Chapter 54

905 57 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

              *ZYNAH*

(An Interesting Luv Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy💋)

*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*

QUOTE:-"Never assume someone likes you by their sweetness. Sometimes, you're just an option when they are bored."

               5⃣4⃣

     En sanda sunyi iya binciken su amma har yanzu sun kasa samun abunda zeyi leading dinsu zuwa kidnapping din, Abba da Fahad da *ASHRAF* basa gida suna station, Humaira duka wannan halin da ake ciki be dameta, abunda ya dameta shine ta samu ta fita koda na 15min ne, amma taga ba hanya, suna nan zaune har wurin karfe daya da en mintina, ba lbrn su *ASHRAF* da sukaje cigiya, kiran sallah ne yasa duk suka tashi dan yin sallah, aikuwa Humaira na zuwa daki ta dauko wani dogon hijab har kasa tasa ta fito bataga kowa ba saboda haka tabi ta kofan kitchen ta fita, shima mai gadi ya tafi masallaci saboda haka a saukake ta fita batare da wani mahaluki ya ganta ba, a daidaita ta samu ta fada mishi inda zata, suna zuwa ta kira KB tace "hello gani nazo ina wurin wani provision store", yace " gani nan zuwa", cikin minti uku se gashi, tace ya biya mai a daidaita dan bata fito da kudi ba, biyanshi yayi sannan yamata jagora zuwa inda gidan yake, suka shiga dakin da *ZYNAH* ke ciki a tare wacce take kwance a kasa baccin wahala ya dauke ta se fitar da numfashi takeyi saboda kuka, tsayawa Humaira tayi tana kallon ta duk tausayinta ya kamata, hawaye ne yafara fita daga idonta da sauri ta fita waje KB ya bita cikin fada tace mishi "haba KB, bamuyi haka da kaiba, baka cemin wahalar da ita zakayi ba, saboda me zaka daureta kaman ka samu rago, a kan wani dalili, kai naka son kenan, haka soyayyar da kakemata yace ka mata, ka daureta kaman akuya, tunda ka riga ka kulleta toh me na daure ta kuma", seda yabari tagama surutan ta sannan yace " wannan kawar taki dakike gani shegen wayone da ita, kulleta kadai is nt safe, zata iya ma Faiza wayo ta gudu shiyasa na daureta, kinga yanzu ba lokacin surutu bane dan tabbata sauri kikeyi, mu shiga ki tabbata kinsan yanda zakayi kiyi treating dinta akan indan bata bar miki *ASHRAF* ba bazata bar wurin nan ba",Humaira goge kwallan ta tayi tabi bayan KB suka koma ciki, shiga dakin taje ta fara tashinta "swthrt wake up, wakeup we need to talk", *ZYNAH* jin kaman ana tashin ta ne yasa ta bude ido nd to her greatest surprise Humaira tagani a gabanta.


     Ganin Humaira kawai wani tashin hankalin ne a wurinta amma tasan she's her only hope saboda haka tayi kasa da murya tace "bestee plss help me get out of her nd i promise u no one will her abt dis nd i will give u anytin u want", ta karashe maganan kwalla na taruwa a idonta, Humaira tace " did u say anytin", "yes anytin, kome kikeso ki fada indai ina dashi zan baki", Humaira tace " is *ASHRAF* included in ur anytin, cus he's d only one i want", cike da tsoro, fargaba da gaskata maganan KB daya Humaira ta kamu da son wanda kikeso ashe da gaske ne", kallon Humaira takeyi dan tama rasa me zatace, fuskan ta hawaye na ke sintiri duk sun wanke mata fuska, da kyar tace "Humaira *ASHRAF* fa kikace", " yes shi nace, ko baki iya bada shi bane", girgiza kai *ZYNAH* keyi tace "amma tir da wannan halin naki na cin amana, dama Humaira zanga rana maka mancin wannan dazaki juya min baya saboda wani bazan so, kuma kirasa wanda zakiso se *ASHRAF*, dama haka kike bansani ba, ashe hausawa basuyi karya ba da sukace makashinka yana tareda kai, dan wannan kadai ma ya nuna zaki iya hallakani saboda *ASHRAF*", maganan da *ZYNAH* yafara damun. Humaira tasuma shan jinin jikinta amma saboda kar ya gane tace " kice duk abunda kikaga dama wannan masalanki amma as for me, na baki daga yanzu zuwa gobe da safe kiyi tunani, option biyu gareki, ko hakura da *ASHRAF* ki tsira da lfyrk ko ki kiya insa KB yayi raping dinki, yayi laga laga dake yanda bazaki kara moruwa ba balle *ASHRAF* yayi sha'awarki, kinga dat way kinyi biyu babu, na barki lfy, kiyi tunani", tashi tayi zata wuce *ZYNAH* ta ruko kafarta tace "dan Allah Humaira dan annabi ki duba halin da nake ciki ki ceceni, Humaira kawancen mu batace haka ba, u wer more dan a frnd to me, u wer lyk a sister frm another womb, plsss Humaira don't do dis to me, plss", kuka tace sosai me cin rai wacce itama Humaira danne nata kukan takeyi amma kwarai ta tausayawa kawarta dan da ace tasan abunda KB zeyi kenan da bata bashi hadin kai ba, kukan da ya taho matane yasa ta  fizge kafanta daga rikon da *ZYNAH* ta mata ta fita KB yabi bayanta da dama tare suke a dakin, kuka *ZYNAH* harda majina ga kanta dake uban Sara mata kaman ana da tsawa.


     Humaira zama tayi a parlour tana kuka KB yace "me did a gud job, ki daina kuka, nasan ai bazata bari ayi raping dinta ba", ko kallonshi batayi ba tace " ban kudin a daidaita in wuce banson a gane na fito", ba musu ya mika mata 1k ta tashi ta fita shikuwa ya bita da murmushin harta wuce, dakin *ZYNAH* ya koma yace "ki daina kuka baby girl, u just hav to choose between d two options she gave u, dats all, bt i will advice u to choose d first one kinga se a zauna lfy", ita dai shiru tayi dan ko fuskan shi bataso gani, ganin ba kulashi zatayi ba seya tashi ya fita tareda ce mata " suite urself", yana fita ya kira Faiza yace "ni zan fita se dare zan dawo, ki bata abinci", tace " toh", koda a kai mata abincin kin ci tayi gashi yunwa takeji sosai dan rabonta da abinci tun wanda taci jiya da rana". Humaira seda ta siya pad sannan ta shiga gida baba mai gadi yace "a'a daga ina haka", " naje na siyo abu ne", tana mishi magana tana tafiya saboda bataso ya sake tambayanta wani abun", ta kofar tabi Husna ta gani a kitchen din tace "su waye a parlour", " Ummi ce kadai", shiga tayi kai tsaye ba tareda fargaban komai ba Ummi na ganin tace "Humaira dama kin fita ne", " eh Ummi naje na siyo pad ne", "kinjiki shine baki tambaya ba, ai akwai a gida", sunkuyar da kai tayi sannan Ummi tace "jeki kiyi abunda zakiyi", daki tashi ta sauke ajiyar zuciya tana hamdala a ba'a kamata ba. Momsie da Minal ne suka shigo gidan kowa yaga Momsie seya tausaya mata saboda kukan taci, koda ta shigo parlour ganin yanayin Ummi yasa Momsie tasa wani sabon kukan nan Ummi ta soma lallashin ta tana bata baki, Ammi jin hayaniya yasa ta fito itama nan suka shiga lallashin, Basma ce ta shigo itama sannan Humaira ko wannensu yayi shiru Humaira har da kwalla, Basma kuma ga er uwar ta Minal tana gani amma ba daman zuwa ta nuna farin cikinta saboda ba lokacin murna bane, (amma wannan haduwa batayi dadi ba😞).

    _manage dis, ba3 low_

     _Mzz Daddy💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHDonde viven las historias. Descúbrelo ahora