CHAPTER 55: FAMILY PROBLEMS

2.9K 210 20
                                    

Washegarin ranar ana Kiran subahin na farko ta mike bayan ta tadashi daga bacci ta fice ta shiga dakinta ta fara yin wanka kamin ta sanya

Hijab ta sanya ta tada sallah bayan ta gama sallahr tayi tilawa sannan ta sauka kasa TV ta kunna tareda AC din sannan ta maida show din food Network

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Hijab ta sanya ta tada sallah bayan ta gama sallahr tayi tilawa sannan ta sauka kasa TV ta kunna tareda AC din sannan ta maida show din food Network. Shigowar su blessing yasata daga kanta tana kallan hanyar kitchen.

Kallansu tayi bayan sun iso suka gaida ita ta amsa kamin tace yyau kune tinda safe haka? Amsawa sukayi da eh we heard you were back shine muka dawo yau da safe. To ya gida ya kuka iskesu mutanen gidan? Amsawa sukayi da lafiya kalau.

Ok to ku cigaba da aikinku wanda kuka saba there's nothing more to add. Amsawa sukayi da yes ma sannan suka mike har Fatima ta tafi ta dawo tace ma kin buda bakery dinda kikace ne? Aa nafisa tace me kika gani? No ma kawai dai da zamu dawo Naga wani bakery ne mai irin sunan ki.

Murmushi tayi tace idan Allah yace na buda bakery din kona buda ba sunana zansa mishi ba I will name it My Blood. Juyawa tayi ta koma kitchen din while nafisa ta kwanta tana chanja channel from food Network to wata channel kaman B4U inda ake Indian series.

Taci Karo lokacin ana Chennai Express. Remote data ajiye kan center table ta juyo zata gyara kwanciya sukayi ido hudu da jay daya sauko sanye da three quarter dark blue  da wata singlet fara sai kansa dake cikin wannan grey hula ta assibiti.

When did you get here? Ta tambaya lokacinda ya daga almost half of her body ya zauna kamin ya maida kanta on his laps yana playing with her hair. Not long ya amsa yana Kai idansa kan TV din yaga me take kallo. Baisan lokacinda tsaki ya kubce masa ba ganin abinda take kallo.

Lafiya? Ta tambaya lokacinda ta dago tana kallan fuskar sa. Ki tashi tunda farar safiya amma ki rasa abin kallo sai wannan yafada yana nuna TV din. Tabe baki tayi hadeda komawa ta kwanta tana kallan kaset dinta. Seven ta mike zuwa kitchen simple breakfast tayi.

Cikin minti talatin ta kammala ta ajiye kan dinning table komawa palor tayi domin nemansa amma taga babushi Babu alamunsa. Zaunawa tayi tana kallan News dinda yasa kamin ta chanja channel din ta maida zuwa wata channel da ake American movies.

Saukowa dayayi daga sama yasata mikewa guiding dinsa tayi to the dinning table kamin ta zuba mishi indomie din sannan ta duka boiled eggs guda hudu cikin bowel dinda ke dauke da boiled eggs sunfi biyar.

Kallanta yayi ganin yadda ta cika mishi plate plus eggs dinda ta sanya sunyi mishi yawa. Tsareta yayi da ido ganin tana zuba mishi fresh milk a cup. Ganin tana shirin zubawa kanta abinci yasashi janyota unexpectedly taji an fizgo hannunta binsa tayi ta fada kansa.

Kallan cikin idanta yayi for a while suna kallan juna kamin yace magana kike nema ko. Smiling tayi kamin tace wane neman magana me kuma nayi? Girgiza kansa tayi yace you will eat half of this yafada yana nuna abincin.

Kadan kadan suka dinga cin abincin har suka cinye. Tare suka kwashe kayan suka maida kitchen a parlor ta iskosa yana kallan news. Zaunawa tayi kan kafafuwansa kamin tace nazo neman izini. Tsareta yayi da ido giving her his full attention.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now