DA AURENA page 45__46

714 36 1
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

'''Wannan gade kyautane ga kaf Danginah na kusa dana nesa fatan Allah yakaro zumunci Ameen'''

Page 44 45

Sosai take jin duk kalamansa na ratsa  dukkan gabbanta tasani duk abunda zai fada da gaske yake iyakar zuciyarsa yake fadamata itakam mezaisa ta gaza aikata duk abunda ya bukata gareta .

Sosai ya narke mata irin da gaske zai fada makarantar wahala idanta subuce masa .

,, In sha Allahu zakiyi farin ciki da soyayyata sosai zaki murna *DA AURE NAH*  Pretty dan natsara abubuwa da yawa da zanyi dan farin cikinki .

Ya dauko wayan da Daddy yabata gashi inji Daddy naji  dadi dan inason naci gaba da chat kinsan tunda kika fara na fara kina dainawa na daina danba amfani .

, Amma yanzu kinyi sabuwa kuma naga akwai sim da komi ciki nama bude maki WhatsApp din ba number kowa sai tawa data Sis dasu Umma .
,yanzu chargy kawai zaki sakata my pretty ina matukar kaunarki fatana kizama uwar yarana .

Da kyal ta lallabasa ya daina kukan ta hada masa kayan tafiyarsa ta koma dakinsu.



*Samarun zariya*

Cikin farin ciki Babansu Huwailat yabiyama Amadu sadakin Auren Hafsat dubu Arba in mutane da dama suka shaida auren

Hasfat Bello
Da Angonta
Amadu Muhammad

Lakadan ba ajalanba

Sosai akasha hidimar biki bakin aljihun Amadu ya koka sosai .

Agefe guda kuma Amadu Allah Allah yake agama bikin yakai Hafsat gun Malaminsa dan bazai barta hakanan kara zubeba saboda yayi imanin bazata taba barinshi ya watayaba kamar yanda Huwailat tayiba . ahankali ya sake maimaita sunan Huwailat .

Damm gabansa yafadi kotana ina yanzu🤷🏻‍♂

Bangaren Amarya itama sosai ta kagara agama bikin taje gun malamin Amadu dan ta hada kai dashi ta cika burinta .

Banda wautar Amadu kamar ita zai aura 😎

Aiyasan badai zaman aure zatai kamar kowaba kawai zata sakaya ne dantai iskancinta hankali kwance batare da ansa mata idanuwaba itakuma bazata fasa fasowa gari danshiba .

Sai dai koda uwarsa yake yawo daure a zariya bai isa yasake kula wata maceba itace ta karshe agunsa saidai ya hangesu daga nesa.

Tofa kunafaji masu karatu😱

Bata tunanin gwaramai tsohuwarsa zata takata kota shigar mata hanci a kudun dune kai tsaye zata saka shegiya makarantar natsatstsu .





*Suleiman*

Koda rana banjin zan juya baya kanki dole na zakuloki duk inda kike jikina yafara ban kina kusa dani yakamata kifito hakanan dan na azabtu sosai akan kaunarki my *Hunah*

Sir

Wani soja ya Sara masa

  ,,Captain Ahmad na magana a waya.

Cikin dakakkar fuska ya waigo .

Sorry sir

Yamika masa wayan .
Kamar wata mace yadaga kiran.

,,Yah ne major Suleiman .
Cikin basarwa yace ,,nothing.
,yah kaji labarin an turamu special duty  Cameroon harda name dinka a list.

Cikin dan razana yace ,, with me !

Yes of cause with u my friend,

,,Gaskiya banji dadiba dan hankalina Yakoma kan Neman my Hunah .

Cikin dariyan shakiyanci ,,yace Hunah or Rubina ?

,,Your talking is robish .

Ya kashe wayan fuskansa cike da bacin rai abun daya faru shekarun baya yadawo masa a kwalwa kamar yanzu suke faruwa .

Tofa wacece Rubina

Miya farun

Yaya su Amadu wazai fara cika burinsa .

Kubiyo Haupha

Nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now