DA AURENA page 81__82

662 36 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452




*Wakar Sis Ummi Tandama da taima team din Amadu dan haka team din Amadu Ku saurara Ku kuma team din Huwailat kubata amshi

*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 masu gudu su gudu 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 bana dai mune a sama 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 masu gudu su gudu 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻Huwailat dai ta kubuta 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻masu gudu su gudu 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻ba  kudin balle shaguna 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻masu gudu su gudu 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻Amadu karshenka yazo💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻masu gudu su gudu💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻*

🤩🤩🤩ycn danma ban iya wakarba 😂

Page 81 82


Ina ganin yakamata Ku koma garinku domin kujira abunda Allah ya tsara zai faru ga wannan saiku kama haya saboda nasamu aike zan kara gaba zuwa dajin falgore zamuyi gasar mahalba ta duniya .

Tunda mahalbi yafara magana jikinsu yai sanyi Dan ba karya zamansu dashi sun samu kulawa da kwanciyar hankali .
Baba yadubesa ya nisa yace ,,da fari godiya zanfara yima kan halaccin da kaimana amma dazaka yarda ka amince da anan kabarmu dan nan zaifi kwanciyar hankali garemu .

Murmushi mahalbi yayi ,,abunda yasa nace kuma Ku tashi saboda hatsarin dajin zamana daku yasa kukaga kamar dajin Nada lafiya sannan a hangena can ne yaranku zasu dosa duk sanda hankalinsu yadawo gida .

Da kyal yasamu suka amince yabasu magunguna da kudi masu tsoka sukai bankwana  dashi suna kuka yana basu hakuri yakawosu har wani kauye dake makwabtaka da dajinsa yasasu motar zariya ya juya ,

Sai wata rana mahalbin Baba🙋🏻





Su duka hudun suka   nufi motor hankali tashe rai bace kowa yana tunanin hukuncin da zai yankema Amadu idan ya ganshi .

Captain Ahmed da suka daurema kwalwa da kai yaja ya tsaya shifa bazai bisuba tunda yanada makamancin case dinsu .



Ina gefe nace wai duk abun captain baka gane dawan garinba kenan .

Shima major da yamanta matsalai captain din ya dubesa yasan bazai bisubama yace ,, ka kula da nan yaja motar suka bar barrack din a tsiyace .

Uncle yanzu sarai ya fahimci komi yah Suleiman ne yayan Habeeb din pretty lallai akwai maza gabansa .

Banda karayafa uncle😜




Tunda suka shawo kwana suke hango mutane suna ihun kawo dauki ga hayaki da yacika unguwar mutane nata gudu .

Hafsat ce tafara ankara da abunda yafaru wutace ketaci a gidajen unguwar Wanda kowa keta kashe ta gidansa .
Gidansu ta hanga hatta katangun sun zube bakikkirin dasu alamar wutar taci ta cinye komi na gidan .

Ihu suka saka su duka inna ta kaima Amadu duka ,kai dan ubanka kazama namiji ga wata masifar can .

Cikin jin zogin zuciyarsa ya kalli gidan ai kafin mai napep din ya dai daita tsuyuwarsa Amadu ya dire da gudu yanufi gidansa Wanda yagama zama kango .

Wadanda suka ankara dashi suka rikesa yadage iyakar karfinsa yasaki ihun gidansa wuta .


Team Amadu kukawo dauki 🙆🏻‍♂





Tunda ta farka ta ganta kwance kusa da wata farai dattijuwa tanata tofa mata addu'a 
Ahankali ta tashi zaune tsohuwar namata sannu .ta jawo wani kifin sulba cike da madaran rakuma tace ,,maza ki shanye ,

Itadai da ido take bin matar sak fuskai mahaifinta ,ganin hakan yasata kuka.

Cikin matukar so da kaunar jinin danta kuma Autanta taci gabada lallashin Huwailat .

Zuwa dare gidan yacika fal da danginsu aka bukaci Huwailat tai bayanin rayuwarta da iyayenta tas ta kwashe labarinta tabasu Wanda wani daman sunjisa ga mustapha .

Ran kowa ya baci gun da sukaji muguntar da  Amadu yaimata .

Karshe suka yanke shawaran zata zauna gun kaka zuwa sanda bukatar  zuwa gun iyayenta ta taso.

Cikin kwana biyu Huwailat ta tabbatar da cewa ba daga karamin family mahaifinta ya fitoba tai shar da ita hankalinta kwance take rayuwa  a gaban kakarta kowa bukatarsa yai me take so yai mata .
Batai kasa a gwiwaba taci gaba da karatunta batare da wata wahalaba dan Baba karami shine D P na jami'ar Adamawan .




















Ganin ba sarki sai Allah yasa su Amadu suka tarkata  suka koma gidan Inna da zama .
Kullum sai inna tace Amadu ya auro mai farai kafa .
Itakuma Hafsat tabiye mata suita bala'i Amadu na gefe na tunano salihar matarsa mai kawaici da kunya ba kamar Hafsat ba yar  tujara da masifaba

Ga yarinyarsa da masifar kuka itakanta tazame masa jidali komi ya tsaya masa innace ke cidasu takuma kama masu gori



Sauri yake yaje gun Abokinsa Gardi yasamu Dan wani abu yau yahuta da gorin inna .

Halinsa konace dubuce ta cika ya iske Hafsat da Gardi  tsirara suna masha'arsu baji ba gani .

Uban ihu  yasaka ya rarumo Hafsat ya shake yana jin daci a zuciyarsa

Matarsa da Amininsa kecin Amanarsa .





Sai hakuri Amadu 🤦🏻‍♀


Yaya kenan 🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀

DA AURENAWhere stories live. Discover now