DA AURENA page 49__50

772 36 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 49 50

Kwata kwata Adamu  yakasa cigaba dan karfinsa duka ya kare ga uwar yunwai dake damunsa ga Hafsat ta rike masa wuta .
Bai ankaraba yafara jin juwa juwa na rufe sa dakin najuya masa. Ya mirgina gefe ta sake jawosa ,, bansan iskanci yaunefa muke angoncin dole kaimun bajinta Amadu yau kwana kashe arna dubu zamuyi ☺

Kuka kawai Amadu yafashe da shi ,,dan Allah Hafsat kimun sassauci wallahi karfina ya kare ga yunwa ina fama da ita,

,,To saimi wallahi Amadu baka isa kasa na kashema kudina a banzaba .

Cikin sauri Amadu yace ,,nawane maganin saina biyaki kudinki na yarda.

Su Amadu anji mata🤣

Hafsat ta tintsire da dariya ,,kamar kasan hakan nake nufi Amadu kudina 10k ne ba yawa bani ka tashi yauwa ta gatsine fuska😏

Cikin wahala Amadu ya rarrafa ya dauko kudin yabata .
Kwanciya yayi ta maka masa duka ,,kana nufin yau daren farko nizan hadama kaina   ruwan zafin wankanne 🤷🏻‍♀

,,dan Allah kiyi hakuri Hafsat wallahi kafafuwana basu daukata jira nake sudan saki naci nama da dan lemun can naji dama dama.

Cikin maganar shakiyanci tace zamuci nama kenan to maza kafa kisaki muci nama☺

Amadu da yafara barcin wahala ya tashi da kyal ya nufi inda ya aje ledan naman cikin matukar galabaita yamika hannu da zummar daukar naman aransa yanajin saiya koshi zaibata wallahi.

Sai dai me ledarce bako yan kasusuwa ya kara damke ledar yaji gaskiyane koko yaji da gaske babu komi ciki.

,,Hafsat ina naman kazar dana shigo dashi dazun ?

Cikin halin ko inkula tace ,, sainaga kamar na cinye sa daka shiga wanka .

Yanzu haka maganar danakema cikina ya zazzage saboda kasan ansha fama dazun yanzu yakenan ta watsa hannuwa🤷🏻‍♀

Baice komiba ya jawo kwalbai lemun itama yaji wayam.

Cikin hawaye yace Hafsat hada lemun duk cin hada kin cinye 🤷🏻‍♂

,,kwarai duk nahada yanzu dai asan abunyi kawai 😏

Kamar ya dora hannu akai yafasa ihu yakejinsa komi ya kwance masa .

Haka yadaure ya saka jallabiyarsa ga dare yayi sosai 12:45Am iya zainufa yasamu abinci shikam ?

Yanzu dai kahada ruwa kaimun wanka saika je gun Tsohuwarka nasanta da mako bata rasa sauran na ranaba tabaka nikam kace tadafamun mai zafi .

Haka ya hada mata ruwan yakaita har toilet din ya fice zuwa gidan Innarsu .





*Sokoto*


Daddy zaune yatasa Huwailat sai kallo yake zuciyarsa na kara kwadaita masa  kyau da dirin jikin yarinyai ko shakka baiyi ya aureta yagama samun matar nunama sa'a.

Mama dake gefe tana nata nazarin. yakamata tafara gyara Huwailat dan bakaramin samu zatayi da itaba .

Maryam ta shigo tana waya cikin farin ciki abunda yadau hankalin Huwailat kanta kenan.

Aisha bar fadamin dan Allah yau saura sati biyu mufara exam kai naji dadi inaso naganni nawuce gaba wayaga maryam a high level .

Sosai Huwailat ta natsu abunda ya ankarai da Daddy kenan ya tambayeta ,,Huwailat kingama taki secondary din kokuwa ,

Nagama cigaba dai zanyi banfara zuwaba akai haka ta goge hawayen dasuka zubo mata.

Abunda yadan saka Daddy a shock kenan baison yaganta a damuwa kokadan.

,,Badamuwa kiba Hajiya takardun saiki zabi wadda zaki fara zuwa karki ji komi kedai kimaida hankalinki kan karatu sannan kidinga jin maganata kinji,

Sosai taji dadi tanason karatu sosai insha Allah zata dage kodan ta tsaya da kafafuwanta anan gaba saita maida hankali .



Mama anata bangaren tafi Huwailat murna dantasan zata waye sosai ta fahimci nufinta kanta da sauki dan Huwailat ba kalan yara bace a hangenta .




Nace tambayi Daddy 😂



Cikin sati akai komi da komi Huwailat tafara zuwa lecture .



*Yah Suleiman*

Gaskiya Captain bazan iya barin garinnan batare dana gama bincike kan Huwailat dana ganiba .

Sosai Captain Ahmed kejin mamakin abunda yake fada akan wata diya mace tun daga Rubina baisake kula wata maceba amma kuma dakagansa kasan yana cikin damuwa insha Allah shima zaitayasa Neman ta amma yazama dole suje gun aikinsu sudawo.



Da kyal yasamu ya lallabasa ya amince zaije Cameron din .

Yai masa bankwana yanufi gidansa .yana cikin tafiya ya hango wasu yan mata biyu suna tsaye abunda baitaba faruwaba yafaru akansa yau son tsayawa gunsu dan yanason daya daga cikinsu.

Cikin natsuwa yai parking ya nufi gunsu da sallama .

,,salamu alaikum

,,Barkanku da yamma kuma jiran motor ne ,

Kamar yanda yazata dayai ita ta amsa sallamai dayai kuwa Neman cigaba da tafiya take .

,,Dan Allah kozan iyajin sunayenku ?

,,Ni sunana maryam
Sis dita kuma Huwailat.

Cikin bacin rai wadda aka kira Huwailat tace ,, sis bansan haka nibance kisake fadama kowa name dinaba tai gaba abunta.

Sosai yakara jinta birgesa sosai zai jure indai zai sameta.

Tofa yaya kenan Abokin Suleiman yaga Huwailat yanas🤷🏻‍♀

Idan Amadu yaje cikin dare mizaicema inna?

Yaya Daddy zai tunkari mama ko Huwailat da abunda ke ransa?

Nagode sosai akan addu'ar Ku masha Allah naji sauki sosai gaskiya inata godiya gareku masu  kirana masu mun text duk ana tare harma da wadanda basu samu damar hakanba👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DA AURENAWhere stories live. Discover now