DA AURENA page 13

869 44 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 13








Cikin mutuwar jiki na kashe datan banbi kotakan Zainab badana taimun magana

Ohh ni Huwailat waye wannan

Haka na yini gunxur ba kuxari har uncle yaxo ansar abincinsa yake tambayata kobaki lafiyane matar
Dayake haka yake kirana tun ban ansawa harnaxo ina ansawa
Cikin raina nace banxace ni daxan fadama abunda ke damuna

Hhhhhh kunjifa fans🤣

To Allah yasawaqe komi yai xafi dai maganinsa Allah

Nidai nayi gum Dan baxaiji ta bakinaba

Yauwa daxun me marai kunyai kawai nan taki tace maki Dana fita

Sai sannan nayi dariya tafadan abunda yahadaku tace batasan kai Kanin Ogah bane data anyi soyayyarka

Wata uwar xabura yayi ninace inasonta tace maki da gaske

Allah yasawaqamun kifada mata Niba ruwana da kwashe kwashe kuma idanbatai hankaliba nixan matashi yasakai yabar gidan

Baki na tabe kwa kaisu idan kayane idan tayi wari naji

Ahankali nakula da yanda Amadu yaketa qara bijiromin da munayen halayensa qarara nagane Amadu bai Sallah sannan yanxu baidamu dayakawo wadatatcen abinciba gidan wani time sai dai idan uncle yaxo nace ban lafiya bansamu damar girkinba
Wasa wasa Amadu yatsiro da tsirfai Abu kadan xaikaimun duka ga xagi ta uwa ta uba banda damar motsi gabansa

Amma hakan baihanani dagewaba gun kintsa kaina Dan baranai banxa kullum sai yanemi Hakkinsa wani time yace naga kinata kallona jarabaice ta motsa ko

Wani time kuma yace nifa taimaka maki nake danna fahimci jarabai tsiya gareki

Koda yaushe da munanan kalaman da xai yabamun Wanda wani sa in harya gama hawaye nake shikam ihu yake harda su xagi idan yahau network ba sauki xai cikamun daki da ihu da xage xage

Abun nadamuna yanda kwata kwata yanxu Amadu yaqara sauyawa ga yan canje canje danake gani a jikina  ba isassar lafiya kullum da xaxxabi nake kwana amma Amadu ko a jikinsa haka xai abunda yaga dama ya bingire yakama barci

Yau ina xaune abun duniya yadameni yunwa bakeji sosai najawo wayata kona rage xafi na gabanda data komi yai tsaye bansan sanda hawaye suka fara xubominba nakama kuka sosai da sosai inajin nafi kowa damuwa kaf Africa bansan ta inda xanfara warware matsalolinaba

Ita rayuwar duniya kuka bai maka maganinta

A firgice nadago kaina muka hada ido da uncle idanunsa jajir kamar shima yai kukan

Na sadda kaina kasa Dan banso yaga ina kukaba

Miya farune miyayi maki kike kuka

Shiru nayi

Tambayarki nake miye damuwarki

Banda lafiya

Bayan hakan saimi kedamunki

Bakomi

Dubeni da kyau niba qaramin yaro bane Dan nasan nagirmeki koda shekaru 5 ne kinga kuwa baxaki iyamun wayauba

DA AURENAWhere stories live. Discover now