DA AURENA page 73__74

762 36 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



07081095452


Bazan gaji da godiya garekuba masoyan book din *DA AURE NAH* Allah yabarmu tare daku 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


Page 73 74

Tunda safe yake kiran wayan bai dagaba dan haka yaga dacewar yaje gidan da kansa dan yagaza gane abunda yafaru dashi kwanakin baya .

Koda yake yasan da kansa ya nemi auren Hafsat amma ai abubuwan dasuka faru Sam bada san ransabane yakamata yaje gun Amininsa yasan gaskiyar lamarin sannan yanason yai masa wata magana wadda shikansa kunyar kansa yakeji idan abun ya bijiro masa a zuciya sai dai daga jiya zuwa yau daurewa kawai yake amma wallahi tamkar yai ihu yakejin kansa .

Nace su Amadu mi ake boye mana ne 🤷🏻‍♀


Gaskiya malam sonake na datse duk wata halaka ta dakai dan yanzu son mijina nake da gaske fatana ka karya duk wani asirin da kai masa nakoma muzauna lafiya .

Wani banzan kallo yabita da shi ,yanda yake bala'in hutawa jikinta banzane shi dazai bari alakarsu ta yanke 🤔
Aiko zai iya mata komi banda yafe jikinta yariga yasamu wajen hutu sai yanda hali yayi

Cikin masifa tace ,,,kai banza dani ina magana ,

,,maganar gaskiya sai dai kiyi hakuri dan Amadu kwata kwata bai sonki ganin zai sakeki yasa nai wani asirin da dole sai jini na da naki na haduwa zaki iya zama gidan batare da ya sakekiba ,shawara daya zan baki itace ki tabbata kullum kinzo mun yi musayar jini ta haka  zaki dauwama gidan Amadu ,
Yana magana yana shafa cinyarta har ya zarce yafara shafo cibiyarta ,

Sunfara fita  hayyacinsu kenan yaji maganar Amadu ,, kana ciki kuwa Dan iska .

Nace babba makuwa dan iskan😃

Cikin sauri ya turata  bayan labulen dakin ta lafe ya wawuri jakarta ya wurga kasan teburin daya tara kayan tsubbunsa .

Amadu da dama bai saba sallama ya fado yana ,,kasamu lafiya Gardinmu uban kulla Sheri da khairan .

Nace sherinma yafi yawa 😜

,,Abokina daga ina haka ba ko waya , inji Gardi .

Wallahi daga gidan magajiya nake naga kozan samu wadda zan rage zafi da ita yau gidana,

Kana nufin Hafsat bata gidan kenan yau?

Wani mugun tsaki yasaki ,,kai kam baka da ganewa Hafsar me ai nagama yayinta nijima nake tamkar nasaki banza,
,, kai baza'ai hakaba Abokina tunda kama iya zama da Huwailat aika iya zama da kowace mata ,

Cikin bakin ciki Amadu ya dafe kirjinsa ,,Abokina bansan abunda ke damunaba amma jinake tamkar ban kyautama yarinyar nanba jiyafa mafarkinta nayi tana fadan wasu maganganu da bazanso ace gani gataba ta fadansu .

Hafsat dake labe tace a ranta kaida Huwai ko a lahira Amadu .

Kallon kasamu damuwa Gardi yaima Amadu

,,Bangane maganarka sosaiba Abokina yimun dalla dalla.

,,Zan fadama ba yauba ya mike jiki sanyi kalau yabar dakin yama manta abunda yakawosa .

DA AURENAWhere stories live. Discover now