DA AURENA page 79__80

663 38 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

*Sanarwa daga sister   ummi Tandama gobe kowa ya tabbatar da yaci kwalliya dan zata baku wakar su Amadu data rera 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻fatan makwara aka tara gidan na rawa🤷🏻‍♀*

Page 79 80


Da kyal suka samu mai motar da yakai su hospital din abun da baimasu dadibama private hospital yakaisu ya watsar wadda sunji ance tafi kowace cin kudi duk garin.
Suna zaune Dr yafito yace suje su biya 20k na aune aunen da sukai masa sai suzo su anshi maganguna su siyo masa.

Da kyal suka hade miyau inna tace a ranta banma taba kamasu a dunkulebani .
Tunawa da wayaisa nada dan girma yasa Hafsat taba inna shawaran asaidata .
Sai dai me ba waya ba labarinta ga Amadu saboda mako ko kudi bai yawo dasu sai yasan da abunda zai dasu a shagonsa yake aje kudadensa duka .

Karshe suka yanke shawaran machine dinsa su biya kudin maganin .

Hafsat taje da kyal tasamu Malam Gardi ya anshi keys dinsa yace zai kaisa gun yan babura kilan asamu mai sayensa .

Bata jima da dawowaba Gardin yazo da 25k Wai da kyalma aka siyesa hakan . basuda zabinda ya wuce ansar kudin sukai masa godiya .

Ga yarinyar da aka bata masifeffen kukane da ita ta dameta da kuka tun dazun ta rasa mizatai mata tai shiru banda goyatan da tayi .
Wasa wasa nan take Amadu ya lamushe kudinsa tas a rana daya ganin suna niyyar neman kari yasasu yanke shawaran guduwa gida dashi hakanan .






Kullum sai sojoji sunzo sun tsare su da tambayoyi shikam ya gaji ganima yake tamkar wani abuna can nafaruwa da pretty nsa dan haka ya hada kayansa ya nufi tasha da nufin zuwa samaru neman pretty nsa.

Sai dai ashe duk wani mitsinsa suna ankare dashi kamar yanda captain Ahmed yafada masu yana zargin yaron dan bai mata kalaman yaronba dasukaje dubasaba hospital .
Yana zama cikin motar sukai carab dashi .bai ankaraba yafara jin saukar belt din sojoji a jikinsa tako ina .

Suka wurgasa motarsu sai barrack nasu gun Captain Ahmed .

Sosai suka bashi wahala kan yafadi inda ya boyema ogah madam .

Kunsan soja ba imani danaga uncle sai dana zubda hawayen tausai😢

Suna tare Mustapha , major , Captain , su musa suka fada masu sun kawosa ammafa ya cika taurin kai .

A zafafe major yace , kui masa tambayar masu taurin kai mana kuma .

Mustapha da yake jin inyaje saiya karya gayen ya Mike fuska murtuk yace ,,bari naga gayen sir ,

Well done .

Inji Major .

Yana gaba suna biye har dan dakin da suka jefa uncle din Wanda yagama fita hayyacinsa kwata kwata .

Cikin mugun takaici mustapha ya finciko rigarsa sai ga uncle zaune gaban mustapha . 😳😳zaro eyes mustapha yai Yusuf Kaine daman 🙆🏻‍♂
Jin kamar yasan muryai ya bude eyes  da kyal yaga mustapha .
Kawai yasaki kuka ya rungumesa yana tuna abubuwan da suka faru bayan barinsa.

Su musa tuni sun bace kafin captain M zariya ya waigosu ga alama na gida suka damko yau

Nace sannu uncle 😂




Tunda ta shiga zauren gidan takejin faduwar gaba tanajin kamar ta juya baya ta fasa shiga gidan kawai tabi uwa duniya komi ta fanjama fanjam .

Aminta da shawarai zuciyarta yasata juyowa da zummar barin gidan amma saitaji ta kasa fita ko motsi jikinta yagazayi take taji kanta ya sara ta yanke jiki ta fadi dai dai da fara baza tarkacen Babban Yaya zai fara daukar fansa a hasashensa yaune karshe.

Yaji karan faduwar abu a cikin zauren dan dakinsa na aiki a ciki yake .

Yana fitowa yaga mace kwance dafe da kanta kobai tambaya yasan itace yake jira dan ya fahimci abunda yasata suma da komawa zatai .

Kira ya kwada saiga yan mata uku yace kushiga da yar uwarku ciki yakoma inda yafito yana godiya ga Allah .

Cikin tausayin halinda yaganshi yajashi zuwa gun major .
Suna zuwa yace ,, sir ga Wanda nabaka labari Yusuf kanin Amadu .

Kawai ganin major sukai ya fiddo bindiga ya saita uncle zai halbe ransa bace .
Kai hakuri bandashi amasu sata kuka shidin taimakonta yai. Sannan ya maida bindigarsa .
Bani labarin bayan barina gida . inji mustapha .

Cikin jin jiki uncle ya labarta masu duk abunda yafaru har zuwa guduwar Huwailat .

Wata uwar kara major yasaki ya mike maizuwa yazo muje yauba sai gobeba sai Amadu ya fiddomin Hunah baruwana da kowa komi ita kawai nasani inba hakaba yasaki harbi kowa zai gane kurensa .


To yakenan jama'a 🤷🏻‍♀




Gashinan Aunty Hafsee kiyi maleji 🤩🤩🤣

DA AURENAWhere stories live. Discover now