DA AURENA page 6

1.1K 53 1
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 6


Cikin azama yafada dakinsa ya bude takardai xuciyansa fal fargaban abunda xai gani

Rayuwa mai ban mamaki

Kaidai kaga mutum bansan adadin tsawon lokacin Dana dauka ina dakon soyayyarsaba kamar yanda shima baisan ina sonsaba

Soyayya bata da tabbas ake cewa amma nitawa tana da tabbas Dan gashi akanta nagwanmace nayi nesa da Ahalina kawayena kodan xuciyata ta samu salama
Shine nafara so a rayuwata amma yayi mun nisa Dan kawata yake so take sonsa inaxankai wannan kayan haushin ni Huwailat

Bana iya jure xama inuwa daya daku alhalin kuna masoya baxan iyaba

Shine nafarko danaso shine na karshe a xuciyana nasan dama kowa da qaddaraisa a soyayyah toni tawace wannan

Acikinku duk wadda taga wannan sako nawa taba dayai hakuri akan rashin cika alqawarina natafiya nikadai boarding school batare da kuba banda yanda xanyi ne ina tsaka mai wuyane

Fatana gunku kuyimun uxuri kumanta dani kobayan nadawo danba xan iya cigaba da kawance dakuba kuyafemun nima na yafe maku

Taku Huwailat Abdullahi


Tunda yagama karanta later yake tunani kenan daman saurayin kawaita take so Dan haka tagaxa bashi amsar later sa lallai biri yayi kama da mutum
Amma xaije gun Hafsat danjin yanda abun yake yau da dare baxai iyabari sai Zainab tadawoba

Hafsat natafe kan hanya tana magana miyasa haka Zainab adalci baice hakanba kinfi kowa sanin yanda Huwailat keson Habeeb amma kika fara soyayya dashi why Zainab
Huwailat bata cancanci wannan cin Amanarba daga garekiba tana da kirki tana sonmu why Zainab
Haka taita surutai harta isa gidansu ta iske babban yayansu kofar gida yakirata yaji daga ina take
Yah Salim gidansu Huwailat kawata naje tunda muka koma school bata jeba
Gaba daya yamaido hankalinsa kanta Dan yajima yana kaunar Huwailat furtawa yagaxa yi Dan yaga tana karatu amma yau xai furta abunda ke ransa ga kanwarsa danta tayasa Neman fada gun Gimbiyar
Miyafaru dakikaje to     yajefa mata tambaya
Yaya Ashe school ta sake bansaniba sai hawaye
Idanu yabita dasu to miye danta sake school sai akace keta sake bansan shagwabai banxafa
Sanin hali tashare hawayenta xata tafi yatsaidata  shin kawaiki Nada saurayi kuwa Hafsat
Wani munafin dadi ya tsargu a xuciyanta tasamu hanyar da xata wankema kawaita takaicin Habeeb da Zainab cikin sauri tace bata kula samari ai tace saita kai S S 2 sannan
Masha Allah koxata iya soyayya dani kuwa Hafsat ki tuntubarmun ita idan tadawo Hutu
Badamuwa Yayah xan fada mata kuma gaskiya nayi murna tafada gida tana dariya
Sai a sannan taji duk wata damuwanta ta yaye Dan Yayanta yahada komi da ake buqata ga saurayi yanada aikinsa sannan yamafi Habeeb sakin fuska uwa uba shine yafurta mata so ba itace ta fara sonsaba abun xaifi armashi
Dare nayi aka aiko kiran Hafsat bata kawo komiba aranta  ta fito Habeeb ta hango tsaye tamke fuskaita tayi tam ta qarasa gunsa da sallama ya ansa Hafsat daxun kinban takarda wadda tasani a rudani sosai waye Huwailat take sone hakan

Budar bakin Hafsat tace Yayanah
Ina gefe nace taufa 🤔

Tun daga kansa yaji xufa tafara wanke masa jiki cikin tashin hankali yace pls yaya hakan yafaru ne bayan tasan abunda ke faruwa
Wani Banxan kallo ta watsa masa tace xan shiga gida Dan fada akemun inna dade tasa kai tabarsa yana cixon yatsa

DA AURENAWhere stories live. Discover now