruwan banza sai ta watsawa jikinta ruwan tiraren. Bayan ta gama tafito zaune ta iske auta da hadiza sai sauran Yan matan dake dakin wasu na bacci wasu na cin breakfast wasu na sallah.

       Ta fidda wata red din atamfa super exclusive ta saka

       Ta fidda wata red din atamfa super exclusive ta saka

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now