CHAPTER 56: CRIES OF A GROWN MAN

2.6K 220 39
                                    

After a week of the incident that took place at the family house everything slowly went back to place and Jay started going to work last week Monday.

Haka kawai yau tunda safiyar Allah ta waye take jin faduwar gaba ba abinda take inba Kiran sunayen Allah ba. Bayan sun gama breakfast ya maida idansa kanta lafiyarki kalau kuwa. Murmushi tayi tace mishi eh meka gani?

You don't look fine babygirl gayamun meke damunki? Allah ba komai just bana Jin dadi ne. Murmushin datayi masa ya mayar mata kamin yace ok no need to make lunch and dinner today. Dana gama wannan meeting din I will come back and take care of you and my soon to be born baby.

Da fitarsa ta koma warta sama bayan ta sallami su blessing. Fita sukayi suka bar back door din a bude ita kuma lokacin harta kai palanta ta fara kallan Crash Landing On You. Har twelve tayi na rana tana aikin kallo.

A wajen gate kuwa Peter ne tsaye a gaban motar datayi parking wata yana magana. Yace listen here I was not informed of your visit so I cannot allow you to go inside. Fitowa tayi daga cikin motar Zara ce in all flesh and blood marinsa tayi kamin ta kulle motarta ta shiga cikin gidan tana maganganu.

Today I will end you nafisa tura kofar tayi ta jita gam Zagayawa tayi ta baya ganin babu kowa yasata niyar juyawa. Kamin tayi hakan idanta suka sauka kan kofar kitchen din dake bude. Yan stairs din ta hau tana wani yauki tana karawa sai kace danyar miyar guro.

Shiga tayi ta fito ta dinning smiling tayi kamin tace soon this house and the owner will be mine ido hudu da sukayi da portrait din nafisa yasata sakin tsaki hadeda hayewa sama takalminta na kwaskwaskwas. Daidai Dan corridor dinda console din dake sama yake ajiye ta tsaya Jin karar bude kofa.

Da sauri ta shige cikin gidan dake gab da staircase din ta maida kofar ta rufe. Nafisa ce ta fito tana sanyeda

Dube dube tafara, zata iya rantsewa taji motsin mutum karar heels amma fitowa tayi taga wayam

¡Ay! Esta imagen no sigue nuestras pautas de contenido. Para continuar la publicación, intente quitarla o subir otra.

Dube dube tafara, zata iya rantsewa taji motsin mutum karar heels amma fitowa tayi taga wayam. Sauka tayi da stairs ukku kamin ta tsaya tana facing stairs din tana fadin waye a nan? Jin shiru yasata mamaki to kodai kunnen tane ya sami matsala juyowar da zatayi taji an turata unexpectedly fadawa tayi ta dinga rolling down har takai bottom of the stairs.

Take tafara ganin stars nayi mata yawo cikinta ta rike datakejin yana mata dan banzan ciwo Jin hannunta wet yasata dagoshi tana kallo. Blood abinda tagani ya balai'n tayar Mata da hankali. Jin karar saukowar mutum da tsayawar wasu kahuran dogayen heels blue color yasata daga kanta taga Wanda yayi wannan danyen aikin dukda her vision is blurry.

Ido hudu sukayi da zara lokacinda take kallanta tana dariya tace he is mine nafisa kamin ta taka bayan nafisar da karfin tsiya ta wuce karar ta sake saki lokacinda ta takata sabida wani azababben ciwo daya taso mata.

Kuka tasaki tana Kiran help Amma ba Wanda ke jinta kokari tayi ta juya on her back instead of her stomach idanta suka sauka kan wayarta dake Dan nesa da ita. Laying ta sakeyi in her stomach taja jiki as time goes on tana loosing karfi her vision was slowly deteriorating.

YAR GIDAN MODIBBODonde viven las historias. Descúbrelo ahora