DA AURENA page 18_19

772 39 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Page 18 _19

Ina mika godiya tare da jinjina gareku masoyan *Da Aure nah* 

Maman manaal katsina
Sister ummi tandama
Umman Hafsy jikalleta
Sister Fatima ta Ruky
Maman Twins
Sister Hibbat
Teemah baby
Rachida m Galadima
Sister Imteenan
Hajara sarauta
Maman ja afar
Maman Ilham
Sadiya Umar
Sister Namcy

Pls wadanda bakuji name dinkuba ana tare 🤝🏻🤝🏻🤝🏻

Sakon godiya ga Auntyn Kainuwa writers nagode sosai da gyare gyaren da kikaimun 🤝🏻

Fatan Alkhairi ga My M K  Allah yakaro Kasuwa🙋🏻

Banmantakiba Ta nass ummar Nass Allah dai yabada sa ar jarabawa Ameen👏🏻

Cikin Sauri Zainab ta tareni bankai kasaba tafaraba bala I walahi Huwai kinaban haushi kan wannan ragguwar zuciya taki komi naki cikin sanyin rai kai yakamata kizama mai dakakkar zuciya kodan gaba kiji dadin rayuwarki

Da kal nasamu nadan dai daita kaina nasake hango abunda ke faruwa

Yayan Hafsat nakan mashin yayinda take gefensa tana kuka a tsakiyar mutanen kuma Amadu ne wasu samari majiya karfi keta suburbuda ta ko ina yake amsar duka inba karya idanuwa kemunba kamar sun fara fiddamasa jinima

Nikam nace gara ya daku ai Huwai🤣🤣

Mijin Zainab Anas ya nufomu yana tambayar mimuka tsaya yi anan shima Hafsat ya gane shinema zaije yaji mike faruwa
Karaf zainab tace muma ita muka hango muka tsaya wai rigimar mi akeyine Abban Khady

Yajuya yasake kallon wajen yace wai yayantane yaganta da wani Dan iska shine ya debo abokansa su koya masa hankali banji dadin lamarinba Hafsat tasake hali da ba haka takeba
Kallon juna mukai tare da zainab yace kushige nakaiku gidan ko
Zainab tace ai dama kabarsa Abban Khady Dan zamuga Hafsat yanzu kaje gidan ina tafe idan Huwai ta wuce gida
Ahankali muka nufi gun Hafsat data karama kukanta volume
Inasan kokinje kada kiyi hauka kisamu maganar da zata jima tana nusarta kifada mata matar
Maganar uncle ceta fadomin a zuciya

Zainab tarigani zuwa ban ankaraba naga ta wanke Hafsat da wani lafiyyen yen mari tasake bata wani a dayan kumatun
Cikin sauri nashige tsakaninsu dan ganin Zainab nashirin rufe Hafsat da duka
Nafashe da kuka kyaleta Zainab indai nice nabar Hafsat da Allah tabbas bazance nayafe makiba Hafsat amma nace kije keda Allah
Atarayyata dake duk wadda ta zalinci wata nidake Allah yasaka mata
Bantaba tunanin ko a mafarki zakiyimun abunda kikaimunba a gaske
Hafsat dakinason Amadu da magana kikaimun nidin banza dazan hana Amadu aurenki
Hafsat nasan kinbata min rai amma kisani naki ran saiyafi nawa baci anan gaba don yanzuni ko Amadu yasakeni matsayin zawara zan sake wani auren amma kefa dawane matsayi zaki auri Wanda zaki aura🤷🏻‍♀

Nakamo Zainab nace muje Dan Allah zainab kinbar Abban Khady nata jiranki
Mukabar gun nadubi inda aketa jibgar Amadu naga ba kowa sai shidake kwance yana fidda nishi cikin zuciyata naji kamar na wucesa amma ina bansan sanda tausansa yasa naduka nafara hada masa takalmansa na kamasa ya mike ina masa sannu na tsaida keke napep muka shiga na leko naima zainab bankwana naga wayam nasan fushi tayi

Ahanya naita tunanin nakaima inna danta tai jinyar kayanta koko
Wata zuciyar tace kiyi komi dan Allah shine zai saka maki kan duk wata cuta da akai maki dan haka na nufi gida dashi muna tsayawa uncle naxuwa nace Yakama ya fiddo Amadu sushiga gida dan Allah
Kallon mamaki yaimun yaduka ya kamosa suka shige gidan danai saurin budewa
Cikin kankanin lokaci nahada ruwan zafi nacema uncle ya gasa masa jikinsa kozaiji dama dama
Kamar baiso haka yadauki ruwan da tsumman dana basa yafara gasa masa jikinsa
Ko kunya baijiba yafara kurma ihu haushi yasa uncle aje tsumman yabar dakin

Cikin fargaba naje dannaci gaba da gasa masa jikin
Dagowa yayi yaga wake ci gaba da gasamasa jikin saura kadan dariya ta kuccemun Dan ganin yanda fuskai Amadu tasauya lokaci guda labbansa sun kunbura hancinsa ya kara budewa kumatunsa sun wani daddauje kai lallai Amadu yaji maza yau 🤣🤣🤣

Nasamu nagama nafita waje zamana kenan Innarsu tazo ko ansa gaisuwar danake mata bataiba ta afka dakin nace kunfi kusa najawo wayata nashiga duniyar WhatsApp

Nace da kyau Ta Amadu 👍🏻

Bansan ya akaiba saijin saukar duka nayi ta ko ina Dan ubanki bazaki kashemun danaba akan banzan kishinkiba keni wallahi nayi katuwar nadamar Aurenki
Nidai kuka kawai nake Dan inajin dukan ba karya saida taimun lis sannan tabar gidan

Tundaga sannan kullum itake zuwa jinyarsa harya warke

Tunda yawarke yasake bullo da wani halin kullum sai yanemeni fiye da biyar a rana waitunda nahana kawata tabashi ninadinga hadawa da natan inabasa nan da nan nafara rama da kanjamewa ga kwana biyu uncle ba kudi bawan Allah saiyaje ya sauke suminti yake samo abunda zamu dafa muci ni tausansa nakeyima sosai shiba da aureba hidimar aure ta makalemasa

Ina zaune ina duba wayana nace bari dai yau na bude baquwar number nan naga kozan gane waye Dan ba photo kai

Ya salam

Anya ba makancewa nayiba *Uncle*  Nagano a photon yana murmushi
Kai to kodai abokinsane yadau number ta awayansa
Towayaba shima uncle din number ta

Ina cikin wannan tashin hankalin ya shigo cikin rudani na nufesa
Uncle waye wannan pls ina yasamu number ta

Kallon kingane yau yabini dashi

Zauna Huwailat

Cikin sauri na dubesa Dan bantabajin ya ambaci sunanaba sai yau

Bawannan maganar zamuyiba inasan kije gida ki dauko takardunki Dan zakici gaba da karatu zamanki haka baikamataba dan inasan gaba kizauna da kafafunki
Maganata biyu kishirya gobe muje asibiti asamaki robar hana haihuwa ln planer saboda karatunki da raino bazai yiyuba sansan  nan gidan baidace acema kintara yaraba gaskiya
Bai tsaya jin mizan fadaba ya juya yafice yabar gidan

Jagwab na zauna mikefaruwa da uncle ne

Yau tunda Amadu ya fice yadawo da kaya niki niki nidai nawa idanuwa
Daga daki yakwadamin kira kee
Cikin saurina je gudun laifi maza kikwashe kayannan kiyi girki mai rai da lafiya zanyi babbar bakuwa yau kitabbatar da yayi dadi inkin gama kije gidanku kiyini inkuma gulma ta maidoki kekika sani yawuce yabarni daskare agun

Cikin Sauri nagama aikin nayi farfesun naman na soya kifin na hada mashi kunun aya mai dadi nazubama uncle nasa nafada wanka cikin sauri
Ina fitowa na iske uncle yaxo amma yaki cin abincin sai faman dama fura yake kamarma ransa bace yake
Nadubesa da fara a nace uncle ga abinci mizakai da fura yace bansan dashiba dan bankawoba kinga baikamata naciba
Dariya nayi uncle kenan to yau Amadu yatuna damu kodayake baki zaiyi na musanman Dan haka yakawo ai girkin
Dantabe baki yai banci duk da hakan shiryo muje asibitin daga can muje gidanku kidauko takardun
Nakoma nasako gyale kan doguwar rigata kallo daya yaimun yace jeki sake kaya
Nabi jikina da kallo yanxufa nasasu uncle tokidai ciresu nace yafada da bacin rai
Dakina nakoma sake wasu riga da siket sosai suka zauna jikina sake yafo wani gyalen nafito muje uncle nace ina gyara jakata
Kut wazai fita dake ahaka malama jeki sanyo doguwar riga da hijab mai girma ina wake
Binsa da kallo nai kawai kamar yanada damuwa uncle amma idan mukadawo zanji
Cikin sauri najawo doguwar riga da hijab din sallata nafita yana kan mashin ya mikomin wani bakin Abu namanta nikaf ne daura muje
Gaskiya bansa nikaf ni uncle bansansa
Toni inasansa Dan haka duk indazaki dashi
Sanin indazamu nasaka muka tafi
Asibiti muka farazuwa yacike takardai da akabada yace na shekara uku zasu sakamun yabiya kudin nashige yabini da kallo yace kikula da kanki kaina kawai nadaga
Bayan nafito yadinga jeramun sannu harnaji kunya nacebafa zafi yace nikam zuciyata bakijiba kamar zankuka
Haka muka karasa gidanmu munata fira muna dariya sai dai me nayi nayi dashi yashiga yaqiya yace innaji shiru nataho yamaida mashin din yaja yatafi yana dagamun hannu ina daga masa juyowar dazan muka hada ido da Babanah ransa bace

Yakenan jama a 🤷🏻‍♀

Kubiyo Haupha danjin yanda za a kaya

Inata godiya masoyanah 👉🏻❤

Nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now