JADWA32

51 5 0
                                    

Ya zo kusa da ita yace abun da kika yi, yana nuna tada yatsa sai ya jiya lokacin jadwa ta tsaya bakin kofar dakin tana kallon su sai ya ja ta yace zo muje kyale ta wlh zan dauki mataki mai tsauri akan ta don bazan cigaba da zama da ita ba ta cutarwa da Ni.. kuma duk taji wannan maganar harda fitsari sai da ya fara zubo mata.. yana jan jadwa suka bar dakin nan kuma tashi ga toilet tana kuka mai tsanani shikenan boka ya yaude raita aiki bai yi, gashi tabawa ba lafiya yanzu lokacin da umma take buƙatar tabawa sosai da yanzu ta kara daura ta ahanya ko su can za wani boka. Gashi ita girman kan ya hana yin bokaai tun lokacin da ta auri Alhaji Yusuf matar abokan shi da yawa sun so su jata a jiki amma ta nuna masu girman kai.  Yanzu ta faru ta kare bata da abokin shawara ka yaranta sun wuce yawon shakatawa su bata ko jin ɗuri yansu..  Radiya kuma bata biye mata innalillahi wa'inna ilaihi raju'un kawai take fada da ta tuna da furucin Abba yanzu idan ya rabu da ita ya zata yi??? Kaiii! Ina bazai yiwu ba wlh.. dole zan koma ningi cikin daren nan.. haka ta fito kamar mahaukaciya duk ta ya matse  ko inata fara kiran numbern dilalan da ta ba ma sayan filin ta don ta hadu da su ta karbe kudin ta ta kai ma boka zuwa yanzu tunanin ta yafi karka ta ne akan kilan kudin da ta kai ma boka bane yasa aikin ta bai yi ba amma idan ta tuna yana bata aiki ko babu kudi sai sanda ta mashi aike sai lissafin ta ya warware.. haka ta kama sauri ta bar gidan.. babu wanda ta ya sani don raɓairaɓai ta kama yi.. tana fita gate ta koma tafi waya tayi dasu daidai inda zasu hadu suka isa wurin nan take babu jima wa ta karbi kudin ta ta basu la'ada ta.. cikin tare nan ta wuce wajen hawa mota ta hau mota ta kama hanya sai ningi..

Ranan cike da tunanin abunda zai faru koda ta sauka ningi kai tsaye ta wuce kauye wajen boka bata je gidan tabawa ba tace bata iyawa sai ta dawo.. hmm isar ta wajen boka, kamar yadda ta bar shi na yau ma yafi muni mugun bakin da yayi da rama shine ya kara tayar mata da hankali.. kara zayyano mashi bayayne ya tayi akan aiki da bai yi ba gama abubuwan da suke ɓullowa cewa yayi ai aljannun ne suka yi fushi ba'a biya su hakkin su ba. Nan ta kama bashi hakuri tace yanzu ta kawo harda kari ma.. washe baki ya gama yayi yace kin kyauta kafin kije gida zaki ga chanji amma sai kin bani tace mai ? Ya kashe mata ido sai ya taba gaban shi murnan da umma ta keyi sai ya koma ciki ta bata rai sosai sai yace ai ba dole idan baza ba yar ba sai ki tafi cikin murya ƙasa ƙasa tace toh naji zan bayar.. Nan ya nuna mata idan suka yi ranar nan taje ta cire kaya ya biyo yana dariya kamar wanda ya haukace.. sai da suka gama masha'arsu amma umma yana yi ba cikin jin dadi take ba shiko sai surutai yake yi kamar sabon mahaukaci yana fadin wlh tayi a rayuwa sai dadi da yake kira ita ko haushi ya cika ta ba ko karami ba duk ta matsu ya gama ta tashi bashi ya tashi kan umma ba ka fi 30minutes yana sukurkutanta sai da ya gama ya mike ya zura wando yana fadin Allah ya mata albarka ka ita ko haushi bai barta tayi maganar koma ba..

Mike wa tayi ta shirya yace mata yanzu koda zata koma zata ga aiki da cika wa. Toh kawai tace mashi ta kwashi jakarta ta kara gaba.. duk hankali ta na gida sai ta ga dare yayi sai tace bari taje wajen tabawata kwana don tasan da taje wajen mama zata mata fada kuma ta tambayi inda ta fito da daren nan..

Tana isa gida tabawa da sallama ta shiga tabawa yanzu ya kai bata gane mutane umma ba ƙaramin kuka tayi ba nan ta ba ma diyar ta kudi tace ta sawo abinci don tazo ta tarar da abincin su ya kare aiko ta je ta sayo aka daure girki ba tare da bata lokaci ba.. tace anan zata kwana magana take ma tabawa sai dai kallon ta da take yi ba um ba a'a sai tausayi ya kama umma sai kuka.. koda aka gama abinci taci ta kwanta washe gari yayi wanka ta kara ba ma diyar tabawa kudi tace ita zata koma.. ta wuce gidan su mama dai an tsufa sosai amma akwai sauran karfi kadan nan tace mata yazo duba Aminiyar tace tabawa nan ta kama kuka tana ba ma mama halin da taga tabawa ciki mama tace ta cigaba da mata addu'a idan akwai rabon kwana gaba zata tashi.. haka dai ta kara mata kwarin gwiwa, nan umma ta ba ma mama kudade tace ita zata koma sunyi sallama ta wuce taje idan zata shiga motar bauchi..

Isar ta gida kenan ta shiga ta ga bakin motoci guda biyu.. nan take gaban ta ya yanke ya fadi.. ta rasa dalili karawa tayi ciki tana zuwa ta shiga babban parlour.. zainab ta ga ta dunfara ta da sauri ta shaƙe wuyar rigar ta tace azzalumu macuciya mai kika dawo yi ? Tace me kika dawo yi yau Allah ya tona maki asiri kuma duk abunda kika yi sai kin fada da bakin ki.. shaƙar da zainab tayi ma umma har idon ta yara fara fitowa, daddyn marwan ne ya zo da gudu yace zainab meye haka?? Sake ta ma kawai ya ga alamun bata da niyyar sakin ta ya jawo ta da karfi sai ta sake ma umma wuya..

Sai tarin wahala umma ta kama yi.. koda zata kara bude ido sai ta ga Abba zaune shida maza yan uwan shi da jadwa..

Rasa abun fadi tayi, ta sha jinin jikin ta sosai tunani take yi wai me ke faruwa da ita ne ??

Sai zufar da ya kama zuba mata da hawaye lokaci guda Abba ne yayi magana yace hakika kin cutar damu wlh bazan taba yafe maki ba, wacece ke haka da zaki shigo rayuwa ta ki ruguza mun mafarin ciki na? Me kika yi mani haka da nata aikata abubuwan da basan ni na yisu ba sai da naji abakunan da basu karya?? Ya zakiyi da alhakin da kai kan ki ? Ki amsa mun tambayoyi na mana?? Ya kara matsawa kusa da ita sai ta kama ja da baya... Muryan da taji anyi sallama ne daga baya ya rikita mata kwakwalwan ta sai da ta dake ta kasa juyawa amma duk abunda ke cikin kanta ya daina amfani duk akan muryan da taji ko da zata juya ta ganta sai wani ihu ta yanka wanda duk wa'in da ke parlourn sai da suka zo wurin ta da gudu saboda ihun da tayi....

Ma'assalama 🦋❤️
Unedited, ignore mistakes pls
Next chapter coming soon In'sha'Allah
Yours khads ❤️❤️

JADWA (Completed)Where stories live. Discover now