DA AURENA page 46__47

739 41 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 46 47


Randa Babansa ya tabbatar masa da bazai samu auren taba aranai ya shirya dan yaje yabata hakuri duk da wani sashe na zuciyarsa na nuna masa hakan yada girmane zaiyi.

Bai saurari abunda zuciyar ke nuna masaba ya tafi gidan cikin sa a ya iske basunanma mutanen gidan sai Yah malam dake guga .

Shiya nuna masa dakinta ya isketa tanata kuka cikin bakin yanayi na rashin datayi daganinta kasan tana cikin mawuyacin hali.

Sosai yaji wani matsiyacin tausanta ya mamaye xuciyarsa har yafara tunanin wane irin abune yasa yacima yarinyai nan mutunci ,?

Sosai yadade batare da sanintaba tayi zurfi a kukanta da furta kalamanta wadanda ke kara zuba ruwan tausanta a ransa.

Yaso yabata hakuri su dai dai ta amma haka nan yaji bakinsa ya kulle gam yakasa furta kalaman daya tanada nabata hakuri.
Harta bashi later's din da Habeeb yaimata tafada masa maganganunda suke yawo a kunnuwansa.
Ganin ba amfanin zuwansa ya koma gida da nufin kara ba Babansa hakuri ayi dashi. Sai dai me . yana zuwa gida yaji wani matsiyacin ciwon kai da kyal ya isa dakinsu ya kwanta barcin wahala ya kamasa yana tashi yaji ya tsani garin sosai yakejin yatakura burinsa yabar garin kota halin kaka ne Yakoma gun aikinsa.
Bai tsaya jiran komiba ya hada kayansa yafice baima kowa ban kwanaba ya kama hanyar minah sai da sukabar garin kwata kwata yaji natsuwa tazo masa.

Bai isa minah ba sai cikin dare kasan cewan yasan yanzu Rubina tajima da barci ga yaron ciki saiya saka keys din hannunsa ya bude gidan data rufe ta ciki .
Girgiza kai yayi basan yaushe Rubina zata bar barci cikin haskeba ganin tun daga floor yaga haske dodar.

Ya yarda jakarsa kan kujera yanufi dakin barcinsu . sai dai me karan kallo yakeji da nishi kala kala na tashi a dakin.
Zuciyarsa ta tsinke kardai bata lafiya ta zauna ita kadai cikin gidan,

Cikin kyarma ya bude dakin idanunsa fes akan abunda ya gani.

*Innalillahi wa inna ilaihirraji'un*

Rubina tare da wani sun Dage sunata iskancinsu .ga TV tanata aiki sun kunna BP yanata aiki ashe shiyasa yaji nishin kala kala .

Rubina data dage tanata zullu kan saurayinta Monday sunata nishi hankalinsu ya gushi taji saukar lafiyayyen tagwayen mari ta wuntsila kasa ta fasa ihu sannan ta gane waye agabanta.

Major Suleiman samaru ne.

Cikin firgita tafara ayi tana Neman yafiya tana watsa hannuwanta magana ta gagareta.

Tunda yafara kallonta yake jin nadamar saninta dayayi a rayuwarsa harma ya tabka kuskuren aurenta .

Monday daya samu yasaka rigarsa wandon yaki sanyuwa kasan cewarsa dan yayi ya rike abunsa a hannu yaita maza ya diro zai ruga.

Caraf Suleiman ya cafkosa ya watsa masa Marin dayafi na Rubina kyau da lafiya .

Sorry sir zanfadi gaskiya Indai zaka barni da raina .
Ance shiruma maganace dan major kamar baimajiba ya nuna.
Yasake watsa masa Marin dayasa yafara bashi labarin gaskiyar lamarinsa da Rubina.

Sunana Monday nida Rubina kauyenmu daya daman can mu masoyane nida ita sai dai matsalan iyayenmu basu yarda da aurenmu ba danba yarenmu dayaba ita yaren nufe ni nikuma bakatafe ne sun nuna bazasu yarda da aurenmuba dan haka muka yanke shawaran guduwa muyi aurenmu can wani gari daban mu rayu.
Sai dai sanda mukazo nan garin bamuda kudi hakan yasa nace mu nemi sana a danmu samu abun zama lafiya .sai dai Rubina bata yarda da zama ba kudiba haka tasaba cin mai dadi dan haka tanunamin itafa bazata iya aikin wahalaba sai dai nasa masa ido naga mezatayi ,saboda inasanta yasana hakura tadinga mu'amala da mazaje kala daban daban tana kawo mun kudin muna kashewa muna saka kaya masu kyau ahaka harta fara mu'amala da sojoji Wanda naja mata kunne amma takiya muna cikin haka kuka hadu da ita taje gun wani saurayinta kai kuma kanuna kana sonta hakan yasata a farin ciki dan tanasan harka da manya sojoji akwai sakin hannu sosai ,sai dai labarin yasha banban dakazo da siffar aure kakesonta ba shanawaba.
Muna cikin tunanin yanda zamuyi kakoma dan hannu cikina ya bayyana jikinta Wanda ba yanda bamuyiba a zubar dashiba yaki zubuwa ba wahalai dabata shaba gashi karami amma yaki zubuwa.

Hakan yasa muka yanke shawaran Neman kafito ayi auren dan bazaka ganeba a tunaninmu dan cikin satinsa uku kwata kwata amma yaki fita .
Dayake tanada manyan datake harka dasu sune suka shige mata gaba amatsayin iyayenta.amma maganar gaskiya duk yan hannuntane.
Cikin kankanin lokaci kukai aure da nufin idan kana mata yanda take so zata musulunta sai dai duk sanda kafita aiki nike tayata kwana da rana kuma ba Wanda baizuwa gunta cikin manyanku kaji gaskiyar lamarin kai hakuri laifintane.

Kasancewarsa miskili yasa yafito da wayansa kamar abun baidamesaba .

Musa ina jiranku gidana

Daga haka ya kashe wayan yadawo floor yazauna .

Nocking kofa yaji yace . ,,yes come in.

Sojoji uku ne suka shigo ya nuna masu dakin yace kuje dasu Ku koya masu hankali sosai .ya maida kansa ya kwantar.

Sai dai sukaga sojoji Kansu bako murmushi tun anan suka fara dukansu a floor Rubina ta ruga ta kankamesa tana basa hakuri cikin zafin zuciya yadauke su musa da mari jikake tas tas tas, u are very stupid ubanwa yace kufito dasu a hayyacinsu data samu damar ganeni ?

,,Sorry sir

Suka hada baki .

Kufice dasu nasakeki saki uku nonsense.

Yakoma yalafe kan kujeran.

Washe gari yasamu takardai pass aut zuwa sokoto .

Tun daga sannan kullum saiya karanta later's dinda Huwailat tabashi sosai yakejin sonta aransa saigashi yaganta ta nuna batama ganesaba anan garin yana nemanta kuma ansake turasa wata kasa yaya xaiyi kenan.

Kubiyo ni dai nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now