CHAPTER 44: FIRST NIGHT

3.4K 255 49
                                    

Bayan ta gama wanka tayi sallah ta sanya grey loose trousers da wata grey knitted sweater tayi packing gashinta da white ribbon hadeda sanya white house slippers dinta.

Sannan ta sauko kasa da nufin aza breakfast kamin ya sauko ta shiga kitchen din, taga su zara tsaye daga gefen kitchen din sukayi mata ina kwana ta amsa da lafiya kalau

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Sannan ta sauko kasa da nufin aza breakfast kamin ya sauko ta shiga kitchen din, taga su zara tsaye daga gefen kitchen din sukayi mata ina kwana ta amsa da lafiya kalau.

Fatima tace anti kidan bari mu tayaki aikin yau naga kin makara gurin tashi nafisa tace aa karku damu zanyi da kaina, da nikadaice zanci dana bari kunyi mun amma wannan my blood ma zaici no offense indai har ina raye kuma lafiya kalau bazaici abincin house helps ba kona wani restaurant.

Zara tace Amma anti ai kowa na bukatar taimako wata rana. Nafisa tace ai kuma kuna taimakawa bagashi kuke gyaran kasan ba da wasu guraren, so it's ok tafada tana daura tukunya kan gas suka amsa da to Allah ya kyauta suka bar kitchen din.

Suna fita taji an zagayeta da  hannuwa har zata saki kara taji kamshin tirarensa ta sauke ajiyar zuciya tace Ina kwana yace lafiya babygirl kin tashi lafiya ta amsa da lafiya kalau.

Yace me kikeyi haka? Tace breakfast in an is it not obvious tone. Yace yes I know breakfast kike but abin da kike bashida suna ne? Naganshi wani iri yafada yana yamutsa fuska.

Smiling tayi kamin tace kidney sauce ce with chips and fried egg as for drink it's fresh apple and a cup of tea yace okay lemme help tace no am almost done. Yace nafisa let me help tace ok ya saketa yace what do you need help with ta dauka abun juya abinci ta bashi.

Tace keep turning this sauce karka bari ta kone yace that's it tace eh. Tabe baki yayi ya dage kafadunsa yafara juyawa ita kuma tajuye dankalin cikin food flask, ta fara soya kwai yace babe kamar wannan abunfa tayi.

Tace ok idan tayi kashe gas din saika juye a food flask dake nan gefen hagunka. But idan bata dahu ba Kai zakaci abarka kai daya. I won't eat raw food. Smiling yai kamin ya koma kallan gefen hagunsa. Girgiza kansa yayi sannan ya kashe gas din.

Ya koma inda take gurin hot plate tana soya kwai yace bansan ya zan juye wannan abun ba finish that I'll take over this omelette. Jayewa tayi ya cigabada soya musu kwan atakaice dai a tare suka gama aikin.

Sannan suka koma dinning tayi serving dinsa har zatayi serving kanta yace aa tare zasu ci yajata Kan cinyarsa yafara feeding dinta harta koshi. Sannan yace itama ta bashi har zatayi musu taga fuskarsa a daure ta fara bashi abincin a baki harya chinye.

Sannan ta mika mishi tea yasha rabi sannan ya bata rabi tashanye ya ajiye mug din Yana kallan lips dinta masu kyalle datasawa lipgloss pink ya hade bakinsa da nata yana sumbatarta yayi nibbling lower lips dinta asking her to open her mouth taki.

Saiyadan mintsineta tayi gasping yayi shoving harahensa cikin bakinta yana kissing dinta she didn't try fighting for dominance. Saida taji iska nabatun katse mata tafara turashi sannan yayi releasing lips dinta slowly from him idansa sunyi jajir ta mike ta kwashe kayan table din takai kitchen.

Tafara wanke dishes dinne taji anyi tsawa ta zabura plate din dake hannunta ya fashe saigasu Zara a kitchen din tace su karasa wankewa ta wanke hannuwanta ta koma parlor duba Jay taga wayam baya nan.

Ta tabe baki ta zauna tana kallo after three hours still ana ruwa sosai aka sake thunder ta zura a guje tayi sama, dan abalain tsoron cida take direct babu sallama ta shige dakinsa.

Chan cikin bargo a tsakiyar gadon ta tsinkayo shi yaye bargon tayi ta kwanta jin kamar yana running high fever yasata taba forehead dinsa taji zafi tace bakada lafiya ne?

Baice da ita kalaba yayi hugging dinta ta kwantarda kanta a kirjinsa with time taji hannuwansa na roaming jikinta hankalinta bai dawo jikinta ba saida taji yana kokarin cire mata riga ta rike hannunsa daidai kunnenta yayi whispering please love I need you it's been long ya janye hannunta ya cire rigar ya............
.
it's a cliffhanger 😉( you're gonna suffer for a while before I update) Hahahahah
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️♥️
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now