CHAPTER 23: SWORD CROSSING

3.3K 230 12
                                    

Da misalin karfe biyar jirgin su ya sauka a airport din Abuja. Fitowarsu keda wuya sukaga taron mutanen da sukazo tarbon su. Suka gaisa sannan suka kama hanyar maitama.

       Sun Jima suna tafiya kamin su karasa. Gidan nasu jay cike yake da mutane anti Salma ce a hannun ta nadama hannun ta na hagu kuwa anti mimice suka kaita har gaba umma tayi mata nasiha.

         Sannan tace Salma ku kaita gidanta ko tunda kayanta da zatasa na sword crossing din suna  chan. Anti Salma tace toh anti kenan daga gurin bikin gida zai wuce da ita  umma tace eh sukayiwa umma sallama sannan suka sake shiga motocin su suka kama hanyar asokoro.

         A gaban wani mansion suka tsaya number mansion din seventeen da wani katon sign mai golden colour anyi rubutu da silver paint in bold letters Abdallah the first household a bracket aka saka sunan sa. Fence din gidan tanada tsawo sosai anyi musu fenti golden da black sai giant gate din mai golden and black dakeda scanner daga gabansa tayi scanning number din motar.

          Gate din dakansa ya bude suka shiga God gida kamar a turai ko ina flowers ne da grass Banda driveway din da katon carpark din gidan sai gun wata makekiyar kofa silver colour dake chan gefe.

        Parking motocin sukayi suka fito still fuskarta a rufe suka nufi main door din gidan daga wajen gidan fentin shi white ne gabadaya sai patterns da designs da akayi either da gold ko golden and mixture of black.

          Da suka karasa gaban kofar manyan suka umurceta datayi addua bayan tayi suka ce tayi Bismillah ta shiga da kafar dama haka suka shiga cikin madaidaicin corridor din mai console da abubuwan kwalliya  innalilahi gosh wani makeken parlor ne a karshe corridor din.

         Duk abubuwan dake falan kalar bakine da golden hatta royal chairs din dake parlor

chan na tsinkayi su su haura sama nace aa nikam saina gama kauyanci na taka zanyi gaba narasa inda zani Dan hallways ne guda ukku ke kallona

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

chan na tsinkayi su su haura sama nace aa nikam saina gama kauyanci na taka zanyi gaba narasa inda zani Dan hallways ne guda ukku ke kallona.

         Nabi damana ban ankaraba sai ganina nayi cikin wani dankareren kitchen komai fari ne Masha Allah kitchen yayi komai kika lissafa na kitchen to akwai shi a ciki electronics ne food wormer's ne kuloli ne ba abinda babu.

         Nabi damana ban ankaraba sai ganina nayi cikin wani dankareren kitchen komai fari ne Masha Allah kitchen yayi komai kika lissafa na kitchen to akwai shi a ciki electronics ne food wormer's ne kuloli ne ba abinda babu

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now