DA AURENA page 55__56

690 34 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Kaso mai Sonka yafi kaso Wanda bai sonka , zama da masoyi yafi zama da makiyi riba.
Samun kusantar zuciya ba tilastasa akeba .
Domin shi son gaskiya jini da tsoka yake bi bawai umarnin wasuba. Hangenaneh hakan👌👌👌👌👌

Page 55 56


Tunda safe ta tashi yau batajin dadin yanayin jikinta dan haka tafadama maryam yau bazata school ba zata kwanta ta huta batajin dadin jikinta.
Cikin tausayawa maryam tai mata yajiki ta shirya tsab dan yau zasu fara exam garin sauri  ta manta bata kashe wayantaba ta barta kan gado ta fice.

Yau yakamata ya fadama yarinyai nan abunda ke zuciyarsa dan haka zai kirata floor sa dan yajita bakinta.

Dai dai time din Huwailat nata chat da Uncle yana tafada mata kalamai masu dadi da faranta zuciyar masoyi kadan kadan wayan maryam tayi kuka almar message ya shigo zuwa can taji kira yashigo ta share amma anki daina kiran dan haka ta cema uncle dasuke chat ina zuwa ta mirgina ta jawo wayan zata daga saime my sweet yah taga ansaka dan murmushi tayi haka nan ranta yabata tayi basaja tagane zai iya ganeta dan haka ta daga kiran tayi tsit.

*Hello*

My sweet Angle ya inata magana a chat kinki kulani kinki bude messages dina ?

Kinsanfa bansan fushinki dan fushinki bala'i ne gagarumi a zuciyata fatana sarauniyata uwar 'ya'yanah taimun afuwa 👏🏻

Wata matsiyaciyar zufa ta wanketa ta dago screem din wayan maryam dantaga dawa take wayane 😳

Wlh uncle ne toko ya dauka itace ne wai🤷🏻‍♀

Sai ta kashe wayan ta shiga duba chat dinsu da maryam din.

My Angle wane kalan zama kika tsara mana idan mukai aure?

Ta maida masa

Kalanda duk yaima sweet Yayanah.

Wani kuma

Aduk fadin duniya ke kadaice macenda nake so da kauna dan haka kisaki jikinki ke kadaice wadda nake matukar kauna a rayuwata

Kisani kece farin cikina akanki zan iya jure duk wata gwagwarmaya pls my Angle kisoni yanda nake sonki


Kuka sosai take ,,kaci amanata uncle ka yaudareni kasani a tsaka mai yuwa bazan taba yafemaba uncle .

Cikin bacin rai ta koma kan in box na wayan maryam tafara ganin wasu zafafan .

Wurgi tayi da wayan ta fada kan gadon tanajin tsanar Uncle a zuciyarta

Insha Allahu nabarka uncle kamar yanda nabar cikin mahaifiyata

Tajawo wayanta tai block na number uncle ta a WhatsApp dinta taci gaba da kukanta

Karai kiran wayanta yasata dago Daddy tagani dan haka ta saisaita kanta tadaga kiran

,,kisameni floor nah

Yakashe wayan

Cikin sauri tasaka hijab ta nufi kiran dadin

To komi zai faru oho

Nagode Haupha ke maku fatan alkhairi

DA AURENAWhere stories live. Discover now