DA AURENA page 10

895 48 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


07081095452

Page 10





Ganin nakasa natsuwa yasa yatashi yafita yabar gidan nikam hankalina nagun Amadu daya shige gida tare da wata to wacece yakawo gidan bayan yasan bana nan
Ko dayake kilan xai ajetane yaxo yakirani naje gunta
Amma shiru kake ji har mukai axahar ba Amadu ba labarinsa nidai ganina kawai suke Dan sonake naje naga mike faruwa a gidana
Muna gama cin abinci matashinda naji wasilat takira da Nura yadawo yaxuba abinci yanaci ya kalli wasilat yace still daifa
Inaganin sanda tasaci kallona tace kai haba dai kardai haryanxu halin nanan Allah ya kyauta to
Haka kawai naji na tsargu xuciyata keban dani suke ko da Wanda nasani amma bana shiga abunda ba asaniba Dan haka nashare naikamar banjisuba
Sai wajen goma na dare mukaji sallamaisa nasako hijab dina naimasu bankwana nafito fuska murtuke yawuce gaba nabisa baya simi simi yabude gidan na shiga ina kaikasani mutum bai fara a koda yaushe fuska turbune inama anfani
Abun mamaki anci abinci ga lemuka hadasu biscuit a falon xan raba na wuce yafisgoni uwarwa xai kwashe maki wadancan kayan ne banfa San kaxanta
Hijab din naxare na cigaba da gyara dakin na gama na fada wanka nasaka kayan barcina xan kwanta xuciyata tafara naxari koki kwanta falo koki kwanta kan gadonki abunda yai niyya bafasawa xaiba gyarama ki dinga kwana kan gadonki xaifi maki nayi na am da wannan shawara na haye gadona na kwanta gefe inajiran xuwan barci ko Amadu nasan dai cikin biyu xansamu daya
Can cikin barci najisa yafara sana ar Dan haka na sakar masa jiki Dan karya wahal dani abanxa nidai bajin dadin nakeba Dan haka ban damuba da yayi dakar yayi ruwansane nikam xafima nakeji idan yacika takuramin

Daga nan sai Amadu ya tsiro da kaini gidajen yan uwansa ko namu nakai har dare sannan yaje ya daukoni mudawo gida bantaba ritsa sati gudaba a gidana hakan yana damin mamarmu tasha mun fada waina daina yawo nafada mata bantaba cewa xanfitaba shine ke kainima duk inda yake son naje
Mama da kanta taima Amadu magana kan yawon fitata amma yagwada mata ba komi aisaina gama komi nake fitowa da saninsama
Mama tace Allah ya kyauta to
Aranai dai nayi abunda bantaba yiba na je gidan Zainab kawata sai dai taganni kamar daga sama muka rungume juna muka fada dakinta
Zainab ta bini da kallo Huwai anya kuwa ba cikine dakeba
Cikin fiddo idanuwa nace mikika gani inafa on duk wata lafiya lau
Anya kuwa Huwai to indai ba ciki garekiba har yanxu kingaxa manta baya ki rungumi Aurenki hannu bibbiyuba danga alamomi nan barkatai gunki
Haba koda naji abunda mama tagani kenan danaje rannan gidan tace na binciki mike damunki Ashe haka kika koma duk kin rame kin lalace
Huwai Da Aurenki kike tunanin Wanda ya mutu haba kawata inbarci kike yakamata kifarka
Mijinki nasanki duba kiga yanda duk inda xaki shike kaiki yaje ya daukoki wannan gatan bakowace mace kesamunsaba  
Tunda tafara magana hawaye ke wanke fuskana yaushe rabonda na tuna yah Habeeb tun Daren farkona addu ama baisamunta guna saboda duk sanda nagama sallah mijina nake roqamawa ya gyara halinsa yadinga kulada addininsa shine damuwata ni
Cikin takaici nace Zainab bantaba tunanin xakimun wannan daukarba Dan kinsan halina bana magana biyu dabakina nafada maki xanyi Aure da xuciya daya xan riqe mijina nabasa kulawa nai masa duk wani gata amma kash nawa mijin bahagon haline dashi Sam bansan yanda xan gyara xaman Aurenaba
Tabbbas bansan Amadu amma hakan baxai hanani yimasa duk wata biyayyai aureba zainab Allah shine shaidata akan xaman Aurenah nibaxance komiba amma kitayani da addu a kawai
Sosai zainab ke kallona tarasa mixatacemun tace bakomi Huwai nafara fahimtarki amma dai kisani duk baudewar namiji mace nasashi hanya Dan haka yaxama dole ki aje damuwarki gefe kidauki salon daxaki bida Amadu yadawo hanyar dataimaki
Murmushi nayi danbaxata ganeba
Karki damu kawata Kiruna kinada kyau sannan kinada dirin da kowane namiji yasameki baxai sakacin rasakiba Dan haka kidage kishiga makarantar kula da miji Dan samun xama mai inganci tsakaninki da mijinki
Waini anyama kuwa kina daukar wankan kananan kaya Huwai
Anya kina kuladashi a shinfida Huwai
Kisani iya abinci bashine kulaba ko daukowa da ajewaba inyasaki aiki a a kulawa itace ki kula da walwalansa jin dadinsa musamman awajen shinfidarku
Akwai wasu magunguna dana siyo ranan xanbakisu ki gwada amma inaqara fadamaki kidinga sarrafasa yanda yakamata Dan namiji saida tattashi bama kamar maxan yanxu da bin mata tamkar  a jininsu sai Wanda Allah ya kiyaye
Tunda tafara maganar bin mata gabana yafara bugawa Dan natsani namiji maxinaci natsani xama dashi inkau hakane xan dage duk da bana jin dadin abun nima nadinga masa abunda xai gamsar dashi sosai da dai yanemi matan waje gara nayi duk wani qoqarina gun gamsar dashi
Huwai ko akwai wata matsalanne nadubeta babu kawai dai ina jin dadin shawarwarinki ne nagode Zainab xanje gidansu Hafsat itama daga nan
Cikin mintina kalilan Zainab ta hadamun tarkacen maganin mata tanunamin duk yanda xan anfani dasu taqaramin da set din kananan kaya kala uku naimata godiya nawuce gidansu Hafsat

Sai dai ina xuwa akacemun tundaxun ta tafi gidana harma mamansu kemun yaya jiki waita fada masu banda lafiya Dan haka take xuwa yimin girki
Mamaki yakamani amma sanin tsananin gidansu Hafsat na hanata fita yasanace hakane daga asibitima nake nabiyo muce Ashe ta tafi nai masu sallama naja kafata na koma gidanmu
Tunda nakoma gidanmu nafara tunanin yanda xan bullo da xaman Aurenah da Amadu yaimana dadi kamar nakowane ma aurata saidai Dana tuna shan qamshinsa da saurin hannunsa sai jikina yai sanyi
Baba yadawo naje gaidasa yaban sabuwar waya sosai naji dadinta kobanxa narage xaman kadaici da ita
Cikin sa a yau Amadu baikai Daren dayasaba xuwaba mukatafi gida xuciyata cike da tunanin ta inaxan fara gyara xaman Aurenah

Wanka na shiga nayi nahada wasu ruwan nafito yana kwance kan doguwar kujera naje tabayansa gabana na faduwa na Dan rankafo kansa narada masa ruwan wanka najiranka pls
Wani mugun tsaki yaja cemaki nayi xan wankane daman
Cikin qwarin gwiwata nace a a naga ana xafine Dan haka na hadama kaji sanyi amma Allah yabaka hakuri
Wani tsakin yaja yashige dakin yabarni tsaye girgixa kaina nayi anya kuwa xan iya abunda nakeda buri
Cikin sanyin jiki na shiga dakin wayam sai alamar wanka danaji murmushi yasubucemun yadaiji maganata kenan yakamata nadau mataki na biyu na jarabato
Cikin sauri na murxa maina nasaka daya daga kayanda Zainab taban naxubama madubina ido anya xan iyaxama gabansa hakan kuwa tomexai hana ba mijinki bane
Nasake bin jikina da kallo wata yar farai rigace wadda batada hannuwa sai wani siririn xare da ake daurewa baya sannan a shafe take sai wajen nonuwan da aka saka wani Dan qoqo alamar tafe take da bra dinta dai dai wajen cibina waje yake tsirara nabi Dan guntun wandonta da kallo shima bai rufemin cinyaba anyima qasan kowace kafa ado da wani xane xane na juya bayana naga yanda shaf din quguna yafita sosai nace anya xan iya kuwa
Karai bude toilet din yasana basar nayi hanyar falo cikin yanga da takun girgixa nasan da gayya nima nake tafiyan cikin baxata na waigo naga Malam Amadu yai tsaye yana kallona
Basarwa yai yafara qoqarin tsane jikinsa cikin Sauri na qaraso gabansa nafara goge masa jikinsa cikin salo
Nikaina nasan naba kaina mamaki balle Amadu daban taba ko saka kayana agabansaba yana tsaye kamar gunki nagama tsanesa nadan jasa kan gado nace mai xan shafama Allajinah cikin siririyar murya nai maganar daba lallaine idan akwai wani gefenmu yajiba shikam ga alama nakashesa Dan haka karatun kurma kawai yakemun wato kallo
Naga shiryasa tsab nasake Jan hannunsa falo naxubo abinci nadubesa Allajinah bude bakin nabaka nasan kagaji sosai nikuma ga lada inason samu
Kallon yau kin tabu yakemun na gintse dariyar dakeson kamani nafara qoqarin bashi abincin abaki
Bansan ya akaiba nidai naga abinci watse kasa yanata huci inaga yau dawani sabon iskanci kikaxo gidannan nakula ai tun a hanya kiketa shigemun banxa jarababba saikixo muje nasan dai hakki kikema wannan kwanaren

Hawayen takaici suka xubomin naso ace Amadu yimun uxuri Dana fara gwada shawaran Zainab amma yama yima hakan wata dauka ta daban

Toya yakamata naimasa kodai nahanasa kaina Dan yagane bashine burinaba

To kutayata dubawa dai

Daga taku Haupha

07081095452

Nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now