CHAPTER 41: NEW FRIENDS

3K 227 19
                                    

Yau suka cika sati ukku da dawowa daga Australia. Nafisa nata kaikawo tsakanin kitchen da dinning table din tana jera abinci. Around three thirty ta karasa abincin gabadaya ta kira Fatima tace akwai dishes a kitchen wadanda banyi ba kiwanke su kinji tace yes ma.

Ta hau sama tafara wanka bayan ta gama tayi drying jikinta ta shiga closet ta shirya ta fito sanye da wani lace mai kyau

Ta hau sama tafara wanka bayan ta gama tayi drying jikinta ta shiga closet ta shirya ta fito sanye da wani lace mai kyau

Oops! Questa immagine non segue le nostre linee guida sui contenuti. Per continuare la pubblicazione, provare a rimuoverlo o caricare un altro.

ta daura dankwalin lace din. Tayi simple make-up ta fesa light tirare tayi gun mirror ta dauka wayarta ta kalla kanta cikin mirror din Jin voice dinsa tayi yace mata kinyi kyau.

Ta juya ta kallesa sanye yakeda

Paired with white lofers she was busy checking him out bata kulaba harya karaso dab da ita yace shall we bakin mu na kasa

Oops! Questa immagine non segue le nostre linee guida sui contenuti. Per continuare la pubblicazione, provare a rimuoverlo o caricare un altro.

Paired with white lofers she was busy checking him out bata kulaba harya karaso dab da ita yace shall we bakin mu na kasa.

Gyalenta ta yafa kamin ta fito suka sauka kasa mutum takwas ta hango a nan kasan maza hudu Mata hudu. sukayi musu sallama suka gaisa a sannan ne tasan ta hannun hagun farace ba sosai ba tanada Ido matsakaita with pink lips da alama batada tsayi sosai itace saudatu matar bashir daya daga cikin childhood friends dinsa sai ta kusada ita.

Ita  bazaka kirata faraba kuma ba baka bace neutral with round oval face. itace zainab matar Wanda taji ya kirada babangida sai wata black beauty with pulm lips dake zaune kusada zainab din wadda tayi introducing kanta as asmau matar second best friend dinsa Ahmad. sannan wasu su biyu data hango zaune kan two sitter maccen tadan kwanta a jikinsa.

She was surprised how could you do that at someone else's house Jay yadan duka daidai kunnenta yace don't worry my love you don't have to be friends with her. Dan juyawa tayi tace who is she yace that's Zaid and his wife hauwa tayi nodding yace bazaki tambaya ya akayi nasanta ba bakinta ba control batasan lokacin datace.

I trust you enough to not question you about a girl taja hannunsa takaisa dinning table din sannan tadawo tayi musu iso suka zauna dan chin abinci ta buda kular jellof rice ce wacce taji green piece and green pepper tayi balain kyau ga carrot dinda ke ciki ta yankasu kanana kanana ta zuba mishi a cikin plate nasa sannan tasawa kanta tayi passing kular gaba ta zuba mishi colslow in a different bowl.

Sannan tasa mishi pepper soup din kazar datayi tasa mishi again sannan tasawa kanta sauran kayan ta zauna taji muryar jidda tana fadin aa zainab barshi kawai ai Zaid baya cin pepper soup din kaji.

Nafisa tace ohhh sorry ta Danna wani remote within two minutes saiga Fatima a dinning din ta rinssina tace gani anty. Nafisa tace am kiduba cikin cupboard dindake kusada window zakiga kajin Dana soya yau ki kawo mun tace to anty.

Nafisa tace sannan akwai pepper soup din Naman rago idan shi zaici sukayi bismillah sukafara cin abinci suna tsakada cin abinci akayi ringing doorbell blessing taje ta bude ta dawo tareda wani mutum da wata matashiya a bayansa.

Jay yace yahaya naga Baku zoba I thought kun fasa zuwane shiyasa muka fara kasan banasan African time. Suka gaisa da matarsa wacce tasan itama sunanta hauwa. Suna zaune a parlor bayan sun gama cin abinci nafisa tace how come duka sunanku hauwa.

Yanzu idan zance wannan hauwar ta nuna chocolate beauty dinda ke makale tareda zaid. Zaid yace kada ki damu madam ki kirata da jiddah hakan ya miki ko? Tace eh sannan taja matan suka haura sama suka zauna a nan main parlor.

Sun dan taba fira saudatu tace ayya saiyau naga matar Marshal da idona bayan ganin dana miki a pictures dinku da sukayita yawo insta. Zainab tace eh dakuma labarin su da baby ke badawa kullum nafisa tace to tunda baku  tafi bikin ba Bari in sa muku CD din saiku kalla.

Ta shiga bedroom dinta ta dawo hannunta rikeda albums da kuma wani CD tayi musu playing sannan tabawa kowacce album daya ta ajiye sauran Kan center table.

Ta sauka kasa tashiga kitchen ta hada musu kayan kwalama cikin manya manyan trays guda biyu ta bawa fatima daya ta haura dashi sama. Sannan ta hada strawberry milkshake ta Isa main parlor ta ajiye musu.

Sannan ta dauka milkshake din tadan rinssina sanan tabawa Jay yakarba sannan yace why did you bring it yourself dakin huta. You were running around all day and bakima Jima da samun sauki ba banaso ki kiyaye tace insha Allah sannan ta koma sama.

jidda tace nafisa ya kika ganarmun baby na wlh nayi missing dinsa nafisa tace ayya sorry to disappoint you idan my blood na a guri bana ganin kowannen namiji saishi sauranma a matsayin Mata nake ganinsu.

Asmau tace shegi.....maganar ta makale mata ta tsaya iya wuya bata karasa fitowaba, tana kallan bayan nafisa Ido waje nafisa tace kinyi shiru kina kallona hala is something on my face saudat tayi Mata alama da behind you.  Juyawa tayi face to face da chest din Jay ta kallesa Jin kawai tayi lips dinsa sunyi crashing danata.

Saidaga baya sannan yayi pulling himself together yasaketa yace we are going out for a while I thought you should know tayi nodding tanajin kamar kasa ta hadiyeta tsabar kunya. Murya chan ciki tace Allah ya tsare a dawo lafiya.

Sannan yace kigayawa wannan jiddu ko jinbon take Zaid yace zai fita tace insha Allah sannan ya koma kasa ta juyo suka saki kara hauwa tace love is in the air sukayita tsokanarta sai bayan magrib sannan su Zaid  suka dauka matansu suka koma gida nafisa na clearing dinning Jay yayi back hugging dinta yace now tell me **Mi Amor** is what I heard earlier true
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️♥️
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBODove le storie prendono vita. Scoprilo ora