DA AURENA page 85__,86

779 37 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452




''''' *Faith'' "Wealth" "Health" "Peace" "Joy" "Happiness" ''Freedom'' "forgiveness" & "Paradise" these are all my wishes for  you today and forever. May Allah shower His endless blessings upon U & Ur family.... Amin
Jumu'at Mubarak!!!'''




*Da gaske ne ba karya wallahi ina matukar jin dadin yanda kuketa yabama wannan book nawa har kasa rufe baki nake dan jin dadin yanda kuketa bibiyar labarin kuna jinjinamun da yabamun uwa uba ga addu'oi danake samu ta ko ina daga bakunanku masu albarka nagode sosai da sosai .*


Page 85 86


Zaman 'tan bori Amadu yai dabas jini kamar an yanka rago😜

Dif yaji majiyar kunnuwansa ta dauke dan haka bai fahimci maganar mustapha dayake yiba na ,,baijin ana masa magana ?

Wani matsiyacin Marin mustapha yasake bashi wannan karan reras hakoransa hudu na gaba biyu sama biyu kasa sukai fitar burgu daga bakinsa  .

Wanan karan majiyar maganar ta dawo kunnensa ta maganarce ta dauke iyakar iyawarsa yake son yaima yaron magana dan Allah yajikansa amma bakinsa ya dade 😷
Ba damar furta kalma ko da dayace .

Kafin kace kwabo fuskaisa tai kaca kaca da jini bakinsa ya kumbure kumatunsa yatsu kwance reras .
Kwanciya yai flat yana jiran mala'ikan mutuwa ya ida zare ransa .


Uncle da karai harbin tasashi fitowa da gudu dan ganin wa major ya halbe yai tsaye cike da tausayin brother nasa yasani yaji haushinsa ya kuma kulesa but bazai iya jure agana masa azaba gabansa yana kalloba .

Cikin kasada ya tunkari mustapha da niyyar bashi hakuri .
Sai dai ya makara Major yai kukan kura ya finciki Amadu rai bace ,,where is my Hunah ?

,,kafitomin da ajiyar dana baka na kanwata masoyiyata sannan uwar 'ya'yanah .

Ga alama Amadu ya jima da suma dan ko motsi baiyi .

Da gudu uncle Yakoma yana kwadama inna kira .

Jin ihun kiranda Yusuf kemata ya kara rudata ta kara boyewa bayan kyauren ,,wallahi ba ubanda zaisani fitowa tunda Allah yaimun gyadar dogo basu ganniba yaro,

Jin yai karo da mutum ya duba Hafsat ce kwance ta taushe yarinyai bayanta . cikin tashin hankali ya birkitata ya zare yarinyai da tajima da suma itama .

Ruwa ya dinga zuba masu da kyal suka farfado amma Hafsat ba hannu daya ya tsotse tamkar ta shekara da kamuwa da ciwon inna .

Nan ya barta ya wuce dakin inna wayam bata ciki da karfin bala'i yafurta ,,Inna kizo kibasu hakuri zasu kashe Amadu.

Batasan sanda ta fitoba ganinta gabansa kawai tayi tana haki ta kasa magana
Shima ganin innar yasa yakasa bata labarin abunda ke faruwa Jan hannunta kawai yayi suka nufi kofar gidan .













Yau akallah sun kwana biyu kullum sai sunyi waya da maryam sosai take kuka dan jikin Daddy da gaske zafi yake karayi harta kai mama da kanta ta nemi alfarmai ta dawo ta auri Daddyn ko yasamu sukin halinda yake ciki .

DA AURENAWhere stories live. Discover now