DA AURENA page 57__58

687 40 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Godiya ta musamman gareku 👇🏻

Ummi Tandama

Fatyn Ruky

Maman Manaal ktn

Waleeda Kabeer Ibrahim ( wale)
 
Ummu Hafsy ( my jikalle)

Hajiyar Allah

Rachida M Galadima

Da sauran wadandama baku ji name dinkuba


Page 57 58

Cikin natsuwar da arota tayi tai sallama ta shiga floor, yana zaune fuskansa cike da annashuwa yanajin yau ba abunda zaisashi amayar da abunda ke ransa.
Gyaran murya yayi ,

,,Huwailat inasan kisani tun randa kikazo gidannan na dora idanuwana kanki zuciyata ta aminta da ke naji nasamu mata ta biyu insha Allah,
Nasan zakice kina jin kunyar Hajiya to ba gida daya zan ajeki da itaba zan gina maki gida mai kyau tamkar yanda kike da kyau bazan bari wani nakasu yasamu rayuwarkiba.

Tunda Daddy yafara magana hankalinta yabar jikinta sosai taji zazzabi ya rufeta ko shakka batayi Daddy bai cikin hankalinsa ita kam mizaisa ta sakama Mama da wannan muguwar sakayya duk sonda take mata 😱

,Karshen zamana yazo kenan bansan ina zan dosaba ni Huwailat .

Atunaninta a zuci take maganar ashe a filine .

,,wallahi Huwailat kikai gangancin barin gidannan bakimun adalciba dan nafada maki nariga nafada sonki da kaunarki fatana kiban dama na gwada maki kalan kaunar danake maki .

,,kai hakuri Daddy bazan iyaba matsayin uba na daukeka baikamata kasauya daga hakanba.

,,karki yanke wannan hukuncin dan wallahi kika barni zan iya rasa rayuwata.

,,Huwailat kibar kallona tsoho wallahi zan jiyar dake dadin da yaro bazai iyaba.

Cikin kuka ta duka gabansa.

,,kaima girman Allah kabar wannan shirmen magana a nan Daddy hakan tamkar cin fuskane da cin amana ga Mama.

,,Huwailat lafiya kiketa kuka haka . inji mama data fado dakin.

Nace dankari😳

*ADAMAWA*

Tsab ya shirya dan tafiya wani aiki dazaiyi a garin sokoto sai dai sam baijin dadin tafiyar zuciyarshi nabashi shawaran yakoma gida dan gano halinda Kanwarsa take dan tun randa ya tafo ya yarda wayansa baida number ta akansa yake jin tamkar tana cikin wani hali .
Akanta yaje neman dangin mahaifinsu dan yagansu saiya koma yataho da ita sai aka turasa Bayelsa tsawon wata Tara yadawo kuma yanzu antura sokoto shikam badan yanason aikinba ba abunda zai hanasa ajesa yakoma ga kanwarsa yazama gatanta. Yah mustapha kenan daya shirya dan zuwa sokoto aiki.

*SAMARUN ZARIA*

,,Dan Allah yaro shiga kace ana sallama da Amadu inji Alh Abdullahi.

Da gudu yaron yafada gidan jim kadan yafito

,,yace kaje zai nemeka barci yake.

Cikin mamaki Baban Huwailat yadubi yaron ,,ka kuwa fada masa sunan dai dai ?

Yaro ,, sosaima har cewa yai tsohon Huwailat ne yasan dai xaimasa wannan dogon aiken.

,,kai yaro koma kace Baban Huwailat kemasa sallama.
Ba ajima yaron yafito a guje .
Amadu abayansa fuska daure ya dubi Babansu Huwailat ya watsar.

,,Amadu nasan bakasan nibane ai .

,, insane man amma bandai ida ganekabane wayekai 🤷🏻‍♂

Kadan ya hana Baban faduwa kasa.
,,Amadu nikakema wannan wulakanci yau ?

Tsoho nane dabazan makaba ?

,,Hafsat zokiga wannan tsohon ya tura diyarsa karuwanci zaizo ya dameni.

Kamar jira take daman tsulum ta fito.

Cikin dariyar shakiyanci tace.

,,Ammafa tsohon Huwailat anyi baho ba Marfi .
Amadu ya sheke da dariya yace ,, wayaga fankan fayau🤣
,,maza kabarmin kofar gida kafinna shukama kalai akuyancin da kaima yar cikinka tsohon kwano kawai.  suka shige suka barsa tsaye kikam.
Da kyal ya isa gidan ya iske maibinshi bashi nata tujara yana koya biyasa koya kullesa😳

Mama nata kuka su yah Abba da malam natsaye rai bace.
Ba kalan hakurin da basubashiba amma yakiya karshe aka kira Dillalai suka yanki Rabin gidan aka saida akabasu yan cikon.


Mamanah

Mamanah

Mamanah

Firgigit mamar Huwailat ta farka tsakar dare tana tuna mafarkinta .

Huwailat tagani tanata kuka Amadu na turata rami yana dariya ita kuma Huwailat nakwada mata kira. Sosai take bin bayansu amma tagaza kamosu kamar daga sama taga wani ya dauke Huwailat yasaka Amadu aramin.
Sosai tadinga tuna abubuwan dasuka faru abaya.

Kuka tasaka da karfi kiyafemun Diyata.

Nace anzo gun 😂
Nima nazo gunba muhadu a gaba

Haupha 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

DA AURENAWhere stories live. Discover now