DA AURENA page 20__21

755 41 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Page  20 21

Sum sum na rabasa na wuce cikin gidan yana biye dani yana kwadama mama kira

Zuhra
Zuhra

Yaunaga abun da yaronnan Amadu kefada da idanuwanan da Allah yaimun masu gani guda biyu

Mama ta fito tana ganina ta hade rai aidaman Nina yarda Alhaji Ashe kai baka yarda da maganar yaron kirki kamar Amaduba

Baba yace amma dai kinyi asara Huwailat bakiyo halinmuba kokadan  *DA AURENKI*  Kike shaidana da lalata anya kina son gamawa da duniya lafiya kuwa 🤔
Cikin masifa mama ta kifamun mari ana magana kinyi wiki wiki da idanuwa kega ja ira ko muma zakin namu zaki yanda kike zagin Amadun 💁🏻
Cikin kuka nace wallahi bangane akanme kuke magana ba kuyi hakuri amma nibansauya haliba ina nan a yarda kuka haifa kuka sani

Kafin in ida fadan abunda zan fada naji saukar wayai wuta ta ko ina a jikina
Kuka nake inabasu hakuri amma basujina burinsu suga na daina numfashi ga dukkan alama
Kwatsam yah Mustapha yafado gidan tun tafiyarsa karatu sai yau yadawo cikin sauri ya janyeni ya rungume yana tambayar abunda na aikata haka da zafi

Mama ta fashe da kuka kyalemu mukashe ja ira batajin magana ta rainamu ta raina tarbiyarmu
Mama kinki fadan laifinta sai kame kame kike wai mike faruwane dan Allah

Baba ya anshe Mustapha tunda akai auren yarinyai nan da Yaronnan ta sake halaye xuwa na banza kaganta nan sau uku tana zubar masa da ciki inyai magana ta iske uwarsa gida tai mata rashin mutunci
Kwanakin baya daya iske takawo masa maza har uku gida daga ya koresu tasa sukaimasa dukan jinya bawan Allah da kukansa yazo yagwada mana raunikan basu ida warkewa
Yana kuka yana rokenmu musata ta soshi koyayane wanan abun kunya har ina
To daman jiya jiya yazo yace mana ko sanwa batayi saitaga dama nan yakecin abincinsa tun da dadewa ashe dai yaron nan naganin abu to wallahi mustapha yanzun nan wani ya ajeta kan babur har adabo sukema juna  bye bye 🙋🏻

Ina amfanin wannan yarinya to

Nidai nayafeki a jerin yarana bani baki kije gun uwarki
Karaf mama tace nidaman najima da yafeta ko tuna sunanta bansanyi ajerin yarana nima na yafema duniya ita
Yaya mustapha yazuba mun ido sister mike faruwa gareki haka

Tayaya duk hakan yafaru yajani zuwa dakin mama ta tare hanyar dakinta badai dakinaba wallahi yajani dakinsu ashe yah Abba naciki yadaka mana tsawa maza kubar nan karna taso dukansu ba duka bane banza karamai karuwa turda wanzuwarki kanwa gareni nima nayafeki a jerin dangina
Yanzu kam kukana ya tsaya bin yah Abba kawai nake da kallon mamaki
Muka juyo zuwa dakina na kankame yah Mustapha kawai nakasa magana jinake tamkar nafasa ihu kozanji sauqi a zuciyata

Kidauko takardunki Dan gaba ki tsaya da kafafunki
Wukil na mike najawo akwatuna da duk tarkacena ke ciki na makaranta nashiga warewa ina diban abunda nasan zan nema
Kamar mahaukaciya nadinga surutai kayi gaskiya uncle tabbas yazama dole na nemi ilimi kodan na daina ganin rashin mutuncin rayuwa kodan nasamu masu sona koda Dan kudinane

Amadu Allah shizai sakamun nabarka dashi nasan wata rana sai labari
Yah mustapha ya girgizani sister gayamun abubuwan dasuka faru bayan bana Kasai
Cikin kuka nafaiyace masa komi tundaga rasuwar yah Habeeb har zuwa yau da uncle ya saukeni Baba na tsaye na janye rigata na gwada masa hannuna inda akasamun abun

Cikin hawaye yace sister lallai kina cikin gararin rayuwa  amma akwai Allah kiyi ta addu a amma mezai hana kidawo nan da zama wata qila su gane gaskiyar lamari mutanen gidan
Raina yaban bazakiyi abunda akajeroba

To karya muke mata maza maza kitashi ki koma gidan mijinki karki kara dawo mana gida tunda kinzama yar kanki

Wasa wasa saiga mama na janyoni da tsiya Baba na hankadoni har kofar gida sun fita hayyacinsu sai aibatani suke suna tsinemun kafin kace me kofar gidanmu ta cika da mutane ciki harda Babansu Habeeb anata basu hakuri suna kara zakewa
Yah mustapha yaja hannuna muje gidanki sister muyi magana can dole adau mataki

Bance komiba muka nufi gidana yana bude ansakayasa dai muka shige da sallama shiru ba ansaba muka daga labulen falon

Wa iya zubillahi

Amadu ne da Hafsat cikin wani bakin yanayi sun dage sunata ihu basusan munzobama

Nace taufa yauma kenan 😱

Cikin sauri nayi baya na runtse idanuwana yah mustapha kagani ko
Mijinane kawatace aminiyatace yah mustapha kallesu kagani so suke na kashe kaina su huta😭😭

Ayyah Huwailat sai hakuri 😰

Kima daina wannan maganar dan yau saina daumaki fansa sister koda zan kare rayuwata a prison

Tofa miyake nufine wai jama a 🤷🏻‍♀



Godiya gareki makwabciyar Waleedah Kabeer Ibrahim kullum kina zaryai karanta  *Da Aure nah*

Nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now