CHAPTER 51: A CARING FAMILY

2.6K 208 49
                                    

Da isarsu assibitin suka nufi emergency anan suka isko su umma da daddy har lokacin ba wani feedback da suka samu. Suma zaunawa sukayi zaman jira. A nan daddy yayi Mata bayanin meke faruwa. Cewa a hanyarsa ta komawa gida accident din yafaru.

Suna zaune sojoji from Marshall School suka shigo tamkar kwari Suka cika hallway din. Sune a gate harta a harabar assibitin sune ko wanne da katuwar bindigarsa.

Shigowar Gen. Abdul, Hakeem, Salim da wasu generals sunfi su goma Sha biyu yayi daidai da fitowar Dr Musa da Dr Hamisu. Gaisawa sukayi da daddy kamin umma ta tambaya my son what about my son. Is he alright nafisa ta tambaya in a very quite and panicked tone.

Eh to zamu iya cewa he is out of danger as for the casualties we don't know yet. He's lucky he survived the accident because his head suffered a big hit also alot of pressure was applied on his major organs. It's a miracle that he's breathing.

Idan tests da scans dinsa akayi mishi Suka fito I will tell you everything but for now I only have my guesses. Fitowa dashi akayi ana turashi on the emergency unit bed binsu daddy yayi yunkurin yi umma tace dakata.

Gabadaya suka tsaya kallan yaran tayi tace kutafi zamu karasa soon. Kallan daddy tayi tace I don't want you anywhere near my son. Me kike nufi he's my son as well rintse idanta tayi taking in a deep breath. You can't stop me from seeing him.

I can and I will EVERYTHING that happened is your fault daya mutu dakai ka kashesa. This isn't the first time you are choosing your family over your kids. Walla if anything happens to my son Senator you will regret knowing me. An eye for an eye a tooth for a tooth two daughters for a son.

Chazbinta ta dauka ta wucesa harta kai dakin ranta a bace yake. Ganin anti Salma datayi zaune a kasa tana hawaye ya kara karyar mata da zuciya. Ke Salma me kikeyi a nan? ya akayi kika sani? Ina kika baro mijin naki dasu Iman?

Ko jinta batayi ba abinda take inba hawaye ba ta kurawa Jay dake kwance yana bacci ido. Shigowarda jalilah tayi tareda Jalil ya dauka hankalinsu. Matsakaiciyar akwatin data shigo da ita ta mikawa umma tace gashi.

Karba tayi ta buda kana nan towel guda biyu ta fitar sannan ta karbi katuwar glass bowel dinda ke hannun Jalil ta mikawa jalila tace jeki toilet ki debo ruwa warm water a ciki.

Dawowa tayi da bowel din half full ta ajiye. Mikewa umma tayi zata tashi anti Salma race Yaya me zakiyi? I don't like seeing that blood all over him am going to wipe it. No anti ki bari koni ko nafisa wani yayi you should rest jikinki haryayi zafi.

Amsar towels din nafisa tayi tace let me do it. Daukar bowel din jalila tayi while nafisa tayi sliding glass doors dinda suka raba tsakanin su dashi. Ajiye bowel din jalila tayi kan drawer dinda ke kusada gadon.

Jika towel din tayi cikin bowel din kamin ta matse ruwan ta sanya Masa a fuska tafara share jinin kadan kadan Buda towel din tayi ta sanya dayan gefen da yake clean ta shafe sauran jajajan dake kan fuskarsa. Tsoma towel din tayi cikin ruwan ta daurayesa kamin ta sake matsewa ta janye hospital dress shirt dinsa dake in buttoned.

Bayan ta gama shafe jikin nasa suka sanya towels din da sukayi jawur da jini a cikin dustbin. Sallama sukayiwa jalila da nafisa da kyar ajmal yaja anti salma da umma suka bar dakin ya maidasu gida. Katon bargon dasu Jalil sukazo dashi suka shinfida  a kasa suka kwanta.

Bayan sun gama addu'o'in  su ko wacce taja pillonta zuwa bacci Saida safe anti jalila ta fada kamin ta rufe idanta zuwa bacci. Mikewa tayi tayi sliding doors din ta karasa chan kusada shi. Zaunawa tayi kan kujerar dake dab da gadon ta rika hannunsa.

A hankali hawaye suka fara zubo mata ta jima hawayen na zuba kamin ta sharesu ta mike tsaye hugging dinsa tayi sannan ta fita ta maida kofofin ta rufe hadeda komawa gurin kwanciyarta.

Kusan satinsu daya a assibitin amma ba wani improvement yadda aka kaishi dakin haka yake numfashi ma bayayi da kansa. Har lokacin umma ta hana daddy shigowa ya gansa doctor dinsa ne ya shigo ya dubasa yace musu komai normal Insha Allah he will be able to move hospitals freely.

As I told you I have already sent his medical reports to the Beijing. The doctor who will be operating has already scheduled the surgery date so we will move him in on Wednesday.

Washegari ranar zuwa bayan sallar la'asar Nafisa ce ta shigo assibitin rikeda handbag dinta while sojojin dake biye da ita suna rikeda baskets guda ukku. Da sallama ta shiga dakin duk suka amsa mata ta gaida su umma da anti Salma dake zaune sannan ta zauna itama.

Jalila da dawowarta kenan daga school tayo asibitin ta shigo sama sama ta gaishe su kamin ta hau budar kula. Abincin ta duba sannan ta zubawa kanta ta zauna kan kujerar tana lodi. Wayar umma datayi ringing ta duba ganin daddy ne yasata rejecting call din.

Message dinda ya shigo ta duba tana cikin dubawa nafisa ta fita daga cikin dakin da niyyar shigowa dasu uncles dinta and aunts da sukazo duba Jay.
A gaban dakin Suka isko umma tsaye tareda daddy they were having a heated conversation. Gaisawa sukayi sannan suka shiga daga ciki.

I am telling you I need to see my son this is not fair. Ina ruwana da fair Kai lokacin dayace maka bayaso bayaso kaduba is it fair or not. Ina Yar uwartaka take yau satinmu biyu a wannan assibitin amma komai Kama da ita bale yarta da ake kokarin kakabawa Dana ban gani ba.

Tomorrow we will be leaving for China banasan ganin Koda Mai kama dakaine a Chan keep that in mind. Tafada tana shiga cikin dakin, da shigar umma suka Dan taba fira kamin suyi musu sai anjima su wuce har mota nafisa ta rakasu.

Aunty Zayana tace by daughter sai mun sake haduwa mu gobe jirgin my zai daga zuwa gida. Smiling tayi kamin tace sai anjima suka wuce. Bayan ta Isa dakin umma tace nafisa ke ki tafi gida you should pack some stuff Wanda zaki bukata saiki dawo gobe da safe same with you Salma.

Amsawa sukayi da toh suka wuce. Da isarta gida sanin sati biyu zasuyi a Chan yasata packing medium sized suitcase daya da karama daya sai ta dauka wata medium daya tayi packing wa Jay. Washe gari tun six thirty tabar gidan ta nufi assibiti.

Tana Isa umma da jalila Suka tafi gida Dan suyi packing sannan su shirya suma seven dot anti Salma ta shigo itama tare sukayi breakfast suna fira sama sama. Koda nine thirty tayi su umma sun dawo asibitin. Nine forty five doctors din suka shigo wasu allurai sukayi masa sannan sukayi hooking ventilator dinsa to his bed.

Cikin ambulance din aka sanyashi anti Salma da jalila sukayi riding along with him while umma da nafisa suka bi bayansu jiniyar sojojin data ambulance din dake kunne yasa mutane suka fara basu hanya suna wucewa. Hakan yabasu chance din Isa airport din da sauri.

Private jet din aka sanyashi a ciki sukayi transferring dinsa to the bed in the jet kamin su fita. They took off and headed to Beijing China. The long hours flight came to an end around eight in the morning in the airport of People's Republic of China in Beijing.

The ambulance was on ground waiting for their arrival the minute the doors were open the paramedics and the two doctors from the hospital took him out and took him to the ambulance. Nafisa and anti Salma went with him while umma and Jalila took the car which was arranged by Baba Yusuf( Anti Salma's husband)

They arrived at the huge hospital in time and the doctors took him to his designated room while nafisa and anti Salma stayed down to sign the admission papers. After reading through them they signed the papers before going up to the VIP department.

The room had an amazing view. His doctor the lead surgeon explained the case to them and said further investigation needs to be done before Saturday the day he will receive the surgery. He was induced in a coma by the doctor there which was a wise choice because if he didn't then the swelling in the brain would have increased.

The we won't be able to fine the bleeding point which answers to your question of why he is sleeping the doctor said looking at jalila.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
LIKE SHARE AND COMMENT ♥️ ♥️
.
.
.
.
.
.
.
.
DO VOTE PLEASE ⭐ ⭐⭐

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now