Chapter 46

927 62 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

             *ZYNAH*

(An Interesting Luv Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*

QUOTE:-"Beautiful pictures are developed from negatives in a dark room, So if you see darkness in your life be reassured that a beautiful picture is being prepared."

     _I dedicate dis page to my two trublsum pals *Meenah parrot nd Deejatou* i luv u guy so much😘 amma a rage tsokana plss😉._

               4⃣6⃣

     *ZYNAH*  daki ta wuce zuciyar ta cunkushe da tunani kala kala, kwantawa tayi akan gado tana hawaye tareda tanunin hanya zata iya rayuwa da wani wanda ba *ASHRAF* ba, rike kanta dake mata ciwo kaman ze rabe biyu, bata dade da kwanciya Husna ta shigo tace mata "wai inji Hamma Fahad wai kizo yana backyard", ko kallonta *ZYNAH* batayi ba har seda ta maimaita sakon ta sannan tace mata "naji ina zuwa", fita Husna tayi taje ta fadamai tace tana zuwa, seda yayi 15min a zaune yana jiranta shiru ba ita ba alamunta, har ya cire rai da zuwanta ze tashi  ya wuce ya hango ta zuwa, itama badan babu kyau rashin kunya  ba kuma bata iya shi ba da bataje ba, ganin karta barshi zaune kuma ba sa'anta bane yasa ta yanke hukuncin zuwa, amma taci alwashin seta fada mai abunda ke tsakanin ta da *ASHRAF* in yaso hukunci yarage nashi, in zai iya zama da wacce batason shi sai kaninshi toh, in kuma ze hakura ya bar ma kanin nashi ne falillahil hamd.

     Tana zuwa tayi mai sallama yayi murmushi yana amsa mata tareda cemata "ai har na cire rai, ashe dai zakizo", jin shiru bata tanka mishi ba yasa yace "bismillah zoki zauna", ba musu ta zauna dan dama jiri takeji, sannan ya fara da "kaman yanda kika sani Abba da Daddy sun hadamu amatsayin abokan rayuwa,  nasan a wurin  zakiga kaman auren hadi zamuyi amma ni a wurin ba haka bane dan na fara sonki ne tun daga ranan da na dora idanuwa na akan ki, saboda haka a wurina auren soyayya zanyi, amma ni wata alfarma nake nema a wurinki na kibari in shiga rayuwanki tun yazo saboda in nuna miki yadda nake sonki, inaso ki daina jin kunya na dan na lura kaman kunya kikeji, ki sake jikinki dani, am a free nd simple man wen u get to knw me beta", nan dai yayi ta surantashi ita duk ta kagu ya yayi shiru ta samu ta fada mai abunda ya kawo ta, jin yayi shiru ne yasa tayi ajiyar zuciya sannan tace "Hamma Fahad akwai abunda nakeso kasani, which bayan na fada ma den u will b able to decide", kallon ta yakeyi ya kagu yaji me zatace, yace "ina jinki", kasa ta kalla dan bazata iya kallon idonshi ta fadamai abunda ke ranta ba "iyayen mu sunyi kuskure wurin zaba min abokin rayuwa", kallonta yayi yace "me kike nufi", " abunda nake nufi shine *ASHRAF* kanin ka ne wanda ya kamata su hadani dashi ba kai ba, saboda shine wanda nakeso kuma yake sona tun ba yau ba, amma cikin lokaci kalilan ana nema a ruguza mana soyayyar mu", Fahad wani irin gumi yaji ya keto mai yasa hannu ya share sannan yace "ban fahimci ki ba, yanzu kinaso kice min *ASHRAF* saurayin ki ne", kada mai kai tayi "saurayi nane", shiru Fahad yayi yana kallonta saboda gabadaya kwanyan kanshi ya dagule, yarasa me ke mishi dadi, kallonta  yayi yace "amma meyasa ba wanda yasani a gidan nan", dagowa tayi ta kalleshi tace "dats bcus we've been secret lovers all dis tym we only reveal hw much we  luv each other to ourselves yesterday", hada hannuwanta tayi wuri daya tana hawaye taci gaba dacewa "Dan Allah dan Annabi Hamma Fahad kamin rai, ka janye zancen aure na dakai, wlh bazan iya rayuwar aure da kowani da namiji ba inba *ASHRAF* ba, ko kace dole saika aure ni ina mai tabbatar maka da cewar bazaka taba jin dadin zama dani ba, plsssss Hamma Fahad u ar my only hope, dan Allah ka ceci rayuwata daga fadawa halaka", kuka ta fashe mai dashi me tsuma rai, tausayin ta ne ya kamashi a zuciyarshi yace "am such a fool for nt realising dat dis two luv dem selves all dis while", kallonta yayi ganin yadda take kuka yace "stop crying, dai na kuka ya isa haka, am nt going to b a coward, bazan zama silan rabuwar ku da *ASHRAF* ba, saboda haka ki kwantar da hankalinki, zan san abunyi", dago kai tayi tana kallon shi tace "da gaske ka hakura", kada mata kai yayi yana murmushin dole saboda karta gane halin da yake ciki, saboda dadi rasa me zatace mishi tayi kawai se ta kai mishi slight hug tareda cewa "u ar d  bst", daga shi tayi sannan tace "bari inje in fadama *ASHRAF* wannan gud news din", riko hannunta yayi yace  "nt nw, ki shiga ciki amma karki fadawa kowa zancen nan", kada mishi kai kawai tayi sannan ta wuce ciki cike da murna dan har ciwon kan ya bari.

     *ASHRAF* kuwa yana fita gidansu Sameer yaje dan yagaya mishi halin da yake ciki amma unfortunately baya nan, yaje kai Mummyn shi Kano wurin iyayenta kuma ya kirashi a waya baya shiga, gida ya dawo ze wuce dakin shi ya hango Fahad da *ZYNAH* zaune duk da daga ganin yanayin su yasan ba zancen arziki sukeyi ba amma wannan be hanashi jin kishi da haushi ba, dakinshi ya wuce da sauri ya bako kofa tareda zama a kasa yana kuka kaman yaron da mamanshi ta mishi wayo ta fita ba tareda saninshi ba (lol), kuka yakeyi sosai, yana cewa "dana sani naji maganan Sameer, Da yanzu duka wannan be faru ba, gashi bazan iya jayyaya da zancen iyayenmu ba, dama Sameer yacemun inban fito na fada mata ina sonta ba za'a mun fast number, gashi an min, kuma ba kowa bane face dan uwa na", haka yata sumbatu yana kuka harda majina(su Ashraf anji jiki😂), kwankwasa kofar da akeyi ne yasa ya tsayar da kukan yana kallon kofa saboda yaga waye, Minal ce ta shigo dakin da sallama, kallo daya ta mishi ta kauda fuska saboda tausayin shi, tunda take tun suna yara bata taba ganin kukan *ASHRAF* ba se yau, zuwa tayi itama ta zauna kasa kusa da shi, sannan tasa hannunta tana goge mai hawayenshi kaman wani karamin yaro, ganin tana goge hawayen amma yaki tsayawa yasa ta kyaleshi sannan tace "crying is nt a solution, stand up nd find a solution to ur selves, u can't just sacrifice ur luv just lyk dat", katse ta yayi da "no Minal,  babu abunda zan iyayi, our parents hav already decide nd am nt going to drag wit dem, Ummi bata kawo ni duniya dan in sabawa maganan Abba ba, tunda  Fahad suka bawa *ZYNAH*  ni na hakura, after all he's my brother", cikin kuka yake maganan, Minal cike da tausayi tace "tun ba yau ba kakeson *ZYNAH*, ka tuna har mafarkin ta kakeyi ka zauna kana drawing dinta amma ace a haka zaku rabu,  it's more lyk u ar sacrificing ur luv", Kallonta yayi yace "ba itace a mafarkina ba, dan har yau banga fuskan ta ba, nd am ready to sacrifice my own luv to my brother, all i want is for *ZYNAH* to b happy, u may leave i want hav some rest", duka wannan maganan da sukeyi tun farko har karshe a kunen Fahad wanda yazo wucewa jin kukan *ASHRAF* ne yasashi tsayawa, jin Minal zata fito yasashi saurin barin wurin, dakinshi yashiga ya zauna yana tunani "in har *ASHRAF* ze iya sacrificing son da yake ma *ZYNAH* to me just bcoz am his brother meyasa nima bazanyi haka ba, y do i find it difficult to let go of her", haka ya dinga tunani daga karshe ya yanke hukuncin zuwa ya gayawa Abba komai, tunda shine yaje yasamu Abba da sunan yana sonta. Tashi yayi ya fita zuwa sashin Abba dan kwance matsalolin da ke kokarin tasowa.

     _Kuyi hakuri ba yawa, nayi bakine shiyasa banyi typing dayawa ba, comment plsss, luv yah all😘_

     _Mzz Daddy 💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now