DA AURENA page 75__76

675 34 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation






07081095452



Page 75 76


Tunda motarsu ta mika da tafiya taji tamkar tai bankwana da duk wata matsala ta rayuwarta .

Daddy ka tabka wautar nuna min iko da fin karfi akan lamarin aurena ada dai kam anyi nayi biyayya amma banda yanzu ba zan sake wannan sakenba.

Ta shafe wasu guntayen hawayenta .

My Uncle !!!

Cikin wata siga ta ambaci sunan .

,,kai kuma ka tabka kuskuren cin amanata da yaudarata tabbas ada na zabeka jigo kuma katanga ga duk wani kalu bale na rayuwata ashe baka cancantaba .

Uncle ka nakasa zuciyata ka razana razanannar zuciyata   .

Banjin zan sake wai wayarka uncle na gode da kulawar baya.

Mama tabbas banci na wayi gari na hada ido dakeba bayan Daddy ya rusa kyakykyawar halakarmu .
Hawaye masu zafi suka wanke mata fuska .

,,Baiwar Allah lafiya kiketa kuka tunda muka taso ?

,,bakomi Inna .
Kasancewar matar da taimata magana tadan kwan biyu.

Tundaga sannan sai  Huwailat ta kife kanta ta ci gaba da tunanin yanda rayuwata keta walangiya da ita.



















Cikin daga murya uncle yafara karanta takardai kamar haka ..👇🏻

Salamu alaikam


Mamanah

Dake zan fara domin kuwa kece wadda kika daukeni tamkar 'yar da kika haifa da cikinki .

Kwarai naji dadin zama dake dan kedin uwace ta gari a gareni kin ansheni da rana tsaka batare da kyamaba ko tunanin wani abuba dole na jinjina maki mama kinyi abunda wata uwar takasa yima 'yarda ta haifa .

Sis Maryam nadawo kanki kwarai naji dadin zama dake sosai dan kin maye mun gurbin yayyena dana rasa .

Daga karshe kin sadaukar da soyayyaiki gareni dan tsabar kaunar da kike mun to mizai hana nima na sadaukar maki da tawa soyayyai dama ta karyace cike take da abubuwa kala daban daban .
Sis kisani inajinki a cikin zuciyata tamkar nidake din Hassana da Hussaina muka fito duniyar  daga karshe ina neman gafaraiki na shiga soyayyaiki da rana tsaka ya saka maki ciwon kai da damuwa .amma komi ya wuce sis ina maki fatan alkhairi da angonki .



Daddy

Bansan abunda zance maba dan kaidin bansan a sahun da zansakakaba domin kazama mai son kansa konace mai budurwai zuciya .
Tun randa kafadamin kana sona nafada damuwa da tashin hankali Wanda basuda maraba da Wanda nashiga a rayuwata ta baya .
Shin Daddy bakaji kunyar furta soyayya gareniba kodan darajan matarka dake ta kirana da Diyarta ?

To inasan kai hakuri kaima kamar yanda nima nai hakuri da Wanda nakeso .

Uncle ko Nace Yusuf kai godiya zan farama ta yanda kai tsaye ga rayuwata .

Sai dai kai nasaran cusamun kaunarka bayan kasan bazan samekaba .
Shin wane irin yaudarace wannan ka yaudari kanwaika ka yaudareni dadinme to uncle ?
Ina da tabbacin kaunarka itace ajalina dan bakaramin so nakemaba amma ba kai dubi da yanayinaba kahada soyayyata da wata .

Ina maka bankwana nagode da kulawa nidakai bazamu sake haduwaba .

Daga karshe kafada masu gaskiyar wacece Huwailat hakan zaifi boye masu gaskiyar dakayi tun farko

Dukanku nagode

Taku Huwailat Samaru




Tunda yafara karantawa Daddy zufa ta wankesa shar kaf .

Mama kasa gasgata takardai tayi sai da ta ansa ta sake dubawa bama kamar gunda tace ,,Bakaji kunyar cewa kana sonaba 😂

Rai bace ta dubi Daddy Allah wadan naka ya lalace jakin dawa yaga na gida .

Ashe nufinka Kaine angon tsofai tsofai dakai ?

Allah yai maki albarka Huwailat da kikai hangen da tsoho yakasa yinsa .



,,Yah wacece Huwailat , inji maryam.

Cikin bakin ciki yabasu labarin Huwailat kaf.

Bakaramin hawaye suka zubarmata ba gashi tazo gunsu suma sun korata .

,,Yakamata a nemota na janye aurentani,inji Daddy

,,Tabbas yakamata ta dawo saisu auresa suduka inaga hakan zaifi . inji mama ,

,,kuyi hakuri amma idan har akaga sis nikam na janye maganar auren yah wallahi nabar mata.


Duk surutun dasuke hankalinsa nagun kiran wayanta Wanda ake ta fada masa kashe take .

Maryam data kula tace ,,ta bar wayartafa bata tafi da komiba sai kayan jikinta lallai sis nada hali mai kyau .kudaden da ake batama nan tabarsu.



Dakinsa ya shige da niyyar shirin tafiya Neman pretty nsa yasan bata wuce samaru dai .

Nace ka kwala kam uncle 😜




Cikin dare ta sauka Adamawa tasamu mai keke napep ta bashi address din gidan ta shiga suka tafi zuciyarta nata bugawa da tunanin kowane rayuwa zatayi kuma 🤷🏻‍♀









Kuka sosai Hafsat keyi dan iskancin Amadu gaba kawai yake karayi danma wani time biye masa take suita fadan yana jibgarta tana zaginsa ta uwa ta uba duk abunda ta rarumo ta maka masa .

Tsakaninta da Malam Gardi kuwa ba'a cewa komi kullum saitaje tabashi musamman  yanzu da Amadu bata ita yakeba .



Yauma tana zaune ta dage tanata wanke masa kayansa yashigo da wata yarinya kishi yasa aje wankin shine yakamata da duka ita kuma ta dage zaginsa ta uwa ta uba .


Dai dai time din Zainab tai sallama gidan kanta tsaye .
Hafsat ansha kuka har an godewa Allah


Cikin shakiyanci zainab tace ,, Hafsat kinji Nazo koma kijemu gaisa ki ga Huwailat ko?

Da gudu Amadu yafice wai yasa Huwailat dinsace tazo Allah yasani shida inna kullum saisun firanta .

Muhadu page nagaba barci Hauphan keji😎😎😎😎😎😎😎😎

DA AURENAWhere stories live. Discover now