CHAPTER 57: AN ANGRY MAN IS A.....

2.6K 224 16
                                    

Rikosa tayi my son Ina zaka haka wayarsa kawai ya mika mata ya cigaba da tafiya. Mayafinta ta zira tabi bayansa tamkar mahaukaciya harda dan gudunta. Shiga gefensa tayi cikin motar kamin ya bada order akaisa Garki.

Tape din ta duba kalla tayi daga farko har karshe. While he was clenching and unclenching his fists rayuwarsa bai taba sanyawa macce hannu ba koda kuwa cikin kannensa ne why? Because he believes they are supposed to be loved and protected he sees them as delicate as a flower patel besides why will he harm someone of the same gender as his anti Salma and his umma.

Hawayenda suka zubowa anti salma ta share kamin tace innalillahi wainna illaihi rajiun me mutane suka dauka wannan duniyar ne? Parking dinda sukayi cikin gidan su zara yasata saurin fita ganin Jay ya fita jikinsa na rawa. Dakyar ta chimmasa kamin ta bankadasa ta shiga palan ko sallama babu.

Ganin Zara zaune kan cinyar wani katon arne tana zuba dariya hadeda juyan idanta ya kara bakantawa anti Salma rai. Tayi kisan kai sannan tazo nan tana dariya kan cinyar kato tana wani yauki. Ba shiri zuciya ta ingizata ta Kama wannan attachment din dake kan Zara tajata da karfin tsiya wanda har Saida ta cire mata tsoro biyu.

Lafiyayyun maruka biyu ta saukewa  Zara a fuska wadanda suka sata ganin stars bata shirya ba ranar dukan kawo wuka tayi mata. Saida ta tabbatarda ko motsin kirki bata iyayi sannan ta kyaleta ta dauka wayar Jay ta dannawa mijinta Chief Justice na supreme Court Justice Hilal Kabir Dan Fili.

Yana dagawa tayi mishi bayanin meke faruwa kamin tayi stepping out ta kalla Jay dasu Abdul wajen su takwas ke having hard time holding down. Address din gidan ta bashi yace in ten minutes Yan sanda zasu iso a kaita police station daga nan sai ayi filing case din zuwa kotu. And since he's close he'll be there in less than five minutes.

Karasawa tayi gurin Jay ta riko fuskarshi tana kallansa girgiza kansa yayi yace why mom why did you do this you should've allowed me to teach her a lesson. No my son I did this for your sake yadda kake dinnan yadda kake Jin kanka na tabbata kuka hada ido da Zara saika kashe ta.

Let's handle this the legal way I don't want you doing something out of anger which you might regret later. Please I just want to say what's on my mind. Kallansa tayi dakyau kamin tace promise. Daga kansa yayi yace promise. Sakinsa su Abdul sukayi ya shiga gidan tareda anti Salma ganin Zara sukayi a kwance yadda anti Salma ta barta sai aunty hafsat dake zaune kusada ita tana rusar kuka.

Ganin Zara ko numfashin kirki bata iyawa yasa Jay Jin wani kahurin dadi yes da ganinta kasan ta daku but ta godewa Allah cause da shi ne ya daketa da ko bata mutu ba to kiris ya rage. Dukansa da aunty hafsat tafarayi yasashi rike hannuwanta. Kama kanki wallahi kika sake zagina ko dukana saina illataki.

Sakin hannayenta yayi zai juya tafara sambatu tamkar wacce bata cikin hankalinta. Shine kukazo ku kashe min ya dankai wannan tsunanniyar matar taka tayi hasarar nata cikin. Wallahi ba ciki kadai zansa a zubar ba matukar wani abu ya sami yata saina kashe matar taka yadda ka kashe mun ya. Kallanta yayi da idansa da suka rigada suka kankance kamin yace what did you say?

Ke kika sata tayi wannan aika aikar you killed my child? Tsakin datayi lokacinda take yunkurin juyawa ya kara tunzurashi wuyanta ya shako da hannunsa na dama. Sama ya cirata kafafuwanta suka daina taba kada he could feel the bone in her neck crack kururuwar anti Salma tasasu Abdul shigowa.

Da mijin anty Salma da isowarsa kenan ganin balai'n dake shirin afkuwa yasasu fara kokarin raba hannun Jay da wuyanta har idanta sunyi ja fuskarta mantayi jawur kiris ya rage numfashinta ya dauke lokacinda suka samu ya saketa. Nufarta ya sakeyi da sauri justice Hilal ya shiga tsakani hadeda sanya hannunsa kan kirjin Jay yace move back.

Stay still Umar come to your sence's don't allow your anger to blind you. You want justice right? Daga kansa Jay yayi alamun yes. Okay I promise I will get Justice for you let's do this the proper and legal way justice Hilal yace yana kokarin lurar da Jay. Shigowa da yan sandan da sukazo security din Uncle Hilal sukayi.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now