Chapter 56

873 65 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻


            *ZYNAH*

(An Interesting Luv Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy💋)

*BAIWA WRITER'S ASSOCIATION*

QUOTE:-" We never get what we want, We never want what we get, We never have what we like, We never like what we have. That’s life."

               5⃣6⃣

     Gudu *ZYNAH* takeyi amma tsabar gajiya se ya zama kaman ba gudun takeyi ba, juwa ne yake dibanta ganin in taci  gaba da gudun faduwa zatayi saboda haka taja ta tsaya a kofar wani gida tana sauke numfashi, kuka takeyi ta kalla right ta kalla left baga kowa ba, gata da tsoron dare ganin haka yasa ta fito taci gaba da gudunta tana haki, wani mota ta gani yana danno mata headlight ai kuwa juyawan da zatayi wutan ya kashe mata ido tasa hannu ta tare hasken, ganin alamun KB ne me kokarin fitowa daga motan yasa ta fara ja da baya, seda ya fito fully ta tabbata shine sannan juyawa fa fara gudu yana bin ta amma unfortunately su SMART sun riga sun sha gaban, nan suka sata tsakiya, itakuma ganin ba sarki se Allah yasa ta duka kan gwiwanta ta hada hannu tana rokonsu amma dayake shegu ne masu zuciyan fir'auna se suka kinkimeta KB yace su sata a mota, shillow tashiga yi amma haka suka sakata tana kuka tana hadasu da Allah amma ina basuma san tanayi ba. Suna sata mota KB yaja ya maida ita gida su SMART suka mara mishi baya, yana parking ya ciro ta yashiga janta har ya kaita daki wulli yayi da ita kanta ya buge da gado nan take jini ya fara zuba amma still rokonshi take yi shikuwa belt dinshi yafara shirewa yana cewa "ba kince ke bakya ji ba, toh yau zan nuna miki tsantsar rashin ji", dukanta ya shiga yi da belt din ba ji ba gani tana ihu tana kuka sannan yaja kafar ta ya kwantar da ita sosai a kasa yasa hannu ya yaga mata riga tunda sama har zuwa wurin cibiyarta sannan ya samo kokarin cire wandon shi, *ZYNAH* kuwa ba abunda takeyi banda kuka tana kakkare kirjinta😭. Humaira na zuwa tayi parking dama SMART yasanta saboda haka kai tsaye ta shiga cikin gidan, su Fahad  dan nesa kadan sukayi parking dama laptop dinsu a kunne yake Uncle yace " kira DPO ka fada mishi location dinmu, suzo yanzu", nan  Fahad ya kirashi sukace gasu zuwa, sukuma su Uncle suna kallon komai, tana shiga taga halin da *ZYNAH* da KB ke ciki wanda yake fama da skinny jeans din da yasa, cikin kuzari taje ta daga KB ta ture shi gefe tayi sauri ta dago *ZYNAH* ya rungumeta  tana hawaye tana CE mata "its ok, stop crying am here to save u", shiru *ZYNAH* ta mata saboda yanda jikinta yayi tsami ko yatsa bata iya motasawa, shikuma KB yana can banda sauke numfashi ba abunda yakeyi dan bagadaya ba'a hayyacinshi yake ba.

_A B U da Mzz Adams na cika alkawari, paragraph daya danayi muku alkawari gashi nan, sekuma tomorrow😜_

     _Mzz Daddy💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now