Chapter 43

918 80 2
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

            *ZYNAH*

(An Interesting Luv Story 2017)

By Aisha Muhammad (Mzz Daddy 💋)

*BAIWA WRITRES ASSOCIATION*

QUOTE:-"A strong person is not the one who doesnt cry. A strong person is one who is quiet and sheds tears for a moment, and then picks up her sword and fights again.."

               4⃣3⃣

     Daddy yasa an siyo blocks da cement da kasa wanda za'a fara  tada ginin hospital din dashi, ya shirya yaje yaga filin kuma yanda suka barshi haka suka ganshi, dawowa gida yayi ya shaidawa Uncle Yusuf washegari zasu wuce jirgin twelve zasubi, cike da murna Uncle ya amsa da toh sannan yaje yana shirya kayanshi cike da zumudin ganin Minal gobe, *ASHRAF* da *ZYNAH* saura kwana biyu su gama exam saboda haka basu da lokacin kowa sena karatu musamman *ASHRAF* da kanshi yafi daukan zafi, KB kuwa ba'a maganan shi dan bawani abun arziki yake yi a exam din ba, Basma da Sameer kuwa se abunda ya karu duk da suma kansu yayi zafi suna exam saboda haka Islam koda yaushe Haidar ne me debe mata kewa saboda kullum shi yana gida, sosai suka shaku dashi lbr ba irin wanda baya bata, kullum se Kamal ya kirata sun gaisa a waya, yanzu kam hankalin ta ya kwanta duk da har yau har gobe cikin  danasanin siyar da filin da tayi take amma ba yanda ta iya dole ta basar kaman batayi komai ba.

*WASHEGARI*

    Karfe uku da en mintina su Daddy suka sauka, kafin hudu suna gida, Uncle Yusuf a gidan ya sauka amma Daddy hotel yayi lodge ya sauka a wurin, Minal baki yaki rufawa shahibinta yazo gareta, Daddy be bata lokaci ba aka fara shirye shiryen birthday din, event planners aka dauko dan a sasanta dasu kafin ranan, ance za'asa masu yin cake suyi amma Minal ta kiya wai ita zatayi, haka aka hakura aka bar ragamar cake a hannunta, dama an riga an karbo kayan da zatasa daga wurin tela, sun shirya DJ, Haidar yace ze musu MC, a takaice dai seda aka tabbatar komai is in order se jiran ranan zagayowar cikar shekaran *ZYNAH* ba kaman Daddy da yaci burin wannan rana, saboda ze fadama er shi mijin da yamata, kuma yasan bazata bijire mishi ba(hanya🤔), shima kuma *ASHRAF* jiran wannan rana kawai yakeyi saboda ranan ne zai fada mata sirrin zuciyanshi da yake dauke dashi tsawon lokaci.

     Rana bata karya, yau Allah ya kawomu ranan da kowa yake jira, ranan zagayowar shekaran haihuwar *ZYNAH*. Tun shabiyu da dare aka fara wishing dinta happy birthday wanda *ASHRAF* ne first person daya turo mata text na happy birthday sosai ta dinga jin dadin yanda aka wishing dinta tana karantawa, ranan ba ita barci ba se da tayi sallan asuba, karfe takwas ta tashi tayi sauri ta shirya dan ta kusa makara, tara tagama dika abunda zatayi sannan ta fito, ko abinci bata tsaya taci ba saboda ta makara, tareda *ASHRAF*  suka jera har school ranan daga ita har shi baki baya rufawa, twelve ta fito cike da jin dadin tagama exam dinta na second semester, *ASHRAF* ba gida ya kaita ba shopping mall yafara kaita saboda ta zaba present din da takeso da kanta, da kyar ta zaba wani diamond necklace saboda tana bala'in son diamonds, wani restaurant ya kaita wanda ya riga yayi reserving dinshi saboda ita, sosai tayi mamaki dalilinshi na reserving restaurant din amma dai se tayi shiru saboda  taga abunda yake shirin yi. Suna zama aka cika table din gabansu da kayan abinci kala kala sannan aka kawo musu Eva wine a cikin wani bucket cike da kankara, itadai kallonshi kawai takeyi shikuma se murmushi yake mata, abinci akayi serving dinsu, sosai ta zage taci abinta tayi nak dan dama yunwa takeji sannan tace tana zuwa tazaje restroom ta rage mara, dama yasan za'ayi haka dan da gangan ya dinga dura mata drink itakuma tana kwankwadewa.

     Fitowa tayi amma gaba daya setaga wurin yayi duhu ba wuta, " Yaya na ", sunan da tafara kira kenan a hankali tana lalube karta bige ko ta fadi, "Hamma *ASHRAF* wer ar u", cikin rawar murya take magana, ai bata rufe baki ba wurin yau gauraye da hasken fitila, baki bude take kallon yanda akayi decorating wurin cikin lokaci kankani da red nd white roses da ballons se cake dake ajiye kan table an rubutu *HAPPH 18TH BIRTHDAY DAMSEL* karasowa yayi wurinta yana murmushi ya mika mata hannu, kallon tayi fuskarta dauke da murmushi ta rike hannun da ya miko mata suka karasa gaban cake din, d word *DAMSEL* keeps ringing in her head, saboda tasan *ASHRAF* baya kiranta da special names haka,  kallon shi kawai takeyi dan batasan meyeke nufi da wannan abubuwan da take gani ba, gyara tsayuwanshi yayi yana kare mata kallo sannan ya numfasa yace "u ar d most beautiful creature i've ever set my eyes on", murmushi tayi tace "tnx for d compliment", kada kai yayi sannan waiter din wurin suka shigo da wasu bands sun rike kayan guitar da flute da sauransu a hannunsu kowannensu sanye da suite, positioning kansu sukayi sannan suka fara playing love song wanda *ZYNAH* ta tsaya kallonsu, she was  out of words at dat faithful moment cos it's d bst moment she has ever experienced, suna gama wakan suka fara mata wakan happy birthday wanda karshe sukayi spelling sunanta inda suna kaiwa H tayi cutting din cake din, yan kowa tayi ta kai bakin *ASHRAF* ya gutsira sauran kuma yasa mata a baki, nan da nan waiters din suka fara tafi suna pito.

      Hannunta ya riko yana kallonta yace " i hav a confession to make", "wat type of confession?", kallonta kawai yakeyi dan ya rasa ta ina ze fara sannan daga bisani yace "do u remember d first tym we meet", "yh, at d airport, we ar both acting crazy dat tym, both showing our egos nd flaws", dariya yayi yace "well u've always being in my dreams, my heart, soul nd body ever since den, nd it happens to b dat u we were attending d same school nd wen i found out believe me i was d happiest man on earth, i hav always been wanting to talk to u, bt u neva gave me a chance until d day i rescued u frm KB, *DAMSEL* am telling u dis nw nt because u need to knw bt because i want u to knw for hw long i've been waiting for dis faithful day to let u knw hw much i love u, swthrt believe me wen i say i love u to d moon nd forth, i love u more than words can say, i luv u more than i love my self, i want to spend d rest of my life wit u, i want u to b my wife, my baby mama d mother of my children, Plsssss *DAMSEL* don't reject my proposal cause i won't take a no for a reply believe me", ai *ZYNAH* tuni hawayen farin ciki ya gama wanke mata fuska dan bata taba tunanin *ASHRAF* will propose to her in such a romantic way ba, dadi a wurin baya misaltuwa dan gani take tafi kowa dacen saurayi, cikin kuka kuka dariya dariya tace "awwwnnn Hamma u've spoiled me wit ur sweet nd romantic style, hw do u expect me to say no wen every girls dream is to b loved sincerely, u knw perfectly well dat my answer will definitely be answer cos i've loved u also frm d very first day we met nd believe me i luv to see u more dan i luv to see d stars at night, all am asking for is just for u to b careful wit my heart, cus once u break it am afraid it can never b repaired or replaced again", tafin hannunshi yasa ya rufe mata baki yace "nt even in my wildest dreams will i think of doing such a horrible thing to u, don't doubt my luv for u ND  feel free", murmushi tayi tace "yanzu munzama boyfrnd nd girlfrnd kenan", "sure my lady", dariya tayi tace "den shall we head home my king, cus i can't wait for my party to begin", murmushi yayi ya mika mata hannu yace "dis way princess", dariya tayi tace "nw princess earlier it was my lady", da haka suka karasa wurin mota cike da jin dadin da kaunar juna.

       _Finally *ASHRAF* ya propose wa *ZYNAH* inda su Daddy da Abba ke shirin gayamata sun mata miji gashi Daddy yasa a fara tada gini wanda definitely asiri na dab da tonuwa. Next chapee will b hot believe me, so i need to see ur comments abt wat u ar thinking, i knw u must b thinking d worse, well d more u comment d earlier d next chapee comes for u, luv yah😘_

     _Mzz Daddy 💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now