JADWA 6

200 7 1
                                    

A gurguje pls!
Yusuf da hidaya sun koma Lagos Amma mai sai labari ya chanza saboda yusuf yace zai bar aiki shi ya koma bauchi ya cika gaba da kula da dukiyar shi da na zainab kanwar shi ya hakura da aikin saboda shi a tunanin shin tun sanda sukayi wani hatsari da zasu je Burkinafaso mallam ya firgita da aikin shi A hatsarin dai mutane wasu sun rasu wasu sun jinyata Amma Yusuf da sauki sosai toh da ya gama wannan tunanin sai Kuma yace toh ai bani kadai yace ba har da musa Amma koma menene toh shidai ya hakura ai Alhamdulillah ya samu riban aikin pilot.. hidaya ma taji da di sosai mijin zai koma gida wajen yan uwan shi Kuma da ma ita tana son zama da yan uwanshi musamman zaynab.. haka ya rubuta letter ya Kai office duk ba Wanda yaji dadi saboda Yusuf ya iya zama da mutane Kuma ya san aikin shi sosai Kuma baya wasa dashi.. toh ya suka iya ? Haka dai suka ce hakuri zasu yi su duka.. watan su biyu sukayi sannan suka dawo bauchi, lokacin Yusuf a tsantsara wani lafiyayyen gida suka koma can zainab ta ji dadi sosai Dan uwan ta ya bi umurnin mallam sabanin musa da ce shikan bazai iya zama bauchi ba ai saba da aiki shi...

***
Yusuf ya koma kasuwa ya rungumi shaguna da gidan konar mallam da ma raba gidan gona akan zainab ya fada shikenam Yusuf ya kara bude wani gidan gonar ya Kuma kara shagogi, ai ko komai su bunkasa yake yi arziki ya zarce na da sai Masha Allah.... Ita ko hidaya na ta fama da cikin ta, haka da rayuwa ta ci gaba da tafiya tsakanin su zaynab na zuwa lokaci lokaci ta na tabe mata kewa saboda abubu sun fara ma Yusuf yawa Yana so ya buda company in sarrafa gishi, cikin ikon Allah ko ya bude Kuma ya samu karbuwa.. har yusuf ya fara tunanin irin wannan albarkan da yake samu a harkokin shi kodai bin umurnin mallam ne.. ka gashi lokacin da yake aiki lagos bai sa maishi ba.. Ni ko araina nace wannan haka yake ma.

***
A kwana a tashi wata tara kamar kwana tara haka hidaya da waye gari ta tashi da na guda, aiko Yusuf baya nan ya je duba wani gidan kiwon kifi da yake so ya bude kuma, sai akayi sa'a zaynab ta zo haka tayi ma Yusuf waya Amma bai samu ya dauka ba ai ta Kira driven gidan ta ya iso da sauri suka kai ta asibiti.... Awa biyu sai ga Yusuf ya iso Amma haihuwa shiru anan su ka kara sheda masu haihuwa ne Amma dasaura, ana cikin haka dai su ka kara jira suka ji shiru anan doctor ya fito yace Yana son ganin Yusuf nan yake sheda mashi idan aka kara 30minutes bata haihuwa ba za a mata CS ne kawai ta huta ta Kuma tana wahala gashi Kuma haihuwan farko ai ko nan yusuf ya amince saboda ya tausaya ma hu
Hideen shi 😥 cikin ikonAllah jinkiri kadan sai gashi ma ba'a kai 30minutes in da doctor yace ba sai ga hidaya da haiho santaleliyar diyar ta mai kama da ita

Mabrook mabrook mabrook!!! Sis haka naji yo yan uwan ta na fadi a waya nikam na zagaya na dauki hoton baby

Mabrook mabrook mabrook!!! Sis haka naji yo yan uwan ta na fadi a waya nikam na zagaya na dauki hoton baby

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

To be continue.....

JADWA (Completed)Where stories live. Discover now