Chapter 11

1.1K 72 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

             *ZYNAH*

(An Interesting Love Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

QUOTE:- "Some people pass through our lives in a shorter time frame than we had hoped to teach us things they never could have taught if they stayed".

     _I dedicate dis page to my lovely nd beautiful niece *AFRAH(hukuman babanta)* Allah ya raya min ke swthrt yasa naga aurenki nan da shekaru masu zuwa (lol), i  hrt u gurl❤._

                1⃣1⃣

     Yau ya kasance Monday kuma ranan da *ZYNAH* zata fara registration dinta amma saboda son jiki irin na *ZYNAH* ba ita ta tashi ba se past 10 dan se da Uncle yazo ya tashe ta sannan ta tashi a gurguge ta fada bathroom  shikuma ya girgiza kai ya fita cikin zuciyanshi yace "bansan  randa yarinyar  nan zata canza ba,indai  haka zataci  gaba  da wannan shegen  barcin  nata toh kuwa tanada  jan aiki nan gaba" haka yata zancen zuci har ya kuma dakinshi  ya dauko laptop dinshi yana wani aiki da zaman banzan da zeyi yana jiranta.

     Wanka tashiga tayi brush tayi alwallah ta fito daure da towel daure a  jikinta da kuma wani karami tana goge  jikinta dashi, tana gama goge jikinta ta shafa mai da powder da lipstick sannan ta taje gashinta sannan taje wurin akwatinta ta dauko wani skinny jeans red tasa da white top an rubute _I'm sexy_ da red ink a jiki sannan tasa hijab har kasa tayi walha tayi addu'ointa sannan ta cire hijab din ta dauko long after dress fari me transparent tasa da veil dinshi, sannan tasa flat baby shoe da bag red ta dauko duk wani important  document  dinda tasan za'a bukata irinsu birth certificate ,indigene form weac nd jamb result, primary nd secondary school  certificate da application  form duk tasa a wani file sannan tasa su ajakanta neatly saboda karsu hargitse ta  fito tareda daukan duk abun bukatan ta (including sweets i guess).

     Dakin Uncle Yusuf tashiga da sallaman ta ya amsa batare da yadago ba tace " Uncle  na gama" seda ya rufe laptop dinda ke gabanshi sannan ya taso ya matso kusa da ita tareda rike mata kunne yana murdawa a hankali yanda baze mata zafi sosai ba sannan yace "next tym ki bari in rigaki gamawa ina zaman jiranki" ta rike hannunshi  da ke kan kunnen ta tace "sorry Uncle, nima bansan lokaci ya wuce ba amma next tym zansa alarm" se alokacin ya saketa yace "sleeping sickness"  kunne ta murza  tana turo baki, be kulata  ba yayi gaba ta bishi a baya suka wuce.

     Gaban hotel din suka tsaya da yake kan titi hotel din yake har suka samu mai taxi Uncle Yusuf yace "dan Allah   ABU zaka kaimu" dan taxi din yace "yallabai wanne? na Samaru ko na Kongo" se ya jiyo ya kalli *ZYNAH* da take tsaye ta kallon masu wucewa yace mata "Samaru  ne ko Kongo" tace "Uncle Samaru ne" sannan ya juya yace ma dan taxi din "Samaru ne" yace " kutaho muje" duk suka shiga bayan motan drivern  ya mika titi sai Samaru .

**********
     *ASHRAF* ne zaune a dakinshi yasa sketch board a gabanshi yana drawing yana gamawa sega Sameer yashigo da sallama *ASHRAF* ya amsa sannan Sameer ya kai dubanshi kan sketch board din yace " bros yaushe rabonka  da drawing" *ASHRAF* yace "na dade","amma wannan fa, i  thought  kace zaman drawing na bata maka lokaci shiyasa ka dena" *ASHRAF* yayi ajiyan zuciya sannan yace "haka ne, amma jiya nayi mafarkin wata yarinya zaune a kusa da swimming pool tasa kafanta cikin ruwan  ta juya min baya ga gashinta ya zubu a bayanata da rabin fuskanta  wanda hakan yasa bansamu daman  ganin  fuskanta ba. So, da safe nan  kuma senaga na kasa manta mafarkin dats y i  decide to draw d  girl who knows  one day i  might meet her" ya karasa  zancensa  da murmushi  a fuskansa , Sameer yace "I see , but wat if she's  d one u saw yesterday","wace wannan kuma" Sameer ya kalle shi yace "wanda kabani labarinta jiya, ta airport" tsaki *ASHRAF* yayi yace "ni wlh na manta ta" cike da mamaki Sameer yake kallonshi sannan ya daure yace "bros ar  u for real, da gaske kake kodai wasa kakeyi","da gaske nake mana" shidai Sameer shiru yayi yana mamakin abokinshi  yanda kwata kwata  he is nt fond of girl ba ruwanshi  da harkan mata, ace mutum ya hadu da ita jiya har yana cewa ta burgeshi amma a kwana daya har ya manta, lalle lamarinshi ya girmama. *ASHRAF* ne ya katse mai tunani  tareda  cewa "guy bari  na shirya  ka rakani school dinsu Husna wai yau suke open day kuma Ummi tace naje musu, yanzu in banje ba Juwairiyya zata iya kai karana  wurin Abba dan ba kunya gareta ba" Sameer yayi dariya yace "Juwairiyya  rigima duk girman  mutum  bata  kunyan  kai  karanshi","ai  Abba  ke daure  mata  gindi  har  tasamu  fuskan kai  kara"  ya  fada sanda ya  mike ya ajiye sketch  board  din  gefe  sannan  ya wuce  wardrobe  tareda dauko  black  jeans da T-shirt  brown  yasa  wanda  ya  kwanta  a  fatan jikinshi  sannan  suka  fita.

**********
     Sunkai Samaru ya sauke su a first  gate din Uni din Uncle Yusuf ya ciro 1k ya ba dan taxi din, har zasu wuce dan taxi  din yace  "yallabai  tsaya  ka karba canji" Uncle  Yusuf  yace "ka rike kawai","toh toh toh nagode nagode" haka yata godiya Uncle Yusuf ya daga mishi hannu yana murmushi  sannan ya kama hannu *ZYNAH* suka shiga ciki "Uncle dan sake min hannu kar ayi tunanin  ko am still a kid" dariya yayi ya sake mata hannu sannan yace "da ke mecece har yanzu ina miki kallon wannan small gurl dinda ta girma a gabana me kukan sweet" baki ta turo tace Uncle "ni din" yace "eh mana" sukaci gaba da tafiya tanata  kallon makarantar a zuchiyarta  tace "My dream school, Allah kasa nayi achieving  abunda  nazo nema a school dinnan"(nima na tayata da cewa  Ameen). Tafiya sukeyi se kuma Uncle Yusuf ya tsaya yace " muna ta tafiya bamusan admin office ba,bari muyi tambaya"  suna tsaye sega wata budurwa tazo  wucewa Uncle Yusuf  yace "excuse me" ta juyo fuska kadaran  kahadan  amma tana ganin  Uncle Yusuf sai ta saki fuska ta washe hakora (taga haddaden  guy)  tace "yes, hw may i  help  u" shima  murmushi  yayi  dan ya dago  da ita sannan yace "dan Allah tambaya nake inane admin office" tace oh am going same way muje  kawai" yace "dats gud" suka bi bayanta "by d way wats  ur  name" wani dadi taji tace "My name is Aisha but people call me Ashanty" yace "Aisha dats  a  nyc name nd more over my sisters  name","is dat so , am glad dat i share  d same name wit ur sis" haka yata janta  da hira  har suka kai admin office din *ZYNAH* na bayansu tana  kallonsu ta girgiza kai chan  kasa kasa tace "da kisan waye Uncle dina da baki saki jiki  da shiba" suna zuwa admin office din suka taradda  mutane  zazzaune kowa na jira layi ya kai kasanshi " *BEAUTY* zauna nan  bari na samo miki  wani  abu  kici","no Uncle barshi  banajin yunwa" dama  yasan bata  damu  da  abinci ba shiyasa be damu  kanshi  ba  ya juya  wurin Ashanty  wacce ta  makale  mai  taki  tafiya sukaci  gaba da hira har sukayi exchanging  contact  itakuma *ZYNAH*zama  tayi  tana chatting tana shan  kayan  zaki, in tasha wannan  tasha  wancan  wa'anda ke zaune wurin se kallonta suke wasu  na  koda  kyanta  wasu  kuma  na  mamakin yanda take  ciye ciye , haka sukata  zama  har  layi  yazo  kansu.

     _Kuyi  hakuri  nasan  nayi  alkawarin zanyi typing dayawa yau amma rashin  enough  ba3 yasa  na saba  alkawari  amma  in  Allah  ya  yarda  gobe zanyi  me yawa._

     _Mzz Daddy 💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now