CHAPTER 60: BIG FIGHT

2.7K 210 23
                                    

Tana fitowa ko drying jikinta bata tsayayi ba ganin she was running late undergarments kawai tasa all yellow sannan ta sanya abaya ta kabbarta sallah.

Tana gamawa ta shiga closet dinta gefen laces ta nufa ana kallo taga Wanda yayi mata idanta suka sauka kan wani hadadden leshi yellow mai patterns din flower brown and black da little ouches of silver saman yellow din.

Daukarshi tayi taga bai cika hayaniya ba also its not too simple tanufi gurin jewelry she wasn't looking for something flashy she looking for elegant take idanta suka sauka kan wata sarka da Yan kunnenta ta fito da ita tasake checking taga harda a...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Daukarshi tayi taga bai cika hayaniya ba also its not too simple tanufi gurin jewelry she wasn't looking for something flashy she looking for elegant take idanta suka sauka kan wata sarka da Yan kunnenta ta fito da ita tasake checking taga harda agogo da Bangles tanada.

 Smiling tayi sannan ta cire abayar ta fara daura zanin da dakyar ya zauna cause bata iya sosai ba sannan ta sanya rigar simple make up tayi Wanda powder kawai ta shafa sai eyeliner data sa sannan tayi applying peach janbaki.

Dankwalinta ta daura ta bata lokaci sosai gurin karya steps din dankwalin amma kallo daya zakayi kaji ya birgeka sarkar ta fito ta ajiye kan mirror sannan ta dauka Yan kunnen tasa sannan ta sanya turaruka ta yafa light brown almost gyalenta  ta datayi matching da Dolce and Gabbana handbag dinta.

Kallan kanta tayi a mirror sannan ta sanya low hills takalmanta ta fito wayanta ta dauka ta duba ganin ba Wanda ya kirata yasata kada wayar cikin jakka sannan tadauka farar ledar dake kasa ta fito bayan ta kulle dakinta dakinsa ta shiga ganin ba kowa a ciki yasata tinanin ya sauka.

Dan haka da sauri sauri ta sauka kasan hangosa tayi yana tafiya sanye cikin wata fitinanniyar cream shadda almost white tasha aiki kansa sanye da farar tangaran. Ta zauna saman kansa also fararen zanoti shoes dinsa suka Kara kammalashi agogonsa na company AP ya kalla ya sake tamke fuskarsa alamun yayi latti saiya fito mata sak Jay dinda take tsoro ada.

Kamshin tirarensa nata tashi a cikin parlorn gorar dake hannunsa ta kalla wato ruwa ya dauko a kitchen, but meya faru da fridge din dakinsa shrugging tayi ta karasa saukowa tayi cikin palon.

Bata tsaya ko inaba sai a gabansa kansa tayi harta Buda baki zatayi magana ta kalla broad  shoulders dinsa zuwa chest area dinsa da suka wani Zama stiff alamun ransa a bace yake. Abu kadan yake jira ya fashe Dan haka taja bakinta tayi shiru bata ankara ba taga yayi gaba wato he's so angry with me that he won't even talk to me I have to do something.

Binsa tayi a baya koda ta Isa harya shiga cikin katuwar motar an kulle Captain Sadiq ya bude mata kofar ta shiga ya maida kofar ya kulle bayan sun fara tafiya ta kallesa ganin har yanzu fuskar na a hade yasa tayi gyaran murya cikin wata kasalalliyar murya tace gentle can I speak with you.

Idan yajita to bai nuna alamun yaji taba da ace ban gansa ba da zance da kanta take magana baiyi moving koda muscle daya bane kiransa tasakeyi ganin ya sake shareta yasata keeping quiet tana kallan waje basu kara minti goma ba suka isa a Abdullahi Abdulkarim Abdullah Mansion dake a nan maitama.

Bayan sunyi parking fita yayi daga cikin motar ya nufi cikin gida dakyar ta sauko daga cikin motar sabida tsayinta tana daidaita zaninta ta dauka handbag dinta ta gyara zaman gyalenta sannan ta shiga ciki tare suka isa suka gaida umma da daddy dake zaune a parlorn.

YAR GIDAN MODIBBOWhere stories live. Discover now