Chapter 19

1.1K 74 2
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

             *ZYNAH*

(An Interesting Love Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

*BAIWA WRITERS ASSOCIATION*

QUOTE:- "Finish each day and  be done with it. You have done what you could; some blunders and  absurdities have crept in; forget them as soon as you can. Tomorrow is a new day; you shall  begin it serenely and  with too high a spirit to be encumbered with your old nonsense".

     _I dedicate dis page to my luvly nd sweet aunt *Anty Sadiya* here is a page 4 u wit much luv❤._

                1⃣9⃣

      Koda *ZYNAH* ta koma daki ajiye kayan tayi kan kujera ta zauna tanata tunanin lamarin Daddy da Islam, da tagaji taga tunanin baze fishe taba ta tashi ta cire kayan jikinta tashiga bathroom tayi wanka tayi alwallah tazo tayi sallah ta fito ta koma parlour ta zauna tana IG, bata dade da zama ba su Daddy suka sauko suka zauna a dinning Momsie tace " *ZYNAH* kira kanwarki tazo muci abinci" ,"ok Momsie" ta haura sama ta kira ta, ta shiga ta ganta kwance da phone a hannunta tana danne danne tace"Lil sis sauko muci abinci" batare da juyo ba tace ,"sista na koshi, i had a lot outside today" ganin gaskiya ta fada sunyi ciye ciye da suka fita yasa batace komaiba ta sauka tace "wai ta koshi" daddy yace "metaci","munci snacks da muka fita" Momsie tace "kema kin koshi kenan, dan dama ke ba wani cin abincin kikeyi ba" ,"eh Momsie na koshi" ,"toh shikenan, honey bismillah lets eat" nan suka fara cin abinci *ZYNAH* kuma ta bar wurin ta koma parlour ta zauna tacigaba da danne dannen ta.

     Ta dade a wurin sannan daga bisani ta tashi ta shiga daki ta kwanta, batayi minti uku da kwanciya phone dinta ya fara ringing ta duba taga bestee dinta ce ta kira, dauka tayi tareda cewa "hello bestee bakiyi barci ba" ,"wlh banyi ba, der is sumtin i will lyk to share wit u dats y i called" ,"me wannan ina jinki" ,"akwai wata gurl da tazo wurina yau a school wai sunanta Hafsa nd she said she wants to b my frnd" ,"nd me kika cemata"  "nace ta bari zanyi tunani dats y i decide to call u cus i don't want to betray our frndshp" ajiyar zuciya *ZYNAH* ta sauke kafin tace "ya kika ganta, tanada hankali" ,"yes, she's cool nd gentle i think" ,"if dats d case i suggest u befrnd her so u won't b lonely in sch" ,"swthrt ar u sure" ,"100% sure, just don't forget our frndshp, hold on to it nd call me regularly just lyk i will" ,"awnn swthrt u ar d best, dats y i love u" ,"i luv to more, gudnyt am feeling slpy" ,"ok slp tyt bye" da haka suka kashe wayan. *ZYNAH* wani sabon tunani ta shiga a zuciyarta tace "i am gradually losing my sisters respect nd nw my one nd only best frnd has a new frnd, will her new frnd snatch her away frm me? will Humaira leave me for her new frnd? or will she nt? haka tayi ta tambayan kanta tambayoyin da ba amsa, da tagaji ta sadakar ta kwanta tareda addu'an barci. (Asuba ta gari).

     A kwana a tashi yau saura kwana daya *ZYNAH* ta tafi sch, dadi a wurinta baya misaltuwa ba dan komai sai saboda yanda gidan ya gundure ta saboda wani tsara da Islam ta tsiro na shariya, in tana gida sedai ta kulle kanta a daki ta dinga danne danne ko kallo in kuma ta fito to tazo cin abinci ne ko kuma su Momsie na gida,in *ZYNAH* kuma na mata magana daga uhm se uhm uhm amma bazata taba bude baki da sunnan yin hira ba ga Humaira kuma sun fara lectures saboda haka basa samun tym sosai shisaya tayi scarce kwana biyu abunda yasa gidan duk yabi ya ishe *ZYNAH* kenan har tana Allah Allah asabar tayi ta wuce ko ta huta da ganin banzayen dabi'un da Islam ta tsiro da shi. Ta gama hada kayanta a trolley duk wani abunda zata bukata da dauka, trolley biyu babba da karami se dan karamin kit da tasa important things dinta a ciki duk ta ku kulle jakan ta ajiye su gefe daya ta zauna kan bed side dinta ta dauko wayanta ta kira Humaira, tana kira ta dauka tace "Swthrt ykk" ,"lfy lau bestee, zaki samu zuwa yau" ,"In Sha Allah zanzo, yau Friday so da wuri zamu gama lectures don't worry zaki ganni anjima" ,"ok Allah ya kaimu" ,"Ameen, se kinzo, bye" ,"bye" da haka suka kashe waya ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka tasa kaya riga da wando jeans sannan ta dauko kimono da dora akai ta yafa veil dinshi amma as usual yauma ba makeup amma believe wen i say she looks spectacular(lol). Ta gama shirinta ta fito dama ba kowa gidan Momsie da Jummalo sunje Kasuwa Daddy kuma na wurin aiki same goes to Uncle ma, Islam ce kawai a gida saboda haka ta leka dakinta yayi daidai da fitowan ta daga bathroom *ZYNAH* tace "Lil sis zanfita, sena dawo" ,"uhm hum" kawai tace ta wuce wurin wardrobe dinta *ZYNAH* ta girgiza kai tana wondering meke samun Lil sis dinta. Tana zuwa compound ta wuce parking lot straight ta dau motanta ta fita bata saya ko inaba se *AMARACHI ND SISTERS HOUSE OF FASHION* tana shiga taga Chima kanwar Amarachi din kuma dama suna shiri sosai dan ita costumer ce sosai, Chima na ganinta tace "Ah *ZYNAH* u ar here long tym where hav u been all dis tym?" ,"I've being around all dis tym just dat i was busy all dis while" ,"ehya wat abt ur frnd" ,"she's fyn she's in sch dats y u didn't see us together" ,"ok, so wat ar u here for?" ,"pedicure,manicure nd resetting" ,"ok, please hav a sit, i will be back soon" ,'ok take ur tym".

ZYNAHWhere stories live. Discover now