DA AURENA page 8

1.1K 44 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 8


Cikin tashin hankali na fada dakin Mama nasaki kuka sosai tunda Habeeb ya rasu ban kukaba sai yau xafin xuciya kawai ke dawainiya dani
Ayau na gasgata na qara yarda tabbas na rasa Yah Habeeb yatafi yabarni cikin kaunarsa da begensa taya xan maye wani a gurbinsa

Auta tashi muyi magana murnai mama naji kaina cikin sautin kuka nace Mama kema kinyardan

Auta kinsan duk mai rai mamacine dole wata rana awayi gari kema baki koni  to mixai hana baxaki fauwalama Allah lamurrankiba kicigaba dama Habeeb addu ar dacewa duk da muna saka masa ran samun rahma Dan mutuwar shahada yayi
Idanu naxuba mata kallon ban fahimtaba
Kwarai Auta Habeeb mutuwar shahada yayi tunda bangon gidansa ne yafado masa yai ajalinsa
Kuma malamai sunce Wanda ruwa yaci yayi shahada
Wanda ciwon ciki ya kashe yayi shahada
Wanda gini ya taushe ya mutu yayi shahada

Kuka nasaka mai karfi Ashe daman da gaske a ranai gidan dayake ta saurin xuwa ajalinsa nacan
Ya salam Allah yajiqanka Yah Habeeb tabbas nayi rashinka sosai
Kiyi hakuri ki Auri Suleiman din Auta Dan shima yanada hankali sannan baida maraba da Habeeb inba ka kula sosaiba kodayake anfadamin kema baki banbancesaba ai kinga wani yatafi wani yadawo kenan
Shiru nayi inajin nasiha tare da Neman laqabamun Suleiman da mama kesonyi Wanda tun daga ranai bansake ganin saba

Anjima xaixo Ku gaisa saiku hada kanku haka aure rabone wani baya auren matar wani
Haka wani shixai nema ma wani auren duk abunda Allah yayi mai kyaune Auta kiyita Addu a kedai

Bayan magrib Yah Malam yace nayi baqo baqaramin faduwa gabana yayiba na shafa xoben da yah Habeeb yaban hawaye suka xobomin nace ina xuwa
Dakina na koma naci kuka na wai yau nice xan fita xance ba gun yah Habeeb dinaba ke duniya ba Amanah

Hhhh nace su Huwailat tun yanxu kinsan duniyar ba amana 🤔

Mama ta leko haba Auta taya xaita jiranki kamar wani sa anki maxa kije
Cikin mutuwar jiki na janyo hijab din sallah na nawuce mama nafita
Tsaye yake yana duba agogonsa yanata tsaki ahankali na isa da sallama bakina cikin daurewar fuska ya kalleni
Wato ke daga ganin mutum saiki ce kina so Dan taqamar Wanda kike shirin aure ya rasu ko
Anya makuwa kina son Habeeb din da gaske kuwa gaskiya Inada tantama kan sonda kike masa tunda harxaki iya murje idanu kice kina San yayansa daga mutuwansa
To kinatsu kijini da kyau ni inada matata wannan rasuwan yasa banxo da itaba na nunataba a family Dan cikima gareta Dan haka kikoma ta inda kika fara ki warware hadin da kikai
Mexanci dake ni Suleiman inbanda raini daxan jama kaina a cikin mutanenah
Tunda yafara magana na daskare agun bakina yagaxa buduwa idanuwana suka firfito na dafe xuciyata dake Neman bugawa nayi luuu baya xan fadi naji an tallabeni nafada kan mutum bansan abunda yafaruba sai ganina nayi a gadon asibiti mama na gefena da carbi yah Malam da yah Abba suna xaune cikin jin axabar ciwon da kaina keyi na ce ruwa mama cikin sauri yah malam yaban ruwan mama namun sannu yah Abba kuwa ido yabini dashi rai bace yace
Auta basaikin wahal da bakinkiba naji komi Dan gabana akai komi baxan yarda ki Auri Suleiman ba wannan magana anbartaba inji Babansu Habeeb dake shigowa
Baxan yarda yata ta auri Wanda baisan darajantaba Abba kwantar da hankalinka na janye maganar aurenta da sulaiman Allah yajiqan Habeeb yasa hankici ya goge kwallai idonsa
Dadin maganar Babansu Habeeb yasa nadanji dama dama a xuciyata harna Dan samu karfin da Dr ya sallameni da gargadin nadaina aje damuwa ko saka bacin rai a xuciyata

DA AURENAWhere stories live. Discover now