CHAPTER 69: CILICENCES

1.9K 183 16
                                    

Ana karasa daurin dankwalin ta dauka gyalenta ta fito batareda ta yafa shi ba.

Ummusulaimi data gani hanyar dakin ammi ta bawa handbag dinta tace Dan Allah ajiyemun kar in yada ita

Dakin ammi ta shiga tace ammi you guys should come out ku kawai ake jira already an fara shiga mota.

Hala tafiya daya za'ayi? anti hauwa dake zaune kusada umma ta tambaya. Amsa mata nafisa tayi da eh convoy za'ayi.

Fitowa tayi tana kalle kalle tana neman Ina zata hango motar gentle dinta.

Ganin duk motocin da suka cika harabar gidan babu ko daya wacce take tashi yasata fita waje.

Daya bayan daya tabi motocin tana duba number as motocin Jay ba number ce dasu ba golden stars be guda biyar on the black background.

Nafisa! Tana cikin tafiya taji an Kira sunanta juyawa tayi sukayi ido hudu da wani kyakyawan mutum. Fari ne tas dashi Kuma ba laifi yanada kyau saidai duk kyansa bai Kama kafar gentle ba.

Abokin ya Imran ne the first man to confess his feelings for her. Ina wuni ya Abdul.

Amsawa yayi da lafiya kalau ya kike nafisa. Lafiya kalau am gurin dinner zaku tafi ta fada tana kallan mazan dake bayansa chan gefe.

Murmushi yayi kamin yace eh. She gave him a small smile before saying ok am I'll...kamin ta karasa fadar maganar da zata fada fitilar motar datake zuwa ta balai'n haskasu.

Sauri tayi ta dauke kanta ta maida dayan gefen. In no time kuma motar aka kashe fitilar.

Kallan gurin tayi tana san ganin waye haka. Ganin Jay ta fito fuskarsa a daure yasa gabanta faduwa but in a way he looked funny.

Kin bari tayi ya karaso tayi saurin Isa inda yake. I've been looking for you tafada tana smiling genuine smile. You look good in this tafada tana gyara mishi zaman babbar rigarsa.

 You look good in this tafada tana gyara mishi zaman babbar rigarsa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

JAY'S POV

Tsaye yake a gaban counter din kitchen din dake gidan nasu message ya shigo wayarshi.

Dubawa yayi yaga it's from babygirl a WhatsApp message. Shigar WhatsApp din yayi ya duba message din.

Pictures ne ta turo mishi. Suna karasa budewa ya fara kallo smiling yayi ya jingina Yana kallo wasu ana Mata make up wasu kuma an gama.

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now