CHAPTER 17: WANKIN AMARYA

3.4K 238 11
                                    

Gabadaya zaune suke a garden ana musu kitso wasu kuma ana musu lalle. Amaryar kuwa an karasa lallen kitso ne Samira take mata kanana kanana.

 Amaryar kuwa an karasa lallen kitso ne Samira take mata kanana kanana

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

(Lallen wajen hannu)

(Jah a cikin hannunta)

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

(Jah a cikin hannunta)

Hadiza dake dan nesa da nafisa kadan tace waike intambaye wai waye zai tayaki tsifar wannan uban kitson. Amina tace ina ruwanki yar sa ido ke waya tayaki tsifar naki kiston da kikayi.

(Kitso)Hadiza tace Amina bafa ke nayiwa ba ba yadda zaayi lokacin nawa auran ta tsokaneni yanzu da lokacinta yazo ku hanani ramawa gaskiya bazai yiwuba

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

(Kitso)
Hadiza tace Amina bafa ke nayiwa ba ba yadda zaayi lokacin nawa auran ta tsokaneni yanzu da lokacinta yazo ku hanani ramawa gaskiya bazai yiwuba.

Amina tace sai kuma kiyi. Khadija tace yauwa hadiza kin jefa lalle dazu da safe kuwa da akayi jifar lallen.

Kedai bari Amina wlh tsofafin nan sai su ace mutum ya dade da rasuwa Amma har yanxu kishi ake akan sa Allah ya sauwaka.

Taya niyi dan in kada in dawo sai Hajiya babba tace ai banyi hankali ba shine hajiya karama tace wai dan  ina jikarta ne hajiya ta hanani jefa lallen wai ai lokacin da mommy tazo daga gida an bar auta ta jefa shine fa abu ya kacame ya zama balai ai basu masan na fito ba.

Bayan sallar Magrib akayiwa nafisa wankan lalle ta sake ja fatarta ta sake laushi da kyau  basu fara kwalliyar wankin amarya ba sai  bayan sunyi sallar issha Arya ta zaunarda nafisa ta fara tsantsara mata kwalliya sun jima kafin su karasa kwalliyar.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now