DA AURENA page 65__66

759 46 1
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452


Page 65 66

Sosai ake samun ribar kayan dinkin da samun shikanshi dinkin Wanda yanzu shagon ya kara girma sosai yanda har an saka symbol Wanda aka rubuta ,

*HUWAILAT TLORING SHOP*

Sosai ake samun kasuwa mutane da dama nan suke siyen kayan dinkin sai dai a dinka masu kawai .

Ribarce da suka ga tayi yawa suka yanke shawaran mezai hana su fara aje shaddoji da manyan atanfofi da sauransu. Agefe guda kuma an zuba masu dinkin maza suma masha Allah komi na tafiya dai dai .












Rana tsaka ya uncle ya isa sokoto Wanda yanajin sai dai komi zai faru ya faru amma zai fadi abunda ke ransa shikam yagaji da wahalda zuciyarsa .

,,Bakowa gidan Ranka ya dade Sai Huwailat, inji mai gadi.

Dadin hakan yaji zasu cita su caccake kenan kafin mutanen gidan su dawo.

Kai tsaye dakinsu ya nufa da sallama.

Tana kwance tayi dai dai tana ta barcinta sai dai tayi wani fayau da ita alamar tayi rama kuma ramai yana gani yasan bata ciwo bace ta damuwace . barcinma sai ajiyar zuciya take saki alamar saida taci kuka ta koshi ya dauketa.

Zuba mata eyes yayi ,,mike faruwa dake my pretty ?

Kina cikin damuwa da ganin yanayinki Wanda zuciyata nabani kamar nine silanta gareki,

,,but ban cancanki horon hanani murya da chat da keba Pretty nasan na boye maki abubuwa da dama amma kamata yayi kimun uzuri baki jinginar dani kwata kwataba ,

,,wallahi pretty ina nan kan bakana ba gudu ba ja da baya kanki zan iya daukar kowane mataki,

Nan da nan jijiyoyin kansa sukai rudu rudu eyes dinsa sukai jajir jiyake tamkar ya hadeta kawai ya huta,

Tun da ya shigo dakin kamshin turarensa ya farkai da ita amma saboda tana son ta koyama zuciyarta tsanarsa yasa tamaki motsawa .

Ashe da gaske uncle ya yaudaretan.
   Da gaske ne son maryam yake kuma aurenta zaiyi to ita miye amfanin nuna mata son dayayi?

Bazan taba yafemaba uncle danka cutar da zuciyata sosai akan kaunarka har yau banjin ko digo daga sonka ya bar zuciyataba .

Cikin matukar kaunarta ya shafa face dinta ya kai bakinsa dai dai bakinta da niyyar bata kiss.

Jin suna hada numfashi yasa ta dan juya wai duk a barcinne

Sai dai me kawai taji ta shige jikinsa gaba daya tamkar dama sun tsara hakan.

Wata nannauyar ajiyar zuciya uncle yasaki ya kara shigewa jikinta ya zagayeta da hannuwansa duka biyun.
Jinta cikin jikinshi ba karamin razana tayiba amma saitaji bata iya kwacewa sosai taji natsuwa na sauka a zuciyarta .

Cikin matukar kaunarta yafara shafa gashin kanta da maryam ta gyara mata ahankali yana wasa da zirin gashin yanajin tamkar kada su rabu su zauna a hakan har karshen rayuwarsu.

Zukatansu kawai ke magana da junansu .

,,pretty kin zama jinin dake yawo ga dukkan gabban jikina ban san son gaskiyaba saida na hadu dake .

DA AURENAWhere stories live. Discover now