Chapter 5

1.3K 90 0
                                    

. 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

             *ZYNAH*

(An Interesting Love Story    2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

QUOTE:- "When one door of happiness  closes, another  opens; but often  we look so long at d closed door  that we do not see the ones that  has been opened  for us".

     _I dedicate dis page to my lovely  niece  *Ummima*_

                   0⃣5⃣

     Sun isa shagon suka shiga da sallamansu , babban shago ne  sosai  komai na  ciki  mai  tsada  ne , Zee Mama na ganinsu ta taso ta tarbesu ta fara'anta  suka  gaisheta  ta amsa tareda  basu  wurin  zama suka zauna  sannan ta umarce en aikinta dasu  kawo musu  abunsha , nan aka kawo musu drink da ruwa  suka sha . Zee Mama ta tambayesu me suke bukata Humaira tace "gown mukeso","wani  iri"?  " me kyau dai" cewar *ZYNAH*. Nan ta dauko  wani sabon  jaka wanda bata  ma  soma siyar  da kayan  ciki  ba  amma  kasancewar  su regular  customers  ne yasa ta fito  musu dashi. *ZYNAH* ce ta soma duba kayan  taga duk latest design ne basu yi common ba, nan ta dauko wata arniyar fitted gown wanda  bayan  yafi  gaban  tsayi kadan sai  wurin  tommy din ana sa abortion  belt saboda masu  tumbi . Tana dauko wa Humaira tace " wow amma  gown dinnan yatafi  da imani na  gaskiya  yayi", Zee Mama nawa"? Murmushi tayi dan tasan  duk wanda  yaga  gown din dole yasoshi sannan  tace" 15k ne ba tsada","kawo biyu  dan nima inaso yamin  kyau"...

     Ta musu  package  dinshi  tabasu  suka  biyata suka  mata  sallama  suka  fita, suna  fitowa  *ZYNAH* tace "dan Allah bestee  mu biya shoprite akwai  abunda nakeso na siya","kedai ce kinason  kisiya chocolate","nidai muje kinji  plss","toh  muje". Nan   suka yi Ikeja  city mall saida Humaira taje  tayi  order  din pizza da  humburger sannan suka shiga ciki *ZYNAH* kam ba wani abun arkizin da ta siya sai kayan zakin da take ta kwasa har  saida Humaira tamata  magana , sun biya kudi sukaje suka karbi pizza dinsu suka kama hanyar gida. Suna isa gida sukaga Islam a dinning  ita kadai  tana cin abinci,"My sister kun dawo tun dazo na dawo  daga  school banganki ba Momsie  tace min kun fita","eh wlh mun siyo gown ne","sis Humaira me kika kawo min"? "Pizza da humburger  na siyo","yehhh  kaman kisan  burger  is my favourite .

     Dariya suka yi saboda yanda ta react tareda zama baje baje a kasa  suka fara  cin pizza  banda  Islam da tamayar da hankalin ta kan burger  sai kwakolo kayan jams dinda ke ciki takeyi, "Ina  Momsie  batasan mun dawo ba"cewar *ZYNAH*" ta fita wai  mijin kawarta ya rasu taje ta'aziya","ehyya Allah ya jikanshi"Ameen duk suka amsa . Sallaman   Uncle Yusuf  sukaji  suka amsa suka mishi sanda  zuwa  ya amsa musu" Islam ina Momsie","taje gidan rasuwa","waya  rasu"?"mijin kawarta",
"Allah ya jikanshi "Ameen", remote ya dauka ya chanza channels  din zuwa CNN yana kallon news *ZYNAH* ce tace  "Uncle bismillah"  dan  Humaira  kunyarshi takeji yace  mata "a'a kuci kayanku ni na koshi,Daddy ya min magana wai  zan rakaki  Zaria  registration","eh ai ran Sunday zamu tafi","haka yace, kinfara shiri","eh nafara","gud ni zanshiga ciki na huta" ya tashi ya tafiyanshi. Suna  gama ci  Humaira tace"ni zan  wuce gida saboda  lokacin Islamiyya yayi , da nasan zan dade  dana  dauko  uniform dina","ok y nt kisa  nawa ","kai swthrt ai jikinmu ba  dayaba ","ok sai mun hadu a islamiyya".Nan suka  rakata har ta wuce sukama suka koma ciki kowa yayi dakinshi dan shirin islamiyya.

     Sallah sukayi suka shirya, Islam  ce tafara gamawa sannan ta shiga dakin *ZYNAH* taga bata gamaba"yi sauri sister kar mu makara","ai nagama  muje",saida  ta cika jakanta da chocolate  da sweets tabawa Islam wani  sannan suka wuce. Driver ne ya kaisu islamiyyan inda suna  kaiwa Islam ta wuce ajinsu aji uku, *ZYNAH* kuma ta tsaya bakin gate tana jiran zuwan Humaira dan  kullum haka sukeyi wacce   tafara zuwa zata jira yar uwarta. Tayi Kusan  10mins sannan Humaira tazo, saida suka rungume junansu dan murna kaman ba dazu  suka rabu ba sannan suka wuce ajinsu aji shida. Ana tashi islamiyya kowaccen su ta wuce gida cike da kewan juna .

    Haka  raywarsu ke tafiya cike da so da kaunar juna.

Shin haka rayuwar wannan family da kawayen  zaici  gaba kubiyo ni dan jin yanda zata kaya ........

      Kuyi hakuri da wannan ba yawa yau banjin dadi ne 

      Mzz Daddy💋  ✍🏻✍🏻

ZYNAHWhere stories live. Discover now