Barkanku da warhaka, i posted an annoucement last week cewa banjin daɗin jiki na bazan samu damar typing ba, amman na lura ba kowa ne ya gani ba shiyasa nai deciding bari na ƙara gaya maku tanan, kumin afuwa da naji dama zan maku typing kuma insha Allah i'll try and make up for what i miss, nagode ku huta lfy🥰
YOU ARE READING
DUNIYA MAKARANTA CE.
General Fiction#10 Hausanovel, 15 June 2020. #47 Nigeria june 2021. Duniya Labari, Duniya Makaranta, Duniya Kasuwa, Duniya wasan gidan yara idan suka tara kasa suka gina gida mai kyau sai su sa kafa su rusa. Ta rasa me ɗaya zata yi taji sassauci a halin da take ci...