Chapter 1

6.6K 229 5
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

              *ZYNAH*

_(An Interesting  love story 2017)_

By Aisha Muhammad   ( Mzz Daddy  💋)
   
       *Happy  Sallah  to all Muslim  Ummah  Allah ya maimaita  mana Ameen thumma  Ameen*

INTRODUCTION  :- Ni Aisha Muhammad   (Mzz Daddy 💋)
Sabuwar writer ce wanda wanna novel din shine first novel dina , da fatan readers  zasu bani hadin kai. Allah  yasa mudacè (Ameen)

DEDICATION :- I dedicate dis novel to ASY KHALEEL cos if nt for u i  won't  make  here.ILYSVM💋💋

WARNING :- Ban rubuta  wannan  story  din  dan  cin  zarafin  wani  ko wata ba, in kunga labarin yayi  kama life style din wani ko wata toh kuyi hakuri kumin  afuwa  akasi  aka samu.

GODIYA :- Ina godiya ga Allah  (S W T ) da ya bani iko da kuma basiran  rubuta  wannan  littafi.

QUOTE :- No matter who u ar or wat ur work is, u need to nurture  ur relationship . Make sure u schedule  time for d well being  of ur relationship .

        0⃣1⃣
    
      Lagos state, 12:27pm

     Mota ce kirar venza  fara  take tafiya a hankali  har  ta  kai  wani  makeken  gida  dake  cikin  Banana Island Lagos,horn takeyi da karfi ba  sassautawa  har  saida  mai  gadi  yazo  ya  bude  mata  gate  din  ta  shiga tayi  parking  a  parking  lot  din  gidan,fitowa  tayi daga motan  fuskanta  dauke  da  murmushi  mara  misaltuwa  tayi  cikin  gida  da  gudun  ta  tana  ihun  Daddy! Daddy!! Daddy!!!

     Wanda  take  kira  Daddy ne ya  sauko  daga  stairs  dinda  ke  parlour  din  yana  cewa  mamana  lafiya irin  wannan  kira  haka,ai se ki kashe min dodon  kunne,shawagbe  fuska  tayi  tace  ni  na  isa  in  kashe  ma  dodon  kunne  ai..........bata  karasa  fadan  abunda  takeso  tace  ba  wata  mata  wanda  nakesa  ran  itace  mahaifiyar  ta  tace  *ZYNAH* wai  yaushe  zaki  girma  ne  kin  shigo  gida  da  ihu  ko  sallama  bana  tunanin kinyi.

     Momsie  yi  hakuri  wallahi  dadin  da  nake  ciki  yanzu  ne  yasa  nayi  behaving  hakanan  amma  amin  afuwa  bazan  karaba.  Toh shikenan  an  miki  afuwa  inji  momsie  a  yayinda  take  neman  zama  kusa  da  Daddy  dake  zaune  a  three  sitter  dinda  ke  parlour,toh momsie  nagode.

     Daddy,momsie ta kirasu duk suka  juyo  suna  Kallonta  tare  da  bata  full attention dinsu dan jin me  zata  fada,nan tace  musu  albishirinku?daddy  yace goro, tace  fari  ko  ja?momsie  tace  fari  kal  kal  kal,nan  tace  musu  ta  samu  admission  a  A B U  Zaria  nd she's  going  to  study  the  course  she's being  dreaming  of  which  is  medicine. Daddy  ne  yace  wow  dats  my  gurl  ai  nasan  u  can  do  it  saboda  i  trust  u.

    Momsie  kam  baki  bude  take  kallon  ýa  da  uba  yanda  suke  wani  jindadi  dan  kawai  ta  samu  admission. Islah kallonmamanta  tayi  murmushi  dauke  a  fuskanta  tace  momsie  baza kice komai  ba  koh  u  ar  nt  happy  about  my achievement  ne. Ajiyan  zuciya  momsie  tayi  sannan  tace  yanxu  Islah  fisabillihi  bazaki  iya  cigaba  da  karatun  ki  a  nan  Lagos  ba  sai  kinje  chan  uwa  uba  wata  duniyan  da  ba  dangin  iya  bare  na  uba, ba mai kula  dake  Eh ? 

   Nan  take  murmushin  dake  fuskanta  ya gushe,cikin  sanyin  murya  tace  momsie  baki  yarda  dani  bane  koh  baki  yarda  da  tarbiyyan  da  kika  bamu  ba? At least  if u won't  encourage  me  don't  discourage  me, all  i  need is your  trust  and prayers  momsie  dats  all  i  need tafada a yayinda  kwalla  ke  neman  zubowa  daga  idonta  saboda  ta  lura  kaman  mamanta  na  kwankwanto  a  kanta  kuma  abunda  ke  bakanta mata  rai  kenan.

     Kinga  *ZYNAH* bawai  ban  yarda  dake  bane  ko  kuma  ban  yarda  da  tarbiyyan  da  na  baki  bane  a'a  kawai  dai  ka  haifi  ďa  ne  baka  haifi  halinshi  ba  shine, abunda  nake  tsoro  shine  kije  ki  hadu  da  kawayen  da  zasu  gurbata  miki  tarbiyyan  da  nayi  shekara  goma  sha  bakwai  ina  baki  amma............bata karasa  maganan  ta  ba  Islah  ta  katseta  da  cewa  dats  it, i  knew  it, kawai  kice  baki  yarda  dani  ba  amma  ba  komai  nagode  tafada  a yayinda  ta tashi ta bar musu  parlourn  ta  haura  sama  zuwa  dakinta.

     Meyasa zaki gaya mata irin wannan maganan, Daddy kenan yakema momsie  fada akan abunda tacema ýarsa da yakejin sonta har cikin bargon   jikinshi  saboda mai sunan mahaifiyarshi ce. Momsie  kasa cewa komai tayi dan tasan abunda zai biyo baya kenan saboda ta fada ma Islah gaskiya ita kuma tayi fushi har da zubda  kwalla .

     Daddy  ne  yaci gaba da cewa yarinyar  nan  ko tayi karatu anan ko batayi ba indai  Allah  ya  nufa tarbiyyan  ta zata gurbace bawai fata ba dole ta gurbace tunda ba wayon mu bane zai hana gurba cewanta ba, sai anan momsie  tasamu bakin magana tace, toh Alhaji  Allah  ya  baku  hakuri ya huci  zuciyarku kuma in sha Allah  zanje naba  Islah hakuri akan abunda nafada mata  amma dan Allah  kadaina  daga mun murya bana jin dadin hakan wallahi. Cikin  sanyin  murya  yace alamun  ya sauko yace toh aike dince  wani sa'in saida daga murya, tace  afuwan,murmushi  sukayi  gaba dayan su sannan yajawo  abarshi a jiki  tareda mata alkawarin ya daina daga  mata  murya,cigaba da hiransu sukayi.  Sallama  sukaji atare suka amsa momsie  tace auta har kuntashi tace eh momsie kinsan mun fara exams dats y.

    Momsie  tace toh sai aje a cire uniform dan nasanki yanzu zaki iya cewa sai kinci abinci tukunan.  Daddy  ne  yace  toh ai ba'a wasa da ciki koh auta? tace ai kuwa dai sannan  tace  ina Islah momsie  tace  tana  dakinta,tace ok sannan ta haura sama da niyyan zuwa dakinta amma tana kaiwa dai dai kofan  dakin Islah sai taji sheshekar  kuka  wanda hakan yasata yin sallama  tareda shiga  dakin. Mamaki ne ya kamata ganin yayarta kwance rufe da ciki a kan makeken royal bed dinta tana kuka, cikin sauri ta karasa tareda zama kusa da yarta tace my sister lafiya kike kuka meyasa meki?

     Ai kuwa nan da nan  tayi shiru tareda dagowa tana kallon kanwarta  sai kuma ta rungumeta  tare da dasa wani sabon kukan tana cewa ISLAM momsie  batayi  trust dina ba bata yarda da tarbiyyan  da  tabamu ba   tunda gar tana tunanin inaje School  zan lalace indinga  yin abunda  naga dama tunda ba idon kowa a kaina, dagota tayi daga jikinta bayan ta gama sauraren ta da kuma lallashinta  har tayi shiru  sannan  tace  my sister  wa yace  miki momsie  bata yarda dake ba, meyasa  kikace  haka, saboda..........nan ta kwashe  labarin komai tafada  mata, ajiyar  zuciya  Islam  ta sauke sannan tace momsie  ta yarda dake 100%  saidai ba ita kadai ba kowace uwa dole taji wani iri ganin  ýarta  mace zata wani garin da batasan kowa ba karatu, u ar mistaken kuma kin fassara maganan ta the other way round  ba haka take nufi ba hope u understand, nan ta kada kai alamun ta gamsu da maganan kanwarta  kuma tayi dana sanin gayawa momsie magana  da tayi sannan tayi alkawarin  zataje ta bawa momsie  hakuri.

     Nan tama kanwarta  godiya data fahimtar da ita tareda da tambayanta  meyasa ta dawo da wuri? nan take cemata saboda sun fara exam ne ,tace hakane exam din second  term koh, tace eh tareda mikewa zata bar dakin,nan ta juya ta tambaye ýarta  ko taci abinci  tace a'a,toh bari na cire uniform  sai muje dinning, *ZYNAH*  tace ba matsala sannan ta fita tayi nata dakin tabar  ýarta  da tunani  kala kala  akan university  life........

     Shin idan *ZYNAH* ta tafi school karatunta  zata sa a gaba ko kuma  wani  abu  daban ❓
  Ku biyo ni nan gaba dan jin yanda zata kaya. ..

ZYNAHWhere stories live. Discover now