Chapter 10

1.3K 75 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

              *ZYNAH*

(An Interesting Love Story 2017)

By Aisha Muhammad ( Mzz Daddy 💋)

QUOTE:- "Love is an untamed force. When we try to control it, it destroys us. When we try to imprison it, it enslaves us. When we try to understand it, it leaves us feeling lost and confused."

     _I dedicate dis page to *Khadijah (Mzz Adam)* Allah ya bar miki shi ya raya miki Ammatullah, wit much luv , i  hrt u swthrt❤._

               1⃣0⃣

     *ZYNAH* ce kwance tana so tayi bacci amma  ya gagara saboda tunanin *ASHRAF* da ya cika mata kwakwalwa, se tambayan kanta take meyasa takasa manta shi? meyasa inta  rufe  ido shi take  gani? meyasa takasa samun sukuni duk tunanin shi ya addabeta? haka ta dinga  tambayan  kanta questions kala kala amma amsansu  ya gagareta har sarkin sata ya saceta  wato  bacci.  

*******
     "Guy wai lfy yau gabadaya ka canza  magana  ma wuya yake ma" cewar Sameer ganin yanda abokinshi yayi sanya magana ma bayason yi daga uhm se uhm uhm "lfy lau nake me ka gani","gani nayi u look doll kaman sumtin  is bordering u"," ba abinda  ke damuna kawai dai i  am nt in d mood ne" hummmm, ajiyan zuciya Sameer ya sauke tareda  dafa kafadan *ASHRAF* sannan yace "look, kasan we've being frnds since childhood koh" *ASHRAF* ya daga mishi kai alamar "eh" sannan yace "gud, saboda haka u cannot tell me dat u ar alright  nd u expect  me to believe, kallo daya ze nuna min u ar nt alright,  so just tell me wat d hell is bordering  u" wani dogon  numfashi  *ASHRAF* ya ja sannan  ya sauke ya kalle Sameer sannan kuma  ya maida kanshi kasa tareda cewa " der is a gurl i meet today at d airport  nd  she was lyk" se kuma yayi shiru yana tunanin abunda ze ce Sameer yayi sauri yace " wow wow wow , guy don't  tell  me  u ar in luv , so finally i've got to see dis day" *ASHRAF* ya hade giran sama  dana kasa yace "yaushe nafada maka sonta naked da har zakayi jumping into into conclusion, well for ur information i  don't  luv her, i just lyk  one of her characters ,i  mean her confidence, saboda it seems lyk tanada  confidence  sosai nd kasan ina lyk din mace me confidence  dan  irinsu baza'a  iya  cutansu  ba","well  tunda kace  haka so b it , let's change  d topic" nan suka canza zancen suka koma hiran ball har akayi la'asar sannan suka tashi.

*ASALINSU ASHRAF*
     Alhaji Sagiru Fillo ya kasance fulanin Maiduguri  ne gaba da baya shiyasa ake mai lakani  da dan Fillo. Yanada mata biyu Maryam (Ummi) da Rukayya (Ammi) suna zaune cikin so da kaunan juna ba wani nuna kishi da sauransu. Ummi nada yara uku  Kamal, Jamal da Hafsa sanda aka auro Ammi se haihuwan ya koma musu kaman  competition inda Ammi ta haifi Fahad da shekara daya Ummi ta haifi *ASHRAF* ta kuma haifan Minal sannan Ammi ta haifi Basma Da Haydar se Ummi ta haifo Husna da auta Juwairiyya  tunda daga lokacin kuma haihuwa ya tsayama  dukkansu amma in kana zaune gidan bazaka  taba gane wannan ne dan wane ba harse an fada  ma saboda kamanni  da shakuwa.

     Alhaji Sagiru Fillo ya kasance politician ne dan har ya kai ga yana neman matakin Governor amma aka dinga bashi warning kan lalle ya ajiye wannan post din amma yaki har abun ya kaiga aka fara barazanar kashe iyalinshi amma still yayi kunnen uwar shegu yaci gaba da campaign. Ana cikin haka akayi kidnapping  first born dinshi Kamal, suka nemeshi  har na tsawon kwana biyu amma babushi ba alaman shi, a ran kwana na ukun ne akaga gawanshi a wulakance kan titi wanda Alh Sagiru ya tabbata ba kowa ne ya mai wannan danyen aikin ba se competitors dinshi na wurin siyasa wanda  wannan incident  dinne yasa siyasa ya fita ranshi  gabadaya har be sha'awan zama garin Maiduguri kuma, saboda haka ya yanke shawaran canza garin zama. Yayi shawara da matanshi inda suka yanke zama a Zaria wanda  wannan  dalilin  ne yasa suka kuma Zaria da zama.

     Doc Jamal wanda shine babba yanzu yayi aure da yara biyu mace da namiji, babban doctor ne yana zaune da iyalinshi a Lagos, se Barrister Hafsa itama tayi aure da ďa daya tana zaune a Abuja, se Fahad wanda he is 25yrs yanzu kuma yake service year dinshi amma ba'ayi posting dinsu ba tukun Accounting ya karanta kuma kusan shine ya fita zakka a family din saboda shaye shaye dukda baya shan sigari saboda baya son warin amma daga abunda ya kama codeine,tramol,rephnoyl  anan  kudinshi  ke karewa,iyayenshi sunyi  fada har sungaji  suna rakashi da addu'an shiriya, se *ASHRAF* wanda he is 24, gentle guy ne beda rawan kai ko kadan ga rashin son magana dayawa amma indai yana cikin family dinshi ko yana tareda Sameer zeyi fira sosai amma bayansu dashi da bebe  daya suke  shiya course  mate dinshi suke cewa yanada girman kai, se Minal wanda she is 22 nd a free girl ga fara'a amma batason karatu saboda haka ma da tagama secondary  kin zuwa university  tayi da kyar aka lallabata taje poly inda ta karanci Food science  yanzu haka ta gama school  ta shiga catering school shima ta gama tayi bead work shima tagama yanzu tailoring  take koya , ita da *ASHRAF* 5 & 6 ne sun shaku  sosai dan baya boye mata komai, in abu na damunshi itace abokiyar shawaran shi, se Basma wanda she is 20 , tana year two dinta a school inda take karantan Mass Communication akwai girman kai da nuna ita er manya ce, ba kowa takema magana ba se takama,se Haydar wanda he is 17, yanzu yake processing admission  dinshi a _Oxford university,_shi kowa nashi yanada barkwanci da son mutane amma akwai shakiyanci, se Husna she is 12, yanzu take Jss2 uwar iyayice  itama kaman Basma ce ta haifo ta halinsu daya shiyasa  tasu  ta daya , se Juwairiyya  autansu kenan she is 6, ita  primary 2 take akwai  tsiwa da surutu ga iya kai kara gurin Abba ko kallon  banza  ka mata se ta maka ka a kotun Abbanta (lol). Wannan shine takaitacen  tahirin  gidansu *ASHRAF*.
                    _Muje zuwa_

**********
     Ba ita ta shi daga barci ba se 5:30 tana tashi taje tayi alwallah tayi la'asar sannan ta dauko wayanta ta fito zuwa dakin Uncle Yusuf ta iskeshi  yana kallon _Teen Wolf_ a laptop dinshi "Uncle" jin an kirashi yasa jiyo tareda cewa "Na'am , *BEAUTY* ya akayi kina bukatan wani abune","a Uncle","me kikeso fada min","Uncle  so nake mu fita mudan zagaya gari na gaji da zama wuri daya" ,"bari na gama kallon episode dinnan se muje" cike da jin dadi tace " Thanks" sannan ta koma dakinta ta dauko Kimono ta dora kan kayanta tafito, shima har ya shirya suka fito suna ta zagaya gari suna ganin yanayin arewa har magrib Uncle Yusuf yasiya musu San Yoghurt  da cake suka koma hotel dinsu dansu huta, sunyi sallolinsu sannan tayi wanka tasa pink night gown iya gwiwa  tasa socks dogo saboda sanyi sannan taje ta kwanta tareda jan comforter ta dauko wayanta tana karanta karanta English  novel a wattpad _The Demon's soul_ har barci barawo ya saceta.
     Se muce "duk nisan  dare  gari  ze  waye"

     _Kuyi  hakuri da  wannan nasan be dayawa Insha  Allah  next page zanyi  shi dayawa_ 

     _Mzz Daddy 💋✍🏻✍🏻_

ZYNAHWhere stories live. Discover now