CHAPTER 79: LAST BORN

1.6K 149 12
                                    
Tana Isa gida abinda tafarayi shine hawa sama ta duba yaran ganinsu zaune ko wanne kan suna game a iPad

Tana Isa gida abinda tafarayi shine hawa sama ta duba yaran ganinsu zaune ko wanne kan suna game a iPad

Ups! Tento obrázek porušuje naše pokyny k obsahu. Před publikováním ho, prosím, buď odstraň, nebo nahraď jiným.

Get up guys muje in muku wanka or you will be late for school. Kallan juna sukayi kamin su makale kafadunsu lokaci daya.

Idan baku mike ba zan kira daddy in gaya masa bakwa san zuwa school. Tamkar wandanda allura ta tsikara suka mike.

Toilet suka shiga ta kunna ruwa a bathtubs din kasancewar toilet dinma komai na mutum biyu ne.

After preparing the bath for them ta tayasu cire kayansun tace oya you have fifteen minutes to be in there.

Da wanchan alarm din yayi Kara fitowa zakuyi idan kuma na shigo na fiddaku da kaina hmmmm.

Dakinta ta shiga tayi wanka cikin ten minutes ta fito. Drying jikinta tayi ta shafa Mai sannan ta sanya kayanta ta

 Drying jikinta tayi ta shafa Mai sannan ta sanya kayanta ta

Ups! Tento obrázek porušuje naše pokyny k obsahu. Před publikováním ho, prosím, buď odstraň, nebo nahraď jiným.

Ko dankwali bata daura ba ta fita ta nufi dakin twins. Ganinsu tayi zaune ko wanne daure da towel suna jiranta.

Did you take a shower after the bath ta tambayesu. Daga mata kai sukayi ko wanne yana smiling.

Mai ta shafa musu sannan tayi musu combing gashinsu ta shiryasu cikin matching outfits

Downstairs takaisu ta zuba musu abinci sannan ta koma sama ta daura dankwalinta ta shafa turaruka designers ta kuma sanya sarkarta ta zinari da agogonta

Ups! Tento obrázek porušuje naše pokyny k obsahu. Před publikováním ho, prosím, buď odstraň, nebo nahraď jiným.

Downstairs takaisu ta zuba musu abinci sannan ta koma sama ta daura dankwalinta ta shafa turaruka designers ta kuma sanya sarkarta ta zinari da agogonta.

YAR GIDAN MODIBBOKde žijí příběhy. Začni objevovat